Chapter 112
Chapter 112
Tsayawa tai tace " ina zamu? Yaya tarefa muke da mumy?" Ya hade rai yace " to ko gabanta zamu in jawoki jikina?" Idanu ta zaro tace " ba kace yau zamu koma ba?" Yace " dan yau zamu koma sai aka ce a hanani jin dimin matata?" Zatai magana taji ya ja hannunta ya turata d'akin ya rufe. Ita dariya ma abin ya bata tace " yaya wai yaushe ka zama haka?sam ka manta da wata kalma a hausa wai kunya." Rungumeta yai ya saki numfashi yace " Ahh lalai nayi missing matarnan tawa." Jikimta tadan janye kadan tace " nifa yaya a gajiye nake sannan wanka nakesan yi." Zama yai akan kujera tare da juya kai gefe. Nafi ta dauke kai itama ta dau towel ta cire kayanta ta d'aura sannan ta matso kusa dashi ta manna mai light kiss a lab'ansa tace " is that okay?" Juyawa tai zatai gaba da sauri yasa hannu ya kamota ta fada kan cinyarsa ya kalleta ido cikin ido yace " Are u kidding me?" Zatai magana taji bakinta a cikin nasa, wani salo yake mata wanda yasa itama dole ta fara bashi murtani, nan fa ya rabata da towel dinta ya shiga sarrafata ta nayanda yakeso, sai numfashi yake fitarwa itakanta tasan yayi missing dinta........ Sai da suka gama tukunna ya jawota jikinsa ya rungume yace " I really Miss u Feenah." Yanda taji ya fadi sunan sai da tsikar jikinta ta tashi, idanu ta kafeshi dashi, baki yasa ya hura mata iska a idanun yace " kallanfa?" Bata dauke idanunta ba tace " yayan dan kara fada." Ya kalleta yace "mene? I miss u?" Kai ta girgiza tace "a'a d'ayan." Kallan mamaki ya mata yace " to mene?" Tace " d'ayan please." Yace " wai Feenah?" Kai ta daga da sauri tace "bantabajin dadin sunan ba a bakin wani ba kamar kai." Idanu ya kanne yace " badai so kike kicemin haka kikesan indinga ce miki ba?" Shiru tai sannan tana wasa da gashin kirjinsa tace "mene? Bazan iya ba?" Yace " sosai, dan ni Baby nake san cemiki dan haryanzu u are a baby." Baki ta turo tace " salan ka faracemin baby daga na haihu ka koma cemin Nafisa?" Cikin mamaki yace " saboda kin haihu sai kawai na daina cemiki?" Tace " sosai ma dan nasan abinda na haifa zaka koma cema Baby, haka kawai a fara cemin suna ba wani dadewa a canza." Kallanta yai yace " to amma?" Sai kuma yai shiru kafin da sauri ya kalleta yace " ba wani dadewa? Ya akai kika san haka?" Kanta ta cusa cikin kirjinsa tace " ya za'ai bazan sani ba bayan lokaci kawai suke jira?" Idanu ya zaro cikin tsananin mamaki ya d'agota shima ya zauna akan gadon, ya rike hannayenta yace " Baby me kike nufi?" Harararsa tai tace " sai nayi dala dala? Agunka fa na koyi murda magana." Yawu ya hadiya sannan ya kalleta cikin wani yanayi yace " Nafisa bana san........." Kiss tamai a kunci sannan ta kai hannunsa na dama kan cikinta batace mai komai ba. Kallanta kawai yake kamar a mafarku yakejin abun, da sauri ya jawota ya rungume tsam yace "Nafisa yaushe?" Tace "sai da mukai tafiya sannan na sani." Wani irin tsantsar farinciki ne ke ratsashi ya kara kankameta, cikin zolaya tace " kaga banshirya ba na samu ciki sannan gashi ance a satin nan zafa a kafe mana list na makaranta." Ashraf ya dagota yace " makaranta?" Kai ta daga da sauri. Fuska taga ya canza yace " da babyn nawa za'a dinga zirga zirga?salan karatu yasa a ki kulamin da babyna?" Cikin mamaki ta kalleshi tace " ban gane ba?" Yace " ki bari dai sai kin haihu." Kallan tsantsan mamaki tamai tace "yaya mai kake fada haka?" Dariya taga yasa yace " me? Kinji haushi? Nima ramawa nai ina murnar zanyi d'a ko 'ya amma kidinga min zancen wai karatu? Nima shiyasa na rama." Hannu tasa tadan bigi kirjinsa tace " yaya harfa ka tsoratani." Mikewa yai ya daga ta cak yai toilet da ita yana cewa gwara tsoron ya tsaya daga ke karki kaimin shi ciki." Yana ajiyeta a bathtub ta kalleshi tace " ka gani ko? Dama nasani ina haihuwa zaka daina sona." Murmushi yai yace "sorry Feenah dan da alama zan daina kuwa." Haushi ya kamata ta kafeshi da ido, goshinta ya matso ya sumbata yace " in banda abin ki ai soyayyar da muke ma juna ita zamu yi karo karo mu ba babyn mu." Ta kalleshi tace " hmm gashi nan har ka daina cemin baby, shi yasa ma nace kar a fara." Shigayai cikin bathtub dib ya sakar musu shaya ya jawota jikinsa ya rungume a hankali yace " Nafisa bansan irin farincikin da nake ba yau lalai ina cikin farinciki mara misaltuwa, ji nake kamar bayani farinciki a duniyarnan." Murmushi tai ta kara shigewa jikinsa. Bayan sunyi wanka dakansa ya shafa mata mai sannan ta saka wata doguwar riga baka dake cikin jakarta sannan sukai order na abinci aka kawo musu. Shi dakansa ya dinga bata bayan ta koshi sannan shima yaci, ya koma kusa da inda take zaune ya jawota suka kwanta a kan gado, a hankali tace " yaya ya kuka kare?" Nan fa ya zayane mata duk abinda ya faru Nafi kam tasha kuka kankameshi tai tsam taba kuka tace " Yaya." Murmushi yai yace " karki damu ai komai ya wuce." Cikin kuka tace " wace irin rayuwa ce wannan ace duk mutanen dake zagaye dakai ba sanka suke ba? Ace mutum ya fifita dukiya akan jininsa" Ya sake murmushi yace " _zuciyar kenan ai kowa da irin tasa_, wani akan kudi ba abinda bazai iyayi ba." Tai murmushin takaici sannan tace " yaya wato da rayuwa ta da taka is so similar inaji tamu kaddarar kenan, bamu da kowa sai junan mu, nima daga mahaifina har mahaifiyata kowa rabuwa yai dani saboda san abin duniya." Ashraf ya kalleta yace " ya akai naga kamar mahaifiyarki?" Nan ta bashi labarin abinda ya faru, kai ya girgiza cikin takaici yace " Kaddarar da Allah ya daura mana kenan, ikon Allah ne yankaini garinku har na hadu dake, duk da rashin mutanen da ke sona tsakani da Allah a kalla ina alfahari da matata Nafisa na sona tsakani da Allah." Murmushi tai tare da goge hawayenta ta kai fuskarta saitin tasa sannan tasa hannayenta ta kare bangare biyun idanunta a rufe suke sai ta bud'esu a hankali tana kallansa, shima kallanta yakeyi tace " nima ina alfaharin kasancewa dakai." Murmushi ya Mata yace " Nafisa tnx alot 4 not living me." Wani sansanyan murmushi ta saki sannan ta zare hannayenta ta kwantar da kanta akan kafadarsa tace " zaka cigaba da sona duk da banda komai?" Murmushi yai sannan yace " zaki cigaba da sona duk da yanda nake?" Idanu ta lumshe tace " duk rintsi bazaka wulakantani ba?" Murmushi ya sake yi yace " duk rintsi bazaki gaji dani ba?" Kallan juna sukai suka saki murmushi Nafi tace " yaya amma Little dita fa?" Ajiyar zuciya yai yace "sai dai kinje." Ta jinjina kai tace "yaya nisa fa?" Kallanta yai yace "tana gun tsohuwarta."
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115