Skip to content

Chapter 94

Chapter 94

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,159 words 0 views Progress saved
Download Book

turashi karkashin gado da sauri, ya kalli Asim cikin fada yace '" kai wai sai yaushe zakai hankali ne?" Asim yabi akwatin da kallo sannan ya basar yace " Abba anya kan Ashraf d'aya kuwa?" Kawu yamai kallan mamaki yace " ban gane ba." Asim ya matso yace " yanzu wai yacemin ya kamata muma magana ka karamin matsayi wannan matsayin nawa na yanzu is too low for me." Kawu yai wata dariyar rainin hankali yace " amma ba kada hankali ko?" Asim cikin mamaki yace " bangane ba." Kawu yai dan tsaki tare da mikewa yace " Kanaso kacemin Ashraf ne yace ma haka?" Da sauri Asim ya daga kai, Kawu ya hade rai yace " ba ka cikin hayyacinka da alama mafarki kai." Asim zai sake magana Kawu yace " mu fita ni." Haushi ya turnuke Asim yai waje a zuciye, har yayi nisa ya dawo gun Kawu yace " Abba me kake nufi dani?" Kawu ya kalleshi cikin mamaki ba tare da ya amsa ba, Asim ya cigaba " menene baka yarda dashi ba game da ni? Ni din ne baka yarda Ashraf yayi acknowledging din aiki na ba ko kuwa baka yarda da zan iya wani abun bane?" Kawu ya kalleshi cikin kulluwa da wannan halin nashi, yace " duka, u always disappoint me." Yana kai nan yai gaba yabar Asim a tsaye a gun. Asim yabi Kawu da kallo cikin tsananin takaici da haushin yanda Kawu yake mai. Kawu kam mota ya shiga cikin takaici. *********** Nafi kam bayan tayi wanka tana zaune a d'aki ita kadai duk abin duniya ya isheta ta kira Ferry a waya nan sukai ta hira har Ferry ta sanar da ita jarabawarsu ta fito. Nafi tace " haba?kin dubo?" Ferry tace " a'a amma ya Nabil yau zai dubo min." Naf tace " kice ya dubo da nawa " Ferry tace " to, amma Nafi karfa ki yaudaren kije ki cike wata makarantar ba BUK ba." Nafi tai dariya tace " karki damu duk inda kike nima ina nan, sai dai in samu ne banyi ba amma ina zani?" Sun dade suna hira kafin suyi sallama bayab sun gama tsara bikin Jibiya da za'a fara nan da 2wks, Nafi tace " Zata kawu mata kudin ankon inyaso sai a musu gaba d'aya komai iri d'aya." Tana kashe wayar tai shiru, a ranta tace " Ferry fa batasan ni matar aure bace fa ko? Ya kamata in sanar da ita kar taji daga baya ta d'auka ko yaudararta nai." ********** Ashraf na zaune a office ya dukufa sosai gun aiki yaji an banko mai kofa, Secretary dinsa yana biye da wanda ya bud'e kofar yana cewa " malan meye hakan?" Ashraf ya kalli Habib yama Secretary din alama da hannu akan yaje. Nan yai gaba, Ashraf ya kalli Habib yace " Habib lafiya naganka haka?" Habib cikin fada yace " Ashraf me ake nufi akan kai mijin Nafi ne?" Ashraf yamai kallan mamaki yace " ban gane ba?" Habib yace " baka gane ba kamar ya? Little tace kai mijin Nafisa ne, ni kuma banaj na taba jin wannan labarin." Ashraf ya koma ya zauna fuskarnan a hade yace " yanzu ai kaji." Habib ya matso cikin tsananin kishi ya kamo wuv yan Ashraf yace " how can u do this to me? Kasan kuwa yada nake da burin auren yarinyar nan? Taya za'ai kac......." Ture hannunshi Ashraf yai da karfi yace " kai ko kunyata ma bakayi? Taya za'ayi kazo kanamin zancen wai so bayan kasan kanwata yanda take sanka?" Habib ya kalleshi, Ashraf yai wani murmushin