Skip to content

Chapter 45

Chapter 45

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,172 words 0 views Progress saved
Download Book

lawyer d'in babansa, bayan sun gaisa yace " dama so yake ya d'auki mota d'aya daga cikin motocinsa dake gidan. Nan ya d'auko masa keys d'in Ashraf ya d'au d'aya sannan sukai sallama ya fita. Hanyar Company d'insu ya nufa, yasha kwanar karshe ya hango wasu mutane kusan su goma a cikin wata katuwar mota baka kirin sai dai sun sauke glass d'in motar sannan wasu sun zuro kansu suna duba hanya, bakaken kaya garesu haka kuma baza'a ganesu ba saboda tabarau baki dake fuskarsu. Ashraf ya rage gudu dayazo kusa dasu, sam sukam sun d'auke kai daga kallan motarsa ganin ba irin ta bace wanda aka basu umarni. Hakan ya bashi damar ganin yawan mutanen dake ciki, sannan ya wuce, lalai ya tabbatar shi suke nema saboda yazo giftawa yaji wani yace "wai ya haryanxu banga mota kirar Marcedes_Benz C300, wai ya tabbatar nan zai biyo??" Ashraf ya giftasu zuciyarsa fal da mamaki, meke faruwa? Me Nafeesa ta sani? Me taji???? Ya karasa gun aikinsu nan ya tadda 'yan team d'insa sun dad'e da zuwa, nan ya zauns suka fara abinda ya kawo su. Su Nafi ansha kwalliya, suna fitowa Habib na yin parking, tundaga nesa Little ta hangoshi ta saki wani lalausan murmushi na farinciki, Nafi ta kalleta sannn ta kalli inda take kallo ganin Ya Habib yasa tai murmushi itama tace " Little a dinga kokarin dannewa irin wannan nuna soyayya kirikiri haka??" Little ta harareta sannan tace " haka nace miki?" Nafi ta d'an rangwad'a kai tace " Little kenan." Juyowa yai shima ya hangosu, nan ya tsaya tare da kurawa Nafi ido, gaskiya yarinyar nan type d'insa ce ba karya, har suka iso gun yana kallanta, Nafi ta d'an had'e fuska tare da kawar dakai ge. Little ta matsa gunsa tace " Ya Habib daga ina haka?" Idanunsa nakan Nafi yace " wlh wucewa nazo yi shine na shigo." Little ta kalli Nafi dan taga yanda yake kallanta, sai dai bata kawo wani abu ba tace" Nafi tayi kyau ko yaya?" Habib yai murmushi yace " Sosai ma kuwa." Nafi ta matsa daga saitinsa sannan tace " inafa wani kyau dan kowa yaganki yasan kece kikai kyau." Ta fad'a tare da cewa " Ya Habib ko ba haka ba?" Ya kalli Little kunya tad'an kamashi yai wani murmushin burin kunya yace " dama ai Princess daban ce." Little ta saki murmushin farin ciki. Little ta kaleshi cikin kauna tace " Ya Habib yaushe zaka tafi?" yace " zuwa la'assar dan inasan ganin Ashraf." Kai little ta d'aga tace "Allah yasa mu dawo mu sameka." Yace Ameen tare da satar kallan Nafi. Nan sukamai sallama suka shiga motar Little sukai gaba. Su Umma kam da Asim suna zaune a falo suna jiran good news tunda sunga fitarsa daga gidan da motar mercedes wanda hakan yasa Asim ya sanar dasu sunan motar da number ta, sai dai jin shiru har shad'aya ba labari yasa Asim ya kira, sun sanar dashi har yanzu motar bata wuce ba, nan suka kara jinkirtawa zuwa azahar, nan ma akace motar bata wuce ba, cikin takaici Asim ya kira wani ma'aikacinsu na company ya tambayeshi Ashraf yazo? Ga mamakinsa jiyai ance tun d'azu yana nan. Haushi da takaici suka turnukeshi ya kirasu ya hau su da fad'a sannan yace " su tafi daga gun kafin ma a zargi wani abun.?" *THE INNOCENT TEAM* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ *Wannan Shafin Sadaukarwa ce gareku Haske Writers