Skip to content

Chapter 61

Chapter 61

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,171 words 0 views Progress saved
Download Book

da kwanciya itama da karfi ta hau birgima kamar karamar yarinya, Little ta kalleta tace "Me kuma ya faru?" Nafi tana juyi tace "shikenan na gama nikuma." Little tace "menene wai?" Kai Nafi ta girgiza sannan ta d'an jade rai tace "Little bakiga bra ta makale ajikina ba sanda na fita?" Little tasa dariya tace "haba? Garin yaya!" Nafi ta baza tagumi tace "shikenan ni kuma." Kallanta Little tai tare da guntse dariyarta tace "to menene? Ai ba abin kunya bane, wani ne ya ganki?" Nafi ta dan harareta tace " ba abin kunya ba kamar ya???" wayyo ni...." Little tai dariya tace " to menene? Ai kowa yasan kinkai lokacin sawa kuma ansan haka kawai da saninki bazaki fita dashi ba." Nafi ta kwanta tare da rufe kanta da bargo. Wayar Little ce tai kara ta daga tare da cewa to yaya. Tana kashewa ta kalli Nafi tace "Yaya yace ki amso kai lunch dinsa ki kaimai." Ido Nafi ta zaro tace "ni kuma? Ina matarsa?" Little tace "inkinje wannan kya tambayeshi." Gyara kwanciyarta tai little tace "ya?incemai bazaki kai ba." Nafi tace "kice bacci nake." Little tace "ba ruwana." Tafi minti 15 akwance kamar bazata mike ba sannan ta tashi fuska a had'e tai waje, Little ta bita da kallo tare da dariya. Nafi kitchen ta nufa ta amso mai abincinsa sannan tai hanyar b'angarensa. Bayan ta kwankwasa ya zo ya bud'e tare da komawa cikin falo, Nafi kam tana shiga ta ajiye mai akan dinning ta juya da niyar fita, jitai ance ke zo nan. Cak ta tsaya bata kuma je ba haka kuma bata tafi ba, Ashraf dake zaune yana kallo yace "bada ke nake ba?" Nafi bata amsa ba, yace "Ke Nafisa!" Juyowa tai tace "na kasa tantancewa ko da ni kake shiyasa na tsaya." Wani murmushi ya saki yace " da alama mu goma ne a falon." Ta kalli falon sannan tace "na sani ko matarka na kusa?" Kallan mamaki ya mata yace "Matartawa ke nake ce mata?" Fuska ta kara daurewa tamau tace " to nima kuwa ba sunana haka ba." Ta juya, jitai yace "Nafisa bakiji nace kizo ba?" Kallansa tai batace komai ba, yace "au yanzun ma da bra din kika fito?" Da sauri ta shiga duba bayanta ya saki murmushi, ganin ba komai yasa Nafi ta shagwabe fuska tace "haba yaya?" Mikewa yai ya karaso gunta sannan yasa hannu ya riko habarta yace " ba na hanaki min fitsara ba? Ko rannan baki daddara bane?" Tace "yanzun kuma me nai?" Yace " wlh kin canza gaba daya." Ta kwace fuskarta tace " ni ba wani canzawa danai." Hannunta ya kama ya jata zuwa dinning ya nuna mata kujerar dake kallan tasa yace "zauna." Kallansa tai tace " inzauna inyi me? In ma abinci ne ni naci nawa." Dariya taga yayi yace "Ohh abinda kikeso kenan? So kike ince muci abinci tare?" Ta zaro ido cikin mamaki tace "yaushe nace haka ko kuwa haka ka fassara?" Ashraf ya zaunar da ita sannan ya koma ya zauna, kallanta yai yace " ki zauna ki jirani naci abinci." Tace "ni? Akan me?" Yace "haka kawai." Wata irin dariya tai tace " wannnan kuma banaji aiki nane." ta fada tana neman mikewa. Yace zauna. Kallansa tai fuska a hade, yace " ba dake nake ba?" Zama tai tare da juya kai gefe, yace " zubamin." Tace "me fa?" Da ido ya mata alama da abinci. Tace "yaya nikam menai ma ne yau?" Kuramata ido yai yace "bansan ni kaina me nakeyi ba sai dai kawai naga inasan