Skip to content

Chapter 16

Chapter 16

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,137 words 0 views Progress saved
Download Book

"Wlh ba wani kayansu, sannan dan ita zai aura sai akace tazo ta d'au abinda ba nata ba? " Nafi ta mike tace " kafin ki shirya bari na anso miki abinci. " Bata jira amsarta ba tai waje da sauri, Little ta bita da kallo a fili tace " lalai wato dan indaina maganar shine zaki gudu? " Nafi kam tana fita tai murmushi tace " ni da naga kaya daga sama? Dan an d'au d'aya menene? " Kitchen ta wuce, ta amso abincinsu kenan zata shiga bangarensu taji ance "Ke!" Juyawa tai dan tasan Umma ce, Umma tace " zo nan. " Ajiye tiren tai sannan ta karasa gunta, Aneesa ta maka mata hararra tare da juya kai gefe. Nafi ta karasa tare da rusunawa tace "gani. " Umma ta mata wani kallo tace " munafuka kinje gun aikin ko kuwa? " Da sauri Nafi tace "Naje wlh. " Duk da dama Umman ta riga ta tambaya ankuma shaida mata taje amma sai cewa tai "in kika min karya na tambaya wlh kinji na fad'a miki jikinki sai ya fad'a miki. " Nafi tai kasa dakai ba tare da ta sake magana ba, Umma ta kara kallanta sannan ta ce " me Little tace bayan mun fita? " dama wannan shine dalilin kiran wancan burga ne so take taji me akace bayan sun fita. Nafi da mamaki ta kalleta tace " Bangane ba. " Da kuwa Umma ta mata ta kara da kinci gidanku, ni zaki kalla kicewa baki gane ba? Nafi tai kasa da kanta a hankali tace "kiyi hakuri. " Cikin takaici Aneesa tace "Dalla malama kara gaba. " Nafi wacce bata fahimci me ake nufi da kara gaba ba tace "Naam? " Cikin kuluwa Umma takaimata wani wawan mari wanda sai da Nafi tai baya tare da rike kuncinta. Umma ta nunata da yatsa tace " kin bar nan ko sai na karya ki? Shigeya wacce asalinta bashida tabbas. " Nafi ta juya ta fara tafiya sai dai tana tafe hawaye nabin kuncinta, haka ta d'au tiren tare da goge hawayenta ta shiga. Little har tana shirin fita sai ga Nafi ta kalleta tace " lalai Nafi sannu da zaman hira. " Nafi tai murmushi kawai batace komai ba sai hanyar toilet data nufa. Tana shiga ta tsugunna sai kuka, itakam Little abincinta taci ganin Nafi bata fito ba yasa taje bakin kofar toilet d'in tace " Nafi na tafi. " Da kyar ta daure tace "To. " Sai dataji alamun fitarta sannan ta dawo ciki, ta dade kafin hawayen su tsagaita taci abinci sannan ta fara gyara d'akin. _A Company_ Kawu zaune a kan kujerar dake tsakiyar dogon tabirin, gefe da gefe mutane ne kowa zaune akan kujerar sa, Wanda ke daga b'angaren hagu na kusa da kawu ya kalleshi yace " A gaskiya Chairman mun gaji da abinda Chief Director(Asim) yake mana, a duk sanda muka bukaci sa hannunsa akan wani aiki ko meeting a b'angaren mu ya dinga mana wala wala kenan, sam baya yin aikinsa na Chief Director." Kawu ya kalli Asim wanda yaketa juyi a kujera cikin rashin damuwar abinda ake kararsa dashi, ran kawu ya kai koluluwar b'aci ya kallu wanda yai maganar yace " kar ka damu Director idan har Asim bai canza halayensa ba nan da one month ni a matsayina na shugaban wannan company d'in zan saukeshi daga matsayinsa. " A zabure Asim ya kalli mahaifinsa wanda yana gama magana ya mike yai waje, Asim cikin tsagali da raini ya kalli mutanen gun yace " ni kuka had'a da