Skip to content

Chapter 98

Chapter 98

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,175 words 0 views Progress saved
Download Book

idanunsa sun rukid'e, tace " zo." A hankali ya koma d'akin ta zauna a bakin gadi shikuma ya zauna kusa da ita a kasa,Mumy tace " Ashraf duk na fahimceka sannan koma wanene dole ne indai yanada zarfafa tunani yai mamakin wad'an nan abubuwan." Ashraf cikin zafin rai yace " bayan mahaifinki ya rasu ba shine dalilinki na fara kula Kawu ba har ya jawo zargi tsakani........." Batasan sanda ta mareshi ba, bai dago ba sai dai yana ji dole ne ya fada mata abinda zai kona mata rai ko dan ta sanar dashi abinda ke b'oye. Mumy ta share kwallarta tace " Kana nufin da aure na nai tarayya da kanin mijina? Dan kawai in rama abinda yamin kome?" Ashraf a ransa yace " kiyi hakuri nima maganar ba har raina na fada ba." Jin yayi shiru tacigaba " Tunda nake ban taba shakkar wani abu ba kamar ka, gashi dai ni na haifeka amma ina tsoron halayenka na zuciya da fadar magana ta yadda kai ra'ayi, ko Mansir da nasan zai iyayin ko menene a rayuwarsa bana shakkarsa sai dai ina tsoron abinda zai maka." Kallanta Ashraf yai, tai murmushin takaici sannan tace " tabbas idan nace maka banji haushin Abbas ba alokacin nasan dole bazaka yarda ba ko ince ba ma mai yarda da ni." Tai ajiyar zuciya kafin ta cigaba " Bayan rasuwar mahaifina ga mahaifiyataba kwance yasa ya Hisham ya kirani cikin fishi yacemin Ruma haryanzu kina tunanin Abbas nasanki?duk abinda ya mana?" Kallansa nai cikin kunar abinda ya faru sannan nace " Yaya amma......." Ya Hisham ya katseni da cewa " Abbas dukiyarsa ce kawai ke rudarsa in bakiyi wasa ba nan gaba kadan kema zaki rasa matsayinki a gunsa." Kalamannan sun tsorata ni matuka wanda yasa na kalli Mansir wanda yake zaune a falon, Mansir yai ajiyar zuciya yace " ke kanwar Hisham ce ta jini dolene ki taimakeshi ya samu ya farfado dan kuwa makarantar da Abbas ya bashi ba abinda zata iya mai." Na dau kudirin taimakama ya Hisham wanda hakan yasa nabarmai gidajen da Abbas ya dinga bani kadan kadan tun farko da ya sai karamin gida na haya dama ni yaba, tun daga nan yake bani kusan duk shekara. Bayan naba yaya ne nace zan dawo gida sakamakon hakurin da Abbas yai ta zuwa yana bawa yaya. A wannan lokacin shine Mansir ya daukoni dan Abbas baya kasar a lokacin. Ban taba tunanin Mansir ya shiryamin gadar zare ba ya kaini Tahir guest Palace da sunan dauko abu ashe yasa a dau hotonmu a ba Abbas. Ashraf ya kalleta yace " amma wa yasa?" Tace " Driver din Abbas yanda yasan in har Abbas ya gani dole yai zargina saboda yasan yaron bazai kai karya ba, sai dai abinda bai sani ba, Mansir da Ya Hisham sun riga sun siye zuciyar yaron." Tai dan hucci sannan ta cigaba " maganar gidaje kenan." Maganar asibiti kuma wannan tabbas nasan laifinane dan nina sanar ma yaya zan sa Abbas ya bashi asibitin sai dai a ranar da zan sanar da Abbas a ranar yai hatsarin mota, gashi a lokacin ya Hisham ya gama sanar da matarsa da wasu nashi na kusa akan an bashi asibiti, bayan rasuwar Abbas ne yaya ya samen yace ban kyautamai ba sai dana bari kowa ya sani ashe ni ko fadama Abbas banyi ba. Jiki na yai sanyi, shine mansir ya bamshawara akan tunda kai yaro ne sannan d'anane ba wani abun bane in na dauka na ba yayana. Sunje sunsa anyi rubutu irin