Chapter 103
Chapter 103
banga alama Mansir nada niyyar taimakama Asim ba, na sanshi sarai akan dukiyarsa zai iya hakura da Asim a matsayin d'ansa ni kuma na tattare dukiyata naba Asim ya sa a kudin company din da ya siya." Ashraf yai shiru tabbas ganin halin da take ciki ya sa ya tausaya mata sai dai bazai taba yin bailing Asim ba dan kuwa shine key dinsa na kama Ubansa. Umma yaji ta kamo hannunsa tace " Ashraf na sani tun kana karami ba sanka nake ba, ban damu da harkarka ba sai dukiyarka, har rayuwarka na nemi salwantarwa ni da Asim, sai dai a yanzu ina dana sanin hakan, banida wanda zan iya roka akan ya taimaki Asim sama da kai, ka sani iyayena ba masu karfi bane ga girma ta zo musu, ni kuma banida uban kudin da ake bukata, Ashraf ka dubi girman Allah ka taimaki Asim." Ashraf ya kalleta cikin kulawa zuciyarshi ta farayin sanyi, sai dai tunowa dayai ita kadaice taga Auwal Max a yayin da yake lalata birkin mahaifinsa yasa ya dake. Yace " Umma karki damu muna tattaunawa da 'yan sandan insha Allah komai zai yi daidai." Idanu ta runtse tace " Nagode Ashraf ban taba tunanin zan nemi taimako a gunka ba." Ashraf yai murmushi sannan ya mike. Gun Kb ya nufa, Kb yace " ya za'ai da kudin nan?" Ashraf yace " ka kai banki a jiya bayan komai ya kammala zamu maidamai kudinsa." Kb ya jinjina kai alamar gamsuwa sannan yace " what are u planning to do next?" Ashraf yace " D'an Siyasan nan fa? Har yanzu shiru?" Kb yace " yau muke sa ran dawowar yaron daya tafi binciken." Ashraf yace " Allah yasa a sameshi wannan karan." Kb ya amsa da Amin. Gun Asim ya shiga, Asim har yayi baki ya rame, dan tunda yazo gun nan ya kasa cin abincinsu. Ashraf ya kalleshi yace " Asim ance baka cin abinci, kasan dai dole ne kaci abinci ko ma samu mu gama wannan fadan da ya tunkaromu lafiya ko?" Asim wanda kansa ke kwance kan tabir din ya dago ya kalli Ashraf yace " Nasani ni kuma tawa ta riga ta kare." Ashraf yace " Haba Asim da hankalinka kuwa?" Asim yai wata dariya ta tsantsar takaici, yace " rayuwa kenan, mahaifina da na dauka duk duniya yafi damuwa dani sai gashi lokacin da nake bukatar kulawarsa ya nunamin karema ya fini matsayi a gunsa, sannan kai da nake ganin kaine babban makiyina a duniya yau gashi kaine kake kula dani." Ashraf ya hade rai yace " kai dai ka daina wannan tunanin na shirme ka kula da kanka har Allah ya kawo mana mafita." Asim yai murmushin takaici baice komai ba. Ashraf tare suka taho da Umma a motarsa tana sauka shima ya sauka yai bangarensa. Ya sani Anisa na gun Umma hakan yasa ya fito falo bayan yayi sallar magrib sanyi da singlet da kuma gajeran wando. Tv ya kunna yana kallan labarai, sai dai ya rasa ke yasa yau yakejin tsananin kewar Nafisansa, gyara kwanciyarsa yai ya koma rufda ciki, duk da yasan ba'asan kwanciyar sai dai yana ganin ita kadaice mafita. Ganin hakan ma ya kasa kwantar mai da hankali kawau ya mike ya hau exercise, kwankwasa kofa yaji, sam ya manta shigar dake jikinsa ya karasa ya bud'e. Nafi ya gani a tsaye fuskarta a maze. Bari kofar yai a bud'e shikuma yai ciki, ta shigo tare da maida kofar ta rufe. Sai da sukaje tsakiyar falo sannan ya tsaya tare da juyowa ya kalleta, Nafi itama kallansa tai, Ashraf kam wani abu ya dingaji yana taso