Skip to content

Chapter 33

Chapter 33

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,145 words 0 views Progress saved
Download Book

Nan suka mata wani kallo Ferry tace " ke kina nan wato mu muna can an samu wankin toilet ko? " Nafi ta kalleta tace " wlh bam sani ba. " Wacce ta dafata d'azu yanzun ma ita tace " haba Ferry taya za'ayi yarinya tazo yau d'in nan amma kice tai aiki? " Ferryn ta kalleta cikin kuluwa tace " Ke Jibiya banasan salon iskanci, meye naki a ciki? Ko dake nake magana? " Wacce aka kira da Jibiya itama cikin fad'a tace " badani kike ba amma hakki nane in fada miki gaskiya sannan ko yanzu kika kara abinda bai dace ba dole ne in fada miki gaskiya koda kuwa zakiji haushina." Ta ja tsaki a karshen maganarta sannan tai waje a zuciye, Ferry ta bita da harara tace " Yarinyar nan ta gama rainani wlh. " Itakam Nafi tana zaune duk jikinta yai sanyi,ba abinda ta tsana irin taga anyi fad'a a kanta. Mik'ewa tai ta kalli Ferry tace " D'an Allah kiyi hakuri." sannan tai waje inda taga waccan ta fita. Ga mamakinta a zaune taganta cikin mutane suna ta hira da dariya. Nafi ta karasa inda take tare da musu sallama, Jibiya ta d'ago ta kalleta sannan tace " new comer ya akai? " Nafi ta d'an motsa baki alamar tana san magana, ganin haka yasa ta mike taso kusa da ita, Nafi ta kalleta tace " Banji dadi ba daga zuwana kuna fada akaina, d'an Allah kiyi hakuri. " Jibiya tasa dariya sannan ta kama hannun Nafi suka zauna tace " Karki damu da wannan, Ferry yayatace, ubanmu d'aya, indai fad'a ne irin wannan mun saba. " Nafi ta kalleta cikin mamaki tace " Ayya bansani ba. " Hannu ta mika mata alamar suyi musabaha tare da cewa " Sunana Aisha Isma'il. " Nafi tai murmushi sannan ta mika mata hannu itama tace " Sunana Nafisa Abubakar. " Murmushi sukama juna, Jibiya ta kalleta tace " a kano kike? " Nafi ta d'aga kai alamar eh, fara'arta ce ta kara bayyana tace nima haka. " Nafi tai murmushi, jibiya tace " Karki damu da Farida ko ince Ferry kamar yanda ake cemata, a ido ne take haka amma a zuciyarta sam mace ce mai saukin kai. " Nafi kam murmushi kawai tai, suna nan a zaune Jibiya na janta da hira sama sama har magrib tayi. Nam suka mike sukai alwala suka nufi massallaci. Washegari bayan sun shirya da safe suka fito aji dukansu 'yan d'akin, Nafi an shiga cikin Uniform ba laifi tayi kyau dagwas da ita. Sunshiga aji malamin Math ne ya fara shigowa, itakam Nafi kawai iya kacinta kallon duk malamin daya shigo dan ko kad'an bata fahimtar kalma d'aya da take fahimta ba. Sai dai ta kalli Malami ta kuma kalli alo, haka malamai sukai ta fita wasu na shiga har aka tashi, itadai tasan kawai dumama benci kawai takeyi. ¤¤¤¤¤¤¤¤ Wani mugun kallo Ashraf ya ma wata kawar Aneesa da sauri ta kalli Aneesa a tsorace, Aneesa ta kalleshi tace " Hubby me kake nufi? Events d'in ne bakaso kome?" Ashraf ya kalleta yace " Anie kanki d'aya kuwa? Biki kwaya d'aya shine kike neman yin event kusan guda 10? Sannan kina san ni in hallarci guda 8? Akan me? " Aneesa ta kalleshi tace " bangane akan me ba?" Ya dan rufe ido kad'an sannan yace " tambayar ki ai nake akan me zanje? " Kawar Aneesa ta daure tace " Ashraf amma..... "kallan daya mata yasa tajs bakinta tai dif, Aneesa ta mike rai b'ace tace " Yaya meyasa kake min haka?" Murmushi ya sakar mata