Association* *©na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *Wattpad As_AyusherMohd* { *36*} Little ta kai bakin gate wayarta ta fara kuka, Nafi ta zaro wayar daga cikin jakarta ganin Sunan Big Bro yasa Nafi tai saurin mika mata, Little ta amsa tare da gaidashi. Nafi duk ta tattara hankalinta kan Little tanasan taji me yake cewa sai dai batajin komai sai amsar da Little ta bashi "Yaya har mun fito fa?" tai maganar tare da had'e fuska, Nafi sai ji tai tace " Yaya dan Allah ka....." da alama katseta akai wanda ta karasa maganar da cewa " To Yaya." Tana kashewa ta kashe motar tare da kallan Nafi ranta duk a b'ace, Nafi ta kalleta tace " ya akai?" Little tace " wai Yaya ne yace kije ki gyaramai b'angarensa." Nafi ta kalli Little da mamaki tace " Ni kuma?" Little ta d'aga kai alamar eh, Nafi ta canza fuska sannan tace " Matarsa fa? Ita bata iya gyaran bane ko me yake nufi?" Little tai karamin tsaki tace " wannan uwar san jikin me zatayi? Banda chatting." Nafi ta d'aure fuskarta tamau sannan tace " Mu tafi kinji?" Little ta kalleta cikin mamaki tace " Me kike nufi?" " Mu tafi inda zamu." Little kam tayi mamakin Nafi dan bata taba tunanin zata iya ture maganar Ya Ashraf ba ganin yanda take girmama shi. Little ta kalleta tace " Feena....!" Nafi tai murmushi tace " Mu tafi kinji, wato matarsa bazata gyara musu muhallinsu ba shine ni zanje in gyara musu, sannan ba kunya su shiga suna farin ciki, sannan gobe ma aa kara kirana in gyara, to ba da ni ba." Little ta jinjina kai alamar ta gamsu da zancen Nafi sai dai tana jiye mata b'acin ran Ashraf, iya kuluwa Nafi ta kulu wato ita da bai damu da ita ba shine yake neman sata gyara musu b'angaren su a lokacin da suke shirin fita, ta d'anyi kwafa kadan a ranta tace " ni d'azu kamar zan zauce jin wani abu zai sameshi ni kuma wato wannan ne sakayyar da zaimin. Bata sake magana ba har suka ita gidan su Yusra sai dai kana kallanta kasan ranta a b'ace yake. A bakin gate Al_Amin wanda ke zaune yana ganinsu ya saki wata fara'a tare da mikewa ya nufo su, sam Nafi bata kula ma da shi ba, har ya iso inda suke Little ta mai murmushi sannan suka kalli Nafi wanda sam hankalinta baya gunsu sai ma ci gaba da tafiya da takeyi. Hannu Little tasa ta rikota wanda hakan ne yasa Nafi ta juyo ta kalleta, ganin Alamin a tsaye yasa ta mai kallan mamaki. Rausayar da kai yai cikin salon soyayyarsa yace " I am disappionted Feena." Nafi ta kakaro murmushi sannan tace " Sry wlh ban kula ba, sam hankalina na wani gurin." Ya d'an shagwab'e kadan yace " in har damuwarki ba akan wani namiji bane na hakura in kuma har akan namiji ne ba ni ba banaji zan hakura." Little ta saketa tai gaba ta barsu ganin Alamin ba kunya agabanta yake wannan sakalcin. Nafi ta juya kai gefe sannan tace " just 4get, ya kaje gida jiya?" Alamin ya kura mata idanunsa wanda ya kashesu kai kace a haka idanunsa suke, Jitai bazata iya kallansa ba hakan yasa tai kasa da kanta, ya kara matsowa sannan yace " Feena jiya na baki waya amma sam ko kunnata ma bakiyi ba, sannan yanzu kin wuceni ko kallona bakiyi ba, Feena please kar ki wahalar da zuciyar dake tsananin kaunarki." Nafi ta d'ago jiki a sanyaye, ganin yanda har yanzu kallan nan yake mata yasa tad'an kalli gefe sannan tace " Ba haka bane, jiya bayan na shiga gida bacci nai da wuri, yau kuma sam ban ganka ba." Alamin yai kasa

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115