Chapter 70
Chapter 70
hatsarin?" Kallan ta yai gaba d'aya hankalinsa na kanta, idanunsa taga ya kada sosai, ta mike zaune, tace" yahkuri in na ba....." Jawota yai ya rungumeta tsam a jikinsa, yace " me kike tunani?" Kai ta girgiza alamar ba komai. Ya dago ya kalleta hannayensa na kan kafadarta, yace " Nasani Nafisa sai dai banasan ki cigaba da binciken abinda bai shafeki ba." Hawaye ne ya zubo mata na tsananin tausayin Ashraf, idanunta na kansa tace " Na dauka duk abinda ya shafeka ya shafeni?" Hannu yakai a hankali ya share mata hawayenta yace " ba haka nake nufi ba....." Tacigaba da zubar da hawaye tace " Y are u enduring everything by ur self? Can't u share it with me?" Kallanta kawai yakeyi, tacigaba da cewa " kwanaki kasheka ya Asim yaso yi, amma ba wanda ka fadama, abubuwa nawa ka sani wanda baka fadama kowa ba? Kana tunanin in kabar mutanen da sukeyin evil deeds saboda 'yan uwane kana tunanin zasu daina?" Yauce rana ta farko dayakeji har cikin jinin jikinsa lalai yarinyar nan ta damu dashi lalai tana sanshi saboda Allah, lalai zata iya komai domin shi. Jawota yai a hankali yakai bakinsa cikin nata... Wata duniyar suka shiga kiss suke deeply wanda gaba d'ayansu wani feelings sukeji wanda su kadai ne sukasan abinda sukeji tundaga kansu har kafafuwansu......... Ni dai nace to fa ayi a hankali kar a gangara🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣. *#ASHRAFEENAH* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *Someone!!!* *Somewhere!!!* *Is Made For U* {55} Sun yi nisa sosai, Ashraf ya saketa a hankali, da sauri ya shiga d'akinsa, itakam kafafunta ta had'e dan jitai har su rawa suke, tun da take bata taba jin abinda taji yau ba, wani irin feeling ne wannan???" Ashraf kam kwanciya yai rufda ciki akan gado, wata muguwar sha'awa ce take tasomai sai dai bazai taba kusantarta ba har sai ta aminta dashi a matsayin miji, juyi ya shiga yi. Nafi kam ta dade itama a zaune kafin tabi kofar d'akinsa da kallo, ya kamata ta tafi kafin dari yayi sosai, a hankali ta mike tai d'akin. Sallama tai jin shiru yasa ta murd'a kofar d'akin, Ashraf najin haka yai saurin rufe idanunsa, kallansa tai a hankali ta tako tazo inda yake. Zama tai a gefensa takai hannu kan sumar kansa, ta kurama fuskarsa ido, a hankali tace "bacci?" Jin shiru yasa tad'an turo baki tace "shine ka barni a zaune kai ka taho ka kwanta?" Shiru tai tare da cigaba da kallansa a hankali takwantar da kanta saitin fuskarsa suka zama fuskokinsu na fuskantar juna, ta sa hannu a kan kuncinsa sannan tace " please let me be the first person whom you can trust." Murmushi tai sannan ta kai bakinta a hankali kan leb'ensa ta sumbata, sannan tace "Goodnight." Ta mike tare da jamai bargo tai waje, b'angarensu ta nufa a zaune taga little a falo ta matso da sauri zata mata magana taga Little ta mike tayi ciki, Nafi tabi bayanta. Toilet ta wuce direct dan da alama tanajin jikinta ba yanda yake ba, a gun tsarki ta gano lalai abinda ya zubo na sha'awa ne, nan ta wanke wandon ta ta gyara jikinta tasa wani sannan ta fito. A kwance taga Little ta kalleta tace "Little yanzu haka zamuyi ta zama bakya kulani?" Little bata tanka taba, Nafi tace " ban taba tunanin zaki iya kin kulani ba saboda kinji ance ni yar kauye matar yayanki bace, ni kaina nasan ban kai wannan matsayin ba, sai dai........" Little ce