Skip to content

Chapter 18

Chapter 18

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,160 words 0 views Progress saved
Download Book

ya kalli Kawu ga mamakinsu murmushi sukaga ya saki, Mumy ta daure tace "Ashraf me kenan? " Kallan Kawu yai yace "Kawu so kake in fara aiki? " Gabab Kawu yad'an fad'i badai yaron nan yasan basaso ya fara aiki ba? Mumy ce tace "wani irin zance kakeyi haka? " Bai amsa mata ba sai maganar sa ta d'azu daya maimai ta "Kawu so kake na fara aiki? " kawu ya saki murmushi yace "in banda abinka Ashraf tun yaushe nake cema ka fara aiki? Ga mahaifiyar ka nan duk ta damu akan rashin aikin ka." Bai kara magana ba kawai kansa ya maida gefe, Mumy kam abin nan na damunta ganin zata sake magana yasa Ashraf yai saurin cewa "Kawu zan shiga ciki akwai abinda zanyi. " Kawu ya kalleshi sannan ya kalli Mumy wanda jikinta yai sanyi, bai jira amsarsu ba yai waje, Umma dake tsaye a kofa tanajin me ake cewa sam batasan Ashraf zai fito ba tana ganinshi ta shiga borin kunya, ko kallan ta baiyi ba yai gaba, duk ransa na dadi. D'akinsa ya wuce ya d'au waya ya kira Little, nan ta sanar dashi sun dawo gasunan shigowa, yace "kuzo keda Nafeesa. "abinda ya fada kenan ya kashe wayar. Little ta girgiza kai tare da kwaikwayan abinda yace, Nafi tace "to me kikeso yace? " Little tace "Inkun iso to kuzo ke da Nafisa ina nemanku. " Nafi ta juya kai tace "meye marabar hakan da yanda ya fada? " Little ta harareta tace "Lalai nafi na kula bakyasan indinga kushe yayan nan nawa." Nafi ta kalleta kawai batace komai ba, Little tai murmushi tace "ko da yake dole ne ganin yanda ya taimakeki. " Sun isa ko bangarensu basuje ba suka wuce bangaren Yaya, a zaune sukaga su Ya Asim hakan yasa suka rusuna suka gaidasu, harsun yi gaba Asim yace "Ke yar kauye? " Nafi ta juyo cikin tsoro alama ya mata da hannu kan ta matso, a tsorace ta matsa inda suke. Asim cikin izgilanci yace "Nemanki yake ne? " A tsorace tace wa? Dariya yasa irinta rashin mutuncin nan ya kalli kannensa yace "kun yadda Ashraf haka kawai ya kawo ta nan ba da dalili ba? " Nafi cikin mamaki ta kalleshi dan bata fahimci inda ya nufa ba. Dariya suka kara mata d'aya daga cikin su yace "amma wannan kwailar? Kalli fa kirjin? " Dariya suka kara sawq hrda tafawa, Nafi kam yanzu tafara ganewa, kasa tai da kanta a hankali hawaye suka zubo mata. Little ce ta matso wacce batasan me suke cewa ba sai dai ganin suna dariya ya nuna mata iskanci suke mata. Tana karasowa tace "Ya Asim yanzu Ya Ashraf ya kira muje ko ince mai ka tsaida ita? " Hararar Little din yai sannan ya kalli Nafi yace dalla bani guri. Nan Little ta kamata sukai gaba, tambayarta tai meya faru? Kai kawai Nafi ta girgiza alamar ba komai, haushi ya kama Little tace "to na fadama ya Ashraf inyaso sai ki fadamai. " Da sauri Nafi ta rike hannun Little tace "Maryam karki fad'amai dan Allah. " Da mamaki Little ta kalleta, Nafi ta goge hawayenta tace "dan Allah mubar maganan nan in yaji ransa ne zai b'aci. " Little tai shiru sai dai tana jinjina hakuri irin na Nafi. Sun kwankwasa sai dai jin muryar mace sukai tace ku shigo, ba sai an fada ba sun san wacce. Fuskar Nafi ce ta canza, a falo suka ganta ta baje a kasa tana cin abinci shi kuma yana gefenta amma a saman kujera yana kallo. Jin sun shigo yasa ya kallesu