mai, Nafi ta daure ganin kamar zuciyarta na neman yin rauni da kallan da yake mata, wanda shi kansa bai san yanayi ba. Ta daure tace " Yaya mai kake nufi da zancen tafiya jibi?" Ashraf kallanta kawau yake baice komai ba, ta dan motsa baki sannan tace " Yaya ke ka daukeni? Kaza? Tattabara? Ko me? Ba ka damu da ni ba, ka daina shiga harkata sannan kawai sai ka min sako akan inshirya wai jibi zanyi tafiya? In har a matsayin mutum kadaukeni banaji zaka dinga min abu haka, na rasa ya kakeso inyi da raina, ka daina kulani, na dauka na huri zuciyata nima na jure da kulaka, ka daina ko amsa wayata wannan ma na huri zuciyata na jure sai dai inma sako yanda kake min, sai dai banaji duk wannan abun da..........." Yanda bakinta yake motsi tana magana gashi tasa jambaki light pink kawai yake kallo, kasa jurewa yai ya kai bakinsa cikin nata, wanda ya hanata karasa maganar da takeyi. Wani irin salo yake mata wanda duk yanda taso taki biyemai ta kasa, kiss suke sosai wanda kana gani kasan lalai masoyan sunyi rashin juna da yawa. Bakinsa na cikin nata suna mikama junansu sakon ni mai cike da kewa Ashraf kam duk ya rikice, ya saka controlling din kansa kan kace me? Ita kanta ya rabata da kayan jikinta, nan suka fada kan kujera........Hmmmm babban al'amari nikam ina ganin haka nai gaba. Ashraf ya dade yana kwasar garar da ya dade bai ji ba, sai dai ya rasa dalili yau jinta yake daban ita kanta yau tasan Ashraf yayi missing dinta. Suna gamawa ya rungumeta tsam a jikinsa, yana fitar da wani numfashi na farinciki, Nafi ma idanunta ta lumshe tanajin kaunarsa na kara ratsata, cikin wata irin murya mai cike da ma'anoni da yawa yace " Baby i really miss u." Hannu ta runkule ta dan naushi kirjinsa tace " then y?" Ya kara jawota jikinsa yace " dole ce ta sani hakan, saboda inasan amfani da Anisa." D'agowa tai ta kalleshi idanunta suka ciciko tace " rashin yarda dani ne yasa baka sanar dani ba?" Kai ya girgiza mata alamar a'a yace " Duk duniya kece mace ta farko dana yarda da ita 100% banaji dar a kanki, sai dai ina tsoron abinda ke zuciya." Kallan mamaki tamai tace " kamar ya?" Yace " in har kikasan ba da gaske nake ba, bazaki taba nuna jin haushin ki da kishinki ba yanda zasu aminta ba." Ta dan maka mai harara tace " shine nima kai using da feelings dina?" Sumbatar lebenta yai fuskarsa da daf da tata yace " do u think it's easy?" Murmushi tai, tace " amma duk da haka ka wahalar dani." Sumbatar idanunta yai yace "am sry Baby, na wahalar dake ni kaina na sani, shi yasa nace zan amshi punishment dina." Ta sake murmushi tace " maganar tafiya fa?" Yace " Yanzu it's eye for eye, thooth for thooth, we are in a war ni da kawu i am afraid kar wani abu ya samarmin ke ta dalilin revenge dina." Baki ta turo tace " Amma......" Hannu yasa ya toshe mata bakinta yace " Baby please." Idanunta ta rufe sannan a hankalu ta bude jiki a sayaye ta daga kai alamar to." Mikewa yai ya dauketa yai toilet da ita. Sai daya cika musu bahon wankan sannan ya sa kayan kamshi na ruwa sannan ya sata a ciki shima ya shiga. Ta kalleshi tace " Allah baiyi zan tsaya bikin Jibiya, thanks to someone." Idanu ya kankance yace "someone? Do u mean me?" Ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115