Skip to content

Chapter 72

Chapter 72

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,172 words 0 views Progress saved
Download Book

ta kalleta tace " ina sanki a natsayinki na yarinyar da aka taimaka amma ba wai a matsayinki na matar Ashraf ba." Nafi ta d'ago a hankali ta kalli Mumy. Mumy ta cigaba "Ashraf bai samu kulawa daga gareni ba sai bakin ciki dana dinga kunsa mai, mahaifinsa ya rasu hankali bai gama shigarsa ba." Idanun Nafi suka ciciko, Mumy tace " sai dai hakan ba yana nufin zan yarda ya auri mara ilimi ba alhalin aiki babba yana gabansa, yana bukatar matar datasan gari sannam takeda ilimi at least degree, shine wanda zai gaji mahaifinsa." Nafi tai kasa da kai hawaye suka zubo mata, Mumy tace " kije kiyi tunani in har kina san Ashraf to kiyi tunanin menene abinda zaifi amfanarsa a rayuwar nan." Nafi ta mike a hankali tana share hawayenta, b'angarensu ta nufa, da gudu mai gadi ya karaso yace " yallabai yace wai ki mai abincin rana zai dawo da anyi la'asar." Kai ta d'aga sannan ta koma ciki. Ana azahar ta fito tai kitchen ta fara mai girke girken Asabe na tayata. ********* Umma da Anisa kam suna zaune abin duniya ya damesu, Anisa can ta nisa tace " duk laifinku ne Umma, meyasa kuka hanani haihuwa dashi?" Umma tace "mene?" Anisa ta cigaba" da yanzu akwai zuri'a a tsakaninmu ko baya sona ai nasan halin Ashraf bazai wulakantani ba." Umma ta mike tsaye tace " Anisa meke damunki?" Anisa cikin dan fada tace " wlh ni duk ku kuka cuceni, da ace na haihu dashi ai da d'ana shine zai zama yanada gadon dukiyar Ashraf amma dayake ba ni kukeso na gaji dukiyar ba shi yasa ba wanda yai wannan tunanin." Tana gama fadar haka ta mike tai cikin d'aki tare da bugo kofa da karfi, Umma ta bita da kallan mamaki. ******* Karfe hud'u da rabi Ashraf ya dawo, b'angarensa ya nufa, shima dan littibya wuce nasa. Zama yai tare da d'aukan waya ya kira Little, yace "kin dawo?" Tace eh yaya. Yace "ki turomin Nafi." Ta amsa sannan ya kashe. Nafi ta kalla wacce tai wanka tai kwalliya cikin atamfa riga da siket, bata d'aura d'an kwalli ba kanta ba kisto sai dai ta tifkeshi da ribon. Kan nan yayi gwanin sha'awa. Little ta kalleta tace " Yaya na kiranki, da alama dama shi kike jira." Nafi ta harareta tace " ni wai ina mutumin ki? Naji shi shiru kwana biyu. Little tace "tafiya yai wlh amma gobe zai dawo." Nafi ta zari d'an kwalinta tai waje. Kitchen ta nufa ta d'auko tiren data jera mai abincinsa sannan tai b'angarensa fuskarnan fal take da farin ciki, dukda dai kalaman Mumy suna kara yimata yawo a zuciyarta. A bud'e taga kofar hakan yasa tasa kai tare da sallama, Ashraf wanda ke zaune akan kujera ya kalleta fuskarnan d'auke da murmushi, dinning ta wuce ta ajiye sannan ta tsaya daga gun tace "ka taso." Hannu ya mata alamar tazo nan tad'an yi kasa dakai sannan ta make kafada tace " naki ni dai ka taso." Murmushi yai ga mamakinta sai taga ya taso ya nufota, jingina tai da jikin dinning din tana kallansa fuskar nan d'auke da murmushi. Ya karaso kusa da ita batai zata ba sai jitai ya rungumeta. Murmushi tai sannan tace " Yaya ka dawo lafiya?" " Hmm lafiya lau, jiya yaushe kika tafi?" D'agowa tai ta kalleshi tad'an mai hararar wasa tace " ba bacci kai ka shareni ba." Idanu ya zaro yace garin yaya?" Ta turo baki tace "Allah yaya indai ina zuwa gunka kana min bacci