Skip to content

Chapter 71

Chapter 71

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,185 words 0 views Progress saved
Download Book

kacemin wai baka iya fadar Ashraf bane ko ya?" Dan litti yai dariya yace "in na cema Ashraf ai mantawa zakai nine d'an littin gayu." Dariya suka sakeyi kafin su mike su fita. Makullin motarsa yaba Dan litti shikuma ya wuce b'angaren kawu. A tsaye ya ganshi shima zai fito, mumy na kusa dashi, wani takaici ya kara kamashi ya matso kusa da kawu ya gaisheshi fuska dauke da murmushi sannan ya gaida mumy. Bayan sun amsa ne kawu yace "Ashraf ya akai?" Kallan mumy yai yace "magana nakeso muyi." Mumy ta kalleshi jiki a sanyaye tai waje, ya matso kusa da kawu fuskarnan a sake yace "naji shiru ne, jiya banga takardar appointment ba." Kawu ya kalleshi yace "wai da gaske kake?kasan fa matsayin Asim ne ya kakeso inyi." Wani murmushin rainin hankali yai tare da jinjina kai yace "ahhhh! Na manta ko da yake ba matsala ka barshi a matsayinsa kai sai ka bani naka, dama ai can nawa ne ko ba haka ba???" Ya fada yana kallan kawu. Kawu ya shiga hucci, Ashraf yai murmushi sannan ya dan girgiza d'an yatsansa yace "No no no, kawu how can u get angry? Bayan a sama kaga komai?wanda ya sha wahalar yana karkashin kasa?" Kawu ya kalleshi sannan yai yake yace "ce maka akai raina ya b'aci?" Ashraf ya d'an kanne idanuwansa yace " why?kunya kake na gano hakan? Hmm ko da yake ba matsala yi zamanka a kujerarka nizansa ka sauka da kanka in har baka ajiye da hannunka ba." Yana kai nan yai waje,yana fita kawu ya shiga hucci, jakarsa ya cillar can gefe sannan ya zauna a kujera yana maida numfashi kamar wanda yai gudu...... Ashraf ya fitowa ya harari d'akin sannan ya juya, jiyai ance "Ya Ashraf." Juyowa yai ya kalli Anisa wace duk ta dan fada a kwana biyu, ya matso yace" ya akai?" Kallansa tai tace " yaushe zaka zo ka maidani b'angare na?" Kafada ya d'aga yace "da nina kawoki nan?" Kallansa tai tace "yaya ni bazan koma bane harsai ka saki wannan yar kauyen dan pride dina bazai bari in iya kallanta ba, kace ta koma kauyensu." Hannu yasa ya dafata yace " a maysayinki na wa kenan?" Tace "yaya!" Yai murmushi yace " karki damu kiyi ta zamanki a gun mahaifiyarki gani nake zatafijin dadin hakan, nima kuma zan samu saukin bincike min d'aki da akemin." Yana kainan yai gaba, kallo ta bishi dashi yasan komai meyasa bai taba magana ba???? Mota ya wuce, dan litti ya bud'e mai baya nan ya shiga ya rufe shikuma ya shiga mazaunin driver. *#ASHRAFEENAH TEAM* 👩🏻‍✈ *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *56* Ashraf yacema dan litti akan su tsaya a wani babban shago na wayoyi, nan suka fita tare. Waya ya d'auka kirar Samsung S7+ karamar ta hannunsa, sannan ya kalli Dan litti yace"kaifa wanne kakeso?" Kai Dan litti ya sosa, Ashraf yace "shikenan in ba ka so." Da sauri yace " ni kowacce ma ina so." Ashraf yai murmushi yace "a d'auko mai Iphone 5." Wani ihu da dan litti ya sake sai dayasa mai wayar ya kwashe da dariya, nan suka sai sim sannan ya kara siyan wani extra sim sannan suka fito. Suna shiga mota ya d'auko wata yar karamar waya daga cikin jakarsa, yasa wannan d'ayan sim d'in a ciki sannan ya maidata jakar. Sun isa gun aiki Ashraf ya fito d'an litti yabi bayansa, Asim ne wanda yake tsaye yake jiran isowar Ashraf ya taso da sauri, ya taho gun