itama kallansu take ganin Nafi yasa tace "me take anan?" Ashraf yace "d'akinki ne? " Cikin shagwab'a tace "Amma ai ya kusa zama nawa. " Idanunsa akan Tv yace "sai kijira inya zama naki sai ki fad'i haka. " Mamaki ne ya cika Nafi wai haka itakam saurayi yake ma budurwa magana? Jiya da suka dawo sai taga kamar bada wannan zafin yake mata magana ba to ko abin zuwa yake? Ashraf ne ya katsesu da cewa "so kuke inta d'aga murya? " Nafi kam bata fahimceshi ba, Little tace " mu shiga. " Sun karasa Little ta zauna kusa da Aneesa tace "Yaya Neesa nan kika gudu cin abincin? " Ta kalli Ashraf tace "nafisan inci abinci a plate din dayaci tunda bayasan muci tare. " Kasa Nafi tai da kanta da sauri, Ashraf ya kalli Aneesa sai dai bai ce komai ba. Little ta kalleshi tace "Yaya munkai." Gud kawai yace, Little ta kara cewa "Gamu to. " Nafi ya kalla yace "Nafeesa so nake gobe ki gyaramin b'angare na. " Murmushi tai sannan ta d'ago ta kalleshi tace "Toh. " Little tai kwafa aranta tace "kiyi murmushi da kyau. " Aneesa ce ta harareta hakan yasa tai saurin maida kanta kasa, kanta ta maida kan Ashraf tace "Ya Ashraf yanzu me wannan zata maka? " Cikin rashin damuwa yace "to ko zakiyi? " Da sauri tai shiru dan ba abinda ta tsana irin aiki, Ashraf ya kallesu yace "Little kuje." Little wacce dariya ta kusa kamata da yaba Aneesa amsa ta mike itama Nafi ta mike, har sun fara tafiya Nafi ta juyo tanasan tambayarsa. Kallanta yai yace "d'azu yaushe kika tafi? " Aneesa ta kalla cikin tsoro tace " ban dade ba ai. " Kai ya d'aga kawai, ta daure tace "Goben karfe nawa zanzo? " "Sanda kika gama abinda kike. " Juyawa tai bayan ta amsa da to. Aneesa ta rakata da hararar tsana.... Suna fita ta shagwab'e ma Ashraf wai ya dizgata a gaban nafi. Murmushi yai yace "kinsan banasan irin tambayoyin nan ai amma naga in bakimin ba bakyajin dad'i. *THE INNOCENT TEAM* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com 1⃣5⃣ Gun Mumy suka je suka gaida ita suna fitowa Nafi ta kalli Little tace "nikam Maryam haka Ya Ashraf yakema yayarki? Kuma naga alama kamar batajin haushi. " Little tai dariya tace "yayata ko? Lalai Nafi bama kara? " Da sauri Nafi ta tsuke bakinta dan ita kanta batasan ya akai tace hakan ba, murmushi little tai tace "haka suke, ni ai ina ganin kokarinta, Nafi kinga Ya Ashraf yayanane ko? Kuma ina bala'in sanshi sai dai ko a mafarki ban tab'a addu'a Allah yaban miji shigenshi ma bare irinshi ba. " Nafi tad'an yi turus sannan tace "amma randa mukazo tabbas naji ba da irin wannan lafazin ya mata magana ba. " Little tace "ba kuka tai ba? " Nafi ta d'aga kai alamar eh. Little tacigaba "duk duniya abu d'aya ne ke karya zuciyar Yaya yaga mace tana kuka to fa inyanada hali komeye zai iya yi." Nafi tai shiru sai dai ta tafi tunani akan itama kukan datai agabansa ne hala yasashi taimaka mata, jitai Little tace "shiyasa Ya Neesa takemai saurin kuka intai haka kwantar dakai yake sosai. " Baki kawai Nafi ta motsa batace komai ba, tunani takeyi kenan da safe duk yaji abinda ya faru? To meyasa bai nuna mata ba? Yai kamar bai farfad'o ba? Har suka isa ciki kawai dai tafiya take amma zuciyarta na wani gun. _Wahegari_ Da safe yau little ta fita sai dai harta tafi bataga Nafi ba, bata kawo

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115