ko?" Bakin data turo ya d'an sumbata hakan yasa ta maida shi da sauri, yace " me za amin?" Kallansa tai tace " kazo kaci abinci." Murmushi yai sannan ya saketa ya ja kujera ya zauna tare da nuna mata kujerar kusa dashi. Nan ta zauna ta zuba mai, kallanta yai yace " muci." Tace " am full." Idanu ya kafeta dashi hakan yasa ta mike ta d'auko wani spoon din ta zauna. A hankali suke ci sai dai ya kamo hannunta na hagu ya rike. Bayan sun gama ne ta zubamai juice ya sha sannan suka mike. Hannu yasa a kugunta ta kalleshi tai murmushi a haka suka karasa ya zauna akan kujara tare da jawota kan cinyarsa. Kallansa tai tace " yaya inada nauyi fa." Dariya yai yace " indai kinada nauyi to lalai Afra ma tanada nauyi." Cikin shagwab'a tace " Afran?"" Ya d'aga mata kai sannan ya d'auko ledar dake gefensa yace " Gift." Kallansa tai ta amsa zata bud'e yace " ba anan ba sai kin tafi kya bud'e, yanzu dai tukuicina zaki bani." Yai maganar yana mata wani kallo, itakam in Yaya na mata irin wannan abun mamaki takeyi dan a iya saninta da gani take mutum ne wanda bashida sakin fuska, sai dai ferry dama ta fada mata maza duk daya suke indai a harkar so ne, kenan shi yana santa da gaske." D'an kwalin kanta ne ya zame, kanta ya kurama ido, a hankali yakai hannu ya shafa yace " i like this." Murmushi tamai sannan tai kasa da kanta tace " tukuicin me kake so?" Nesa dashi ya nuna mata yace zauna, nan ta tashi ta zauna a gun, zatai magana taji ya kwantar da kansa kan cinyarta yace " a gajiye nake, so nake inji ya bacci yake a kan cinyar matata." Kallansa tai tare da sa hannunta kan fuskarsa tace " amma ai kana kwanciya akan cinyar yaya Nisa." Yai murmushi bai ce komai ba sai idanunsa daya rufe. Murmushi tai sannan tasa hannu ta fara shafar kansa. Ta ina zata iya rabuwa da Ashraf? Bataji zata iya, in kuwa tai to gaskiya rayuwarta ta gama karewa. *#ASHRAFEENAH* 💋 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com 57 *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *Thanks alot My Wattpad fans, i really appreciate ur luv and support.* Tun daga idanunsa take bi da kallo fuskarta sai murmushi ke bayyana, lalai soyayya da dadi amma batajin in har da wani ne zataji dadin soyayyar nan. Ashraf kam bacci ne ya daukeshi, jin yanda Nafi ke shafa masa kai. Bud'e kofar falon yasa ta kallo gun da sauri tana san ganin wanene ya bud'e kai tsaye. Ganin Anisa yasa ta zaro ido sai dai bataji zata iya d'aga Ashraf daga jikinta saboda Anisa. Itakam Anisa tun daga bakin kofa ta tsaya tana musu wani kallo, wani irin zazzafan kishi ne yake damunta, kitchen ta wuce direct ta debo ruwa cikin bokoti ta nufo Nafi. Itakam Nafi ganin tayi kitchen yasa ta saki numfashi na farin ciki, tare da kallan Ashraf, batai auni ba kawai sai ruwa sukaji akansu. A firgice Ashraf ya farka tare da mikewa tsaye, kallan mamaki ya shiga yima Anisa wacce ta shiga yin huccin masifa. Ya maida kallansa kan Nafi wacce dama kanta ba d'ankwali saboda dazu ya cire mata tun daga saman kanta har jikinta duk a jike yake jarab. Yaso yama Anisa magana amma ganin Nafi cikin wannan hali yasa ya wuce dakinsa da sauri ya d'auko towel sannan yazo ya rufa mata. D'aga ta yai ko kallan Anisa bai kuma yi ba ya wuce da ita cikin d'akinsa. Nafi kam tayi lamo har suka shiga ciki, ya

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115