Ashraf fuskarnan a had'e. Dan karamin tsaki Ashraf yaja a ransa yace "The fool is here." Asim na karasowa ya kalli Ashraf yace " Kai bakaji kashedena ba ko? Akan kaba yarinyar nan takardarta ta bar gidan nan ba ko?" Dan litti ya matso yace " Malam meye hakan?" Murmushi Ashraf yai yace " barshi magana zamuyi." Nan Dan litti ya matsa tare da had'e fuska kamar irin shi akama abun nan. Kallo Ashraf ya maida kan Asim yace " Mahaifinka yace zai bani matsayinka, mai kake tunani?" Idanu Asim ya zaro tare da kumburo baki yace "matsayina? What do u mean?" Ashraf ya dafashi yace " what do i mean? Da alama sai ka tambayi mahaifinka da ya dage akan bani matsayinka, mayb kuma ya kula ne u are useless." Yana kaiwa nan yai gaba, Dan litti yabi bayansa rike da jakarsa yana hararar Asim. Ashraf ya kalleshi yace " Dan litti kasan kanin mahaifina?" Kai ya girgiza alamar a'a yace "jiya dai na ganshi sai dai banaji zan iya gane shi." Ashraf yace "zan nuna maka shi inaso ka dinga kulamin dashi akan abubuwan da yakeyi da kuma wadanda yake gani, sai dai karka bari kowa ya ganka kar kuma asan abinda kakeyi." Dan litti ya mai salute da hannunsa yace "yes sir." Hannunsa Ashraf ya ture yace " sorry ba a military muke ba." Nan sukai dariya sannan suka shiga. Jakarsa Ashraf ya kaimai sannan ya juyo ya fita. Asim kam yana gama magana da Ashraf yai office dinsa kamar zai fadi saboda sauri, yana zuwa ya ture takardun kan desk dinsa da hannayensa biyu, ciki hucci yace " ni zakama haka Abba?" Kawu kam yana zuwa office yasa aka rubuta takardar ragema Asim matsayi aka aika mai. Asim yai shiru yana kallan takardar, can cikin takaici ya yaga takardar sannan ya mike cikin fishi yai office d'in kawu. A zaune ya ganshi shi da manager suna magana, nan ya tsaya suka gama, manager din ya fita sannan ya shiga. Tsayawa yai a kan mahaifinsa yace "ban yarda da ragemin matsayin nan ba." Kawu yace " kasan complain din da ake kawomin naka kuwa?in ban rage ma matsayi ba mai kake tunani mutane zasu daukeni?" Mamaki ya kama Asim yace " wa zaka ba matsayina? Ashraf?" Kawu ya juya kai yace " haka shareholders da director's suka yanke." Dariya Asim yasa yace " ko kuma ka tsara ba?" Kawu ya had'e rai yace "kai ni kake fadama haka?" Asim cikin hucci yace " ni dai na fada kar a kuskura a ragemin matsayina in ba haka ba zan iya tona abubuwan da na sani." Mikewa kawu yai tare da dukan desk dinsa da hannu yace " me zaka tona?" Yai dariya yace "abubuwan da kai, kana tunanin in Ashraf yaji zai barka?wato yanzu tunda kaga Anisa batada matsayi a gunsa shine kake neman juya mana baya ka koma gunsa ko?" Kawu a zuciye ya d'aga hannu ya kai mai mari, Kallansa Asim yai sannan yai waje rai a b'ace." Kawu ya bi bayansa da kallo sannan ya zauna tare da rike kansa. Asim sama yahau cikin takaici yahau hucci tare da kara, ko aure bai taba kawowa ba saboda yanasan ya gaji Company din nan, shine yanzu mahaifinsa zai fara juyamai baya??" ************ Nafi kam bayan ta gama aikin gyara musu d'aki ta zauna tare da daukan qur'ani tana karatu. Mumy ce ta aiko a kirata, nan ta mike gabanta na faduwa tai waje. B'angaren Mumy ta nufa ta zauna tare da zama a kasa. Mumy ta kalleta tace " jiya ina kika je?" Nafi kanta na kasa tace " Gidan wata kawata da mukai makaranta." Mumy

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115