ta katseta da cewa " kin dauka saboda matsayinki a gun yaya nake miki haka?" Nafi ta kalleta tace "to menene in ba shiba?" Little ta mike zaune tace " shekararmu nawa tare?nikenan da miki zancen saurayi akan ki kula wane ki kula wane, bansani ba ashe mahaukaciya kika mai dani." Nafi cikin mamaki tace "mahaukaciya kuma?" Cikin zafi Little tace "mahaukaciya mana, inba haka ba da igiyar auran yayana a gunki amma nake neman had'aki da wani?" Nafi ta matso tare da rike hannun Little tace "Little kiyi hakuri wlh ni kaina mantawa nake akwai abu a tsakanin mu." Nan dai Nafi tai ta bata baki har ta hakura, sun dan yi hira kadan kafin Nafi ta kalli Little tace " nikam Little wani abu na damuna." Kallan mamaki Little ta mata tace name kenan?" Nafi tai shiru can tace " Abban Ashraf na ga shine ya fara zancen had'in auren Yaya da Ya Nisa, to menene dalilinsa na ajiye wasiya yace a ba matar Ashraf ta farko bayan yasan ko ince Yaya Nisa yakesan ya fara aura?" Shiru Little tai can ta girgiza kai tace "ban sani ba, ni banma taba kawo abin a raina ba, amma kina ganin da wani abun ne?" Kai Nafi ta girgiza tace "ba komai, bari nai sallah." Ta mike tana tunani tabbas da wani abun, sai dai menene????? ************* A b'angaren Ashraf kuwa tana fita yabi bayanta da kallo yanaji kamar ya jawota ya rungumeta sai dai ina bazai iya hakan ba, bayan yayi sallah ya d'aga katifarsa ya d'auko wani karamin makulli sannan ya zugi wardrobe dinsa ya ture kayan, nan wata yar karamar kofa ta bayana, nan yasa makuli ya bud'e ya zaro wasu takardu a ciki sannan ya koma ya kulle kofar d'akinsa da makulli ya zauna tare da baje takardun nan, bayan ya gama bincikensa da 'yan rubuce rubucensa ya maida ya rufe sannan ya juye fuskarnan a murtuke kamar mai tafiya yaki yace " Mu zuba mu gani." Kan gado ya kwanta ya sa diary d'in mahaifinsa, wani shafi ya bud'e an rubuta _Someone! Somewhere is made for u my dearest son_" Murmushi yai da ya tuna abinda nafi tace da kiss din data mai, hannu yakai kan leb'ensa yace " yarinyar nan kamar ba ruwanta ashe itama killer?" A haka har bacci yai gaba dashi. Da safe ya tashi tare da sawa a kiramai dan litti, sunyi breakfast kafin Ashraf ya kalli Dan litti yace "yanzu me kakeyi?" " Achaba." Ashraf ya jinjina kai yace "mota fa ka iya?" Dan litti ya d'aga mai gira yace "ka sanni ai akwai karambani ai zamana a kachako sai da na koya." Ashraf yace "gaskiya nafa sanka." Dariya sukai kafin Ashraf yace " zaka koma kauyene?" Da sauri yace "a ina?ai ni yanzu i am big for them." Ashraf ya sa dariya yace "u are big?wato baka daina bako?" Ashraf ya mai alamun zip a bakinsa yace "na daina kai kawai nake san ma." Ashraf yace "to in ba matsala nafisan ka zama driver d'ina, saboda nafisan wanda zan yarda da shi." Zaro ido dan litti yai yace " Ashaf kana kasheni in nazama driver dinka ai na zama dan gomna." Dariya sosai Ashraf yai yace " whoa! Dan litti kai kadai ke sani dariya akai akai." Dam litti ya mike tare da yima Ashraf salute yace "yes sir!" Ashraf yai murmushi yace " kaii ban taba ganin mutum irinka ba." Dan litti ya zauna yace "Ashaf karka damu zan zama mutum mai rike ma amana, dama tunda muka hadu nake sanka bazan taba bari wani abu ya cuceka ba." Ashraf yai murmushi sannan ya dafashi yace "thanks, amma kanaso
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115