sannan yace " me kuma nai yanzun? " Aneesa ta kafeshi da ido ranta duk ya gama b'aci ta daure tace " Ka tab'a ganin mijin daya ce ma matar da zai aura akan me zaije gun bikinsu? " Ashraf ya d'an daga kafad'a tare da d'aukan wayarsa ya fara dannawa sannan can yace " kowa da irin zuciyarsa, sannan dama namiji aka sani dayin kyale kyalen biki ko mace? " Aneesa idanunta ns kansa ranta yakau kololuwa gun tashi, ta bud'e baki zatai magana tags ya d'au waya ya kira wata number sanan taga yaa mike yai cikin d'aki. Idanu ta bishi da shi sannan tai waje fuuu, kawarta ta mike ta biyo bayanta. D'akin Umma ta shiga da gudu ba ko sallama, Umma na zaune tanacin abinci, Aneesa ta fad'o kanta sannan ta saki kuka. Nan Umma duk ta rud'e ta shiga tambayarta abinda ke faruwa, kawarta ce ta sanar ma Umma komai, ran Umma ya b'aci sosaii ta kalli Aneesa rai a b'ace tace " Akan haka ne kike kuka? Ai nasha fad'a miki ki cire san Ashraf aranki kiso kud'insa kawai ba wai shi ba amma nsga alama sam kin kasa fahimtata. " Aneesa cikin kuka tace " Umma ya zanyi? Nafa fad'ama friends d'ina zancen events d'innnan. " Umma ya shafa kanta tare da kama hannunta sukai d'aki. A bakin gado suka zauna, Umma ta kalleta tace" ki rage events d'in daga goma zuwa bakwai, a wannan lokacin kibar Ashraf ya sami duk abinda yakeso, karki kuskura ki b'ata masa rai har zuwa lokacin da zai aureki ki amshi wasiyyar mahaifinsa. " Aneesa ta kalli Umma sai dai batace komai ba, Umma ta cigaba "a sanda kika samu kansa kikasan ya gama mutuwa akanki lokacin ne zamu samu ya barma yayanki company d'insa." Aneesa da mamaki tace "Umma taya zanso mijina yabarma Yayana Company d'in mahaifinsa? " Umma tai wani tsaki na kulawar tace " Aneesa ke yarinyace bazaki tab'a fahimta ba, alokacin da Ashraf ya amshi aikinsa, dukiya da aiki suka fara mai yawa kina tunanin zai samu lokacin ki? " Aneesa ta girgiza kai, Umma ta dafata tace " Aneesa kiyi tunani dakyau a haka ma mutumin da ba aiki yake ba baya ganin wani darajarki bare kunyi aure? Yana ganin shi ke da iko dake? " Aneesa tai shiru sai dai Umma ta tabbatar kalamanta sun ratsa Aneesa sosai...... Nan ta mike ta barta a d'akin, shiru Aneesa tai tana tunani kalakala da wulakancin da Ashraf ke mata duk suna dawowa cikin zuciyarta, kwanciya tai akan gadon zuciyarta na mata sake sake kala kala...... ¤¤¤¤¤¤ Yau satin Nafi d'aya a makaranta, har a wannan lokacin itadai bata fahimtar me ake a aji, sai dai tana kokari sosai a gun karatun da ake koya mata. Yau aka kawo musu wani sabon malami na Computer bayan yayi introducing d'in kansa ne ya fara tashin mutane one by one dan tabbatar da abinda suka sani a gun waccan malamin nasu. "Ke tashi." abinda Nafi taji malamin ya fad'a kenan idanunsa ns kanta, a tsorace Nafi ta kalleshi sai da ya kara ce mata ta tashi kafin ta mike jikinta duk ya fara rawa, Malamin ya kalleta yace "List 3 input of computer." Nafi ta zare ido cikin tsoro, 'yan aji kam gani sukau ba wanda ya samu saukin tambaya irin tata. Nafi tai shiru sai wasa da hannunta data shiga yi, zufa sai keto mata take a cikin jikinta. Ran malamin yakai kololuwa gun tashi gani yake kamar yamata tambayar yara taya za'ai wannan tambayar ta gagari 'yar Js 3? Ranshi ya b'aci yace " get

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115