Skip to content

Chapter 79

Chapter 79

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,167 words 0 views Progress saved
Download Book

hade bai ce komai ba, sun dade a haka kafin tace " ni fa ba haka nake nufi ba." Ya kunshe dariyarsa yace " then?" Fuskar ta tadan sosa tana kallansa, ya zauna a kusa da ita tarecda jawota jikinsa yace " what are u afraid of?" A hankali tace " Yaya Mumy ba ta....." Yace " wannan ba uzuri bane a guna." Tace " 'yan gidan nan duk......" Yace shima ba uzuri bane a guna." Tace " amma...." Katseta ya sakeyi yace " we have already become one, ya kamata ko menene yanzu mu ajiyeshi a gefe." Kara kwantawa tai a jikinsa tare da d'agamai kai... Tare suka koma bacci lokacin tashinsa nayi ya mike ya shiga wanka, farkawa tai a hankali take tafiya ta shiga kitchen, tayi mamaki ganin ba komai a ciki na kayan abinci sai kawai kayan shayi. Tace " 'yan gidan nan sun saba da a aiko musu da abinci kawai." Ruwan zafi ta hada tayi tunanin fita taje kitchen sai dai tana tsoron kartaje kafin ta dawo Ashraf ya fita. Nan ta jera kayan shayin akan dinning yana fitowa ya ganta a falo. Yai murmushi ya tuna sanda Anisa nanan har ya fitama bata sani ba tana baccinta. Karasowa yai gunta yace " Me yasa kika tashi bayan jikinki ba kwari?" Hannunta tasa cikin nasa sannan ta mike tace " muje kasha ko tea ne naga ba kayan abinci a kitchen din." Yai murmushi sannan suka karasa. Tea ta hadamai mai kauri a hankali yake kurba idanunsa na kanta. Bayan ya gama ne, ya sunkuyo ya sumbaceta sannan ya dau jakarsa yai waje. Kallo ta bishi dashi harya fita. Ashraf yana fita suka hadu da Dan litti nan sukai gun mota. A tsaye sukaga Asim yana ta danna waya da alamar wani yake nema bai sameshi ba. Ashraf ya dauke kai kamar bai ganshi ba, Asim yace " Lala Ashraf wuyanka ya isa yanka dan an karama matsayi shine har zaka iya ganina ka wuce ni?" Kallansa Ashraf yai ya saki murmushi yace " Ai ban kula da mutum anan ba, ya dafatan ka fara sabawa da inda aka maida ka Assistant director." Asim ya kumburo fuska yace " kana tunanin zan yarda da wannan karamin office din?" Ashraf ya kalli Kawu wanda ya taho ta bayan Asim yai murmushi sannan yace " Ayya gashi banaji Kawu zai daukeka daga nan yanzu." Asim cikin masifa yace " kana tunanin Abban ya isa ya barni anan?" Ashraf ya kalli Kawu wanda kalaman Asim suka dakarmai kunne. Asim ya cigaba " in ma kana tunanin Abban ya isa ne to gwara......." "ni kake fadama haka Asim? Kawu yai maganar cikin zafin rai. A tsorace Asim ya juya yace " Abba!" Ashraf ya saki wani murmushin ya hade hannayensa biyu yace " Nabarku lafiya da alama akwai maganar da zakuyi." Yana kaiwa nan ya wuce mota Dan litti yana dariya shima ya shiga sukai gaba. Kawu ya kalli Asim cikin kunar rai, da sauri Asim ya matso yace " Abba abinda ya faru shine....." Wuceshi kawu yai ya shiga mota shima yai gaba. Asim a zuciye ya naushi iska da hannunsa..... *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *My Kawa Bilyn Abdul wannan shafin sadaukarwa ce gareki, Allah ya kara kareki a duk inda kike* Ameen. *62 Ashraf ne a mota ya kalli Dan liti yace wai meyasa fans din Zuciya sunqi yin zuciyane 🤔🤔 Dan liti have nima abin naban mamaki dan jiya Ummu Khausar Sai 12:00 tayi barci Sabo da jira Ashraf ya dafashi