na Abbas wanda ni kuma nai shaidar hakan. Kwallarta ta goge tace " Ashraf nasani nayi ba daidai ba sai dai ina tsoron abinda ya samu Abbana ya samu dan uwana, iyayenmu duk sun rasu shi kadai ya ragemub wanda nakeji bazan iya yarda abin duniya yasa in rasashi ba. Ashraf ya kalleta sannan yace " Mumy kina tunanin saboda kunyi amfani da dukiyar da take gado na nake fadar haka? Ko kadan dukiyar nan bata gabana dan wlh zan iya barinta in dauki matata in bar garin nan, sai dai abinda ke damuna ya zakuyi da zunubin da kuka daukarma kanku? In ni ina raye zan iya yafemuku Abba fa? Ya kuke tunanin Little da Habib zasuji in suka ji komai?" Idanu ta runtse tace " Nasani munyi ba daidai ba sai dai ba yanda zamuyi tunda abu ya riga ya faru." Ashraf yai shiru kawai yana kallanta, ta nisa sannan tace "maganar zuri'a kuma dana hada da mansir nasani shine babban kuskuren dana tafka a rayuwa sai dai ya zanyi? Allah ya riga ya rubuta akwai 'ya'ya a tsakaninmu dashi." Mikewa Ashraf yai ya shafi kansa sannan yace " kujira hukuncin da Kuto zata muku dukanku, banaji zan iya yafe muku dan kun ci amanar Mahaifina sannan hukuncin da za'a muku shi kadai ne zai sa a kama kawu akan babban laifin daya aikata." Yana kainan yai waje. Sama ya kura ma ido zuciyarsa na tafasa lalai shikam ya gaji da jin abubuwa kala kala, sai dai yanzu komai ya ware mai kuma tabbas ne ya gurfanar da kawu gaban hukuma ko da kuwa komai nasa zai kare. ************ A ranar kuwa da daddare Asim ya turo 'yan fashi suka sashe takardun nan Ashraf kam ya nuna da gaske yaji ba dadi sai dai a ransa yana mamakin lalai Asim sam kansa baya ja, ace mutum duk yanda aka nemi ayi amfani dakai ba ka wani tunani sai ka bi? Anisa kam kuka tasa wai ita a dole tana tayashi bakin ciki, ya jawota jikinsa yace " karki damu Nisa sai dai please karki fadama kowa abinda ya faru banasan azo ana kace nace." Kai ta daga alamar to. ****** Asim yaje ya ga filaye manyan gaske sannan ga gonaki, nan ya ba wani dilallinaka sasu a kasuwa, bai wani tsula musu kudi dayawa ba wanda hakan yasa aka sai dasu cikin kankanin lokaci, ya amshi kudinsa Million 20 cif ya hada da nasa yaga million 50, takaici ya kamashi ganin ko rabi bai hada ba, gun Umma yaje ya mata bayani har ta gamsu itama ta dauko tata kadarar aka harhada aka saida, ansamu an hada 90 million, nan fa ya shiga neman yanda zaiyi ya samu ragowar gashi yaje yaga Company din ya birgeshi sosai wanda ya kara rinjayarsa, sannan ance akwai mutane da sukeso dayawa, nan ya samu Zakari ya bashi 90m yace zai ciko nan da 2dyz. ************ Nafi kam tun daga ranar da Ashraf ya tafi ya barta washegari bayan sunyi waya da Ferry akan shagalin biki Ferry take tambayarsa Ashraf, Nafi tai ajiyar zuciya tace " Ferry sam yanzu ya canzamin, jinake zuciyata kamar zata fashe." Ferry tai tsaki tace " wato nema kike ki koma Nafi ko?" Cikin mamaki tace " bangane ba." Ferry ta kara ja mata tsaki tace " kin manta yanzu Feenah kike ba Nafi ba? In ya canza miki kema ki canza masa an fada miki kowani namijine yake so yaga an like masa?" Nafi tace "Ferry bazaki gane bane yaya na cikin......" Ferry tace " ni kin bani kunya ma wlh shiyasa yake miki abinda yaga dama tunda kin gama nunamau shine rayuwarki gaba d'aya." Nan ferry tasata

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115