mahaifina? Lalai ran kowa in yayi dubu sai ya b'aci. " shima yabi bayan mahaifinsa. Office d'in kawu ya shiga, yana shiga yaganshi a tsaye kusa dashi ya karasa yace "Abba.... " Littafin dake hannun kawu ya makamai iya karfinsa, Asim ya fad'a kan kujera cikin tsoro yace " Yahkuri Abba amma sharri suke...... " Yatsa kawu ya nunamai idanunsa sunyi jaa yace "kai dakikin ina ne? Meyasa sam kwakwalwarka bata aiki? " Yai wani hucci sannan ya cigaba "Company d'in nan na Waye? Kana tunanin dan na rike shi na shekara ashirin yana nufin ya zama nawa? " Kai ya jijiga sannan ya cigaba " A'a, da zarar Ashraf yaso zai zo ya amshi matsayinsa ne babu kuma yanda zamuyi. " Asim cikin b'acin rai yace " ta ina zamu barshi? " Tsaki kawu yai yace " 50% d'in yaya(mahaifin Ashraf) gaba d'aya a gunsa yake, kai kasan duk karshen wata kud'in dake shiga account d'insa ya ninka nawa mai 20%?" Asim wanda ya fara huccin takaici ya kalli Mahaifinsa, kawu yacigaba "In baka rike matsayin ka ba ka nuna ma mutane zaka iya kana tunanin Ashraf mai taurin kai zai bakka ka cigaba da abinda kaga dama in har ya fara aiki anan? " Asim ya mike cikin takaici yace " shiyasa duk duniya ba wanda na tsana irin yaron nan, mahaifinsa kaf arzikinshi sunan sa yasa, kai daka wahala gurin taimakama uban sanda yana da rai bai ma kara ya barma ko da wannan companyn ba. " Kawu ya zauna kan kujera cikin b'acin rai shima ya kalli Asim yace " Ka kula sannan ka dinga kokarin b'oye tsanar da kakema Ashraf dan naga kamar kanka na rawa baka kunyar nuna mai. " Shiru Asim yai baice komai ba....... _A Gida_ Nafi bayan ta gama komai tai wanka dama Little ta fito mata da kaya hakan yasa ta saka ta fito domin zuwa kitchen yin aiki. Ta d'anyi tafiya kad'an taji ance "Ina Zaki? " Tsayawa tai cak ta kasa juyowa, shima bai sake magana ba hakan yasa ta daure ta juya a hankali, daga gefe ta ganshi zaune akan d'aya daga cikin kujerun gun, gani tai ba kallanta yake ba hakan yasa tad'an kuramai ido, duk da bai kalleta ba jitai yace " Kallan fa? " Da sauri ta d'auke idanta tace " na fito ne kawai" Ya kalleta sannan ya mata alama da hannu akan tazo, a hankali ta karasa inda yake, ya kalleta yace " So nake kimin wani abu. " Cikin mamaki ta kalleshi tace " Me kakeso yaya? " Ya bud'e baki zai magana sai ga Aneesa ta karaso cikin salon tafiya da yanga, tana zuwa ta shagwab'e murya tace " Cwt Yaya kaifa nake nema. " Ashraf ya kalli Nafi sannan ya kalleta yace " Anie ya akai?" Baki ta turo tace "ni dai banasan Anie kacemin Neesah na. " Kunne yad'an sosa sannan ya kalli Nafi wanda da alama zaman gun ya isheta yace " Nafeesa jeki kawai. " Wani kasalalen kallo tamai wanda ita kanta batasan ta iya ba, so take ta tambayeshi me yakeso tamai? Ga Aneesa agun ita kuma duk ta rasa mai zatace, Aneesa ta maka mata harara sannan tace " Nafi yace kije zamuyi magana ne. " Kamar tai kuka haka ta juya ta fara tafiya, me yake so? Abinda ke mata yawo kenan. Itakam Aneesa zama tai ta shiga mai salo, wani abun ya biyeta wani kuwa ya juya kai kawai. Nafi kam duk aiki take amma hankalinta nakan Ashraf har suka kammala girki, nan Goggo tace "A d'au na Ashraf akai mai. " Da sauri Nafi ta amshi tiren tace

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115