inga kinmin abinda nace." Labanta tadan ciza sannan taja plate ta fara apkamai abinci sai data kusa cika plate din ya kalleta yace " Me kike hakan?" Gabansa ta tura mai sannan ta mike ta fara tafiya, mikewa yai da sauri ya fizgota, tare da sata a bango, ta kalleshi idanunta sun fara ja, yace "wai Nafisa meke damunki?" Ta kalleshi tace " na kasa fahimtar dalilin sani abubuwan nan sai dai yanzu na gane, u take me as a joke." Idanunta ya kalla zuciyarsa na raya masa wani abun, ya daure yace " joke? Taya zaki fassara shi a haka?" Hannunsa tadan ture batace komai ba ta juya zatai gaba, bai san sanda ya rungumeta ta baya ba, dif kamar an dauke wutar lantarki haka tai. Cikin wata irin murya wanda bata taba jinshi da ita ba taji yace " Ni kaina bansan me nakeyi ba." Shiru tai sai dai jikinta duk ya mutu, yacigaba " shiyasa nakesan ki cigaba da zama inda nake har sai na san me nakeyi tukunna." Shiru tamai hakan yasa ya juyo da ita yace "Uhmm?" Kallansa tai sannan tace " in zauna a kusa dakai kamar yaya?" Ya dan juya kai yace "kamar yanda na kiraki yanzu." Hannunsa ta dan zare tace " after that?" Kallanta yai tace " eh after that, then what?" Ya shafa kansa yace " ban fara wannan tunanin ba." Murmushi tai sannan tace " I am sorry." Kallanta yai yace " for what?" Tace " bazan iya abin da kace ba, me yasa a koda yaushe zuciyarka ita kadai ce mai amfani agunka? Me yasa baka tunanin tawa?" Ya kalleta yace " Me kike nufi?" Kai ta girgiza sannan tace " Ka dinga ajiye matarka akusa dakai ba ni ba, nima daga yanzu zan fitar da wanda naga yana sona inyi aure." Tana kaiwa nan tai waje, kallo ya bita dashi sannan ya runtse ido ya bud'e tare da naushin iska yace " Ashraf meke damunka? Me yasa duk lokacin da ka shirya abu daidai pride dinka ke hanaka???? Wata iska ya furzar ta takaici..... Nafi kam tana fita hawayen datake boyewa suka fara zubowa tafiya kawai takeyi sam bata kula da Asim ba wanda suke zaune suna hira. Shikuma yana ganinta ya mike tare da shan gabanta yace "ke yar iska?" Kallansa tai da jajjayen idanunta, yasa dariya yace "au har kwarton naki ya fara b'ata miki rai? Ki dawo guna ni zankula da ke sosai." Hararsa taicikin takaici tace " ni nafi karfin karuwa kuma inma karuwancin ne mai zanyi dakai? Tana kai nan tai gaba, Asim kam ya kai kolowa gun bacin rai, ya juyo da niyar zaginta yaga wayam, hucci yai yace "lalai za'a kai gawar 'ya garinsu...." Nace hmmmm...... *#ASHRAFFEENAH TEAM* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 { *50*} Yau kwananta biyu kenan da dawowa, Little na zaune tana karatun jarabawa ita kuma Nafi tana zaune tana ninke underwears dinsu data wanke, Little ta kalli Nafi tace "Feenah haryanzu bakice komai ba." Nafi tace "Name kenan?" Hararta Little tai tace "Alamin mana kinsan dai yanda yake neman sanin lokacin da zaki dawo." Nafi ta ajiye ninkin sannan ta kalli Little tace " Little nifa wlh ko kadan ba san Alamin nake ba, banaso sam na yaudareshi ne shiyasa kikaga ina baya baya dashi." Little ta maida hankalinta kan Nafi tace "I know that, sai dai in har kikace da haka zakiyi soyayya kina ganin zai yiwu?" Nafi ta mata kallon alamar tambaya ? Little ta gyara zama sannan tace "tunda kikazo garin nan wa kika kula? Samari dayawa namin zancen suna sanki sai

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115