yace " badai cemin zakai baka sani ba? Zan iya aminta inka fadi wani abu amma ba wannan kalmar ba." A hankali Habib yadanyi baya, Ashraf ya sake murmushi yace " mubar wannan maganar, ina Dady?" Jiki a sanyaye Habib yace " yana gida." Ashraf yace " Allah sarki Dady baka gani ya kamata a dan ko karamai girman asibitin nan ko kuma a bud'e mai wani babba?" Habib yai dariya yace " tab lalai, dady din?" Wani irin kallo kasa kasa Ashraf yamai, Habib yacigaba " kabar Dady kawai sani ne bayasan ayi amma yanada kudi sosai inaj fa yanada gidajen haya manya kusan guda goma." Ashraf yai murmushi yace " amma wannan ai mayb daga baya ya saisu." Habib ya girgiza kai yace " a'a wlh, ni fa rannan inajinsa da Mumy yana zancen da gidajen lokacin duniya na kwance basa kawo kudi sosai amma yanzu dayake komai ya tashi kudi suke kawowa sosai." Ashraf yai murmushi, kafin daga baya Habib ya tafi. Ashraf ya d'au waya da sauri ya kira Uncle bayan sun gaisa yace " Uncle nikam kasan komai ma dukiyar Abba kuwa?" yai maganar cikin bugar ciki. Uncle yai dariya yace " a iya sanina nasan komai nashi." Ashraf yai shiru jikinsa ya fara sanyi, can ya daure yace " kasan komai nashi tun kafin ya rasu?" Salim ya sake dariya yace " gaskiya nidai a iya sanina nasan komai." Ashraf yai shiru can yace " shikenan na gode." Yana kashe wayar ya mike tare da zuge glass din window yana kallan titi, a ransa addu'a kawai yake Allah yasa ba haka bane......" *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *74* _Zuwa ga Muktar_ _Ba sai munja duguwar magana ba, na sani bazan tashi daga kwanciyar nan ba._ _Da farko dai ina mai baka hakuri abisa rashin sanina na san Ruma da kakeyi wanda kai baka aureta ba ta kuma zama matar yayanka, Allah shine shaidata ban taba sanin kana santa ba ko da kuwa da wasa ne._ _Abu na biyu shine kayu hakuri abisa rashin kula dakai da banyi ba, ganin yanda ka canza hali ka rikid'e zuwa mutum mai tsananin buri da kuma neman sai ya samu abinda yakeso ko ta halin ka ka ne yasa na shiga tunanin laifinane da ban kula dakai da kyau ba, Muktar ita rayuwa da kake ganinta ba'a mata buri mai yawa, ba kuma a cewa komai sai an samu, na sani sarai kaine kai manakisa ka sanar da abokinka da yake aikin custom akan su Hisham sun saro miyagun abubuwa, bayan rasuwar mahaifin Ruma nai bincike akai anan na gano kaine kasanar da abokinka, na fahimci so kake ka hadani fada da Hisham da iyayen Ruma wanda harzai sa su rabani da Ruma._ _kai ka zuga dan siyasa wato Chirman Santa akan ya ba Hisham makudan kudi ya kuma nemi ya taimakamai da saro miyagun abubuwa, sannan ka karkata ka sanar da abokinka, duk daga baya na gane trap ne ka shirya dan rabani da Hisham da iyayensa._ _Muktar na dade ina mamaki akan wannan al'amari, na d'auka ka hakura da Ruma ganin akwai zuri'a a tsakaninmu, sai dai daga a yayin da nai hatsari na gane lalai ba hakura kai da ita ba shiri kakeyi ta yanda zaka sameta ko ta halin kaka ne._ _Muktar na sani sarai da kai da Hisham kune sanadin wannan hatsarin nawa, domin kuwa na san komai, kun samu Auwal Max akan ya lalata birkin motata sai dai a lokacin da na sani lokaci ya riga ya kuremin domin kuwa ina cikin mota

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115