yace " next time kanina." Murmushi sukai a tare Ashraf ya kira Dan Litti suka dau hanya, suna hawa kan titi dan litti ya kalli Ashraf yace " Ashe ma kasan 'yan gidan." Ashraf yai murmushin takaici yace " Gidan yayan mahaifiyata ne " Dan litti yasa dariya yace " ohh shiyasa yazo nan?" Murmushi kawai Ashraf yai ya bud'e window tare da kurama titi ido, suna isa gida ya fito jiki a sanyaye yai b'angarensa. Nafi kam harta gaji da jiran dawowarsa gashi ta mai abinci, ganin anyi sallar isha'i yasa tai tunanin dubawa ko ya dawo. Da yake yanzu tanada makulli bayan ta kwankwasa taji shiru sai ta bud'e kofar, duk wutan bangaren a kashe yake da alama ba mutum a ciki, ta d'an d'aga gira tare da yin ajiyar zuciya tace " bai dawo ba." Tayi nufin juyawa sai taji ringing din waya, ita kuma ba tata bace dan tata na gida, cikin tsoro ta fara yin sanda tana bin inda takejin karar gashi a bin mamaki ba'a d'aga wayar ba. D'akinsa taji karar na fitowa a hankali ta murd'a tare da yin addu'oi a ranta, kwan wuta ta kuna da sauri tana tsoron kafin a maketa gwara taga waye. A binda ta gani ne yasa gaba d'aya jikinta ya mutu, tsayawa tai cak tana kallan Ashraf wanda ke zaune a kasa ya hada kai da gwiwa, ga kuma wayarsa nan a hanunsa yanaji ana kira bai dauka ba, sai dai ta kula ba wayarsa bace da yake amfani da ita. Ganin haske ya kewaye d'akin ne yasa ya d'ago ya kalleta da idanunsa wadanda sukai jaa, a hankali yace " Nafisa can u please get out?" Kallansa tai cikin tsananin mamakin halin data ganshi cikin rawar murya tace " Ya Ashraf?" Idanu ya runtse yace " please can u get out, banasan ki ganni cikin wannan halin....." ya karasa maganar cikin wata irin murya, sakon da aka turo mai yana kokarin bud'e kofa ne yasashi cikin wannan halin. Kawu ne yai reply kamar haka "Max na d'auka kunyi da Yaya akan bazaka kara nemana ba? To shi yace kaje yana nemanka." wannan sako ya d'agama Ashraf hankali, a iya saninsa Kawu mahaifin Habib kawai yake cema Yaya, sai dai tayaya za'ace da hannun yayan mahaifiyarsa????? Ganin bai maida reply ba yasa Kawu ke ta kiransa. Kashe wutar Nafi tai sannan a hankali ta taka zuwa inda yake, ta tsugunna tare da rungumoshi jikinta, idanunta sun cika taf da kwalla tun da take bata taba ganin Ashraf a irin wannan yanayin ba, hawaye ne ya ziraro mata a hankali tace " taya zan iya tafiya na barka cikin wannan yanayin?" Ashraf ya d'an zare jikinsa kadan yace " Nafisa please......" Hannu tasa ta rufe bakinsa sannan ta kara kankameshi hawaye suka fara zirya a idanunta cikin kuka tace " Yaya can u please share ur burden with me? Zuciyata tana zafi idan na duba naga bansan abinda ke faruwa dakai ba, bansan a wani hali kake ciki ba, Yaya ka taimaka ka sanar dani damuwar ka dan Allah...." Kuka take sosai wanda yasa jikinsa yin sanyi, kankameta yai sosai a hankali yaji hawaye ya gangaro ta idanunsa, yace " Nafisa ya zanyi? Ya zanyi da rayuwata, duk wanda nake tunanin yana sona sai na duba sai inga makiyi na ne, duk wanda nake tunanin yadamu dani sai in duba inga ashe amfani yake dani a b'oye, na d'auka i am smart sai dai yanzu na tabbatar i am the biggest foolish in the world, me yasa Allah ya d'auke Abbana ya barni? Meyasa....." Kuka take sosai ta sa hannu

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115