Chapter 86
Chapter 86
ya ajiyeta a kan gado sannan ya zauna a gefenta yana kallan yanda take murmushi kasa kasa, ya kura mata ido yace " me kike saka wa?" Mazewa tai ta kalleshi sannan cikin sanyin murya kalar tausayi tace " ruwa nakesan sha kuma bansan ya zan ba." Kallanta yai yace " ruwa?" Kai ta daga da sauri, ya mike yai waje, tabi bayansa da kallo, yana fita tadanyi dariya. Bai dadeba sai gashi da ruwa ya bata ta amsa ta sha, yace " ni danazo dan karamin honeymoon kin maidani mai kula da mara lafiya." Kasa tai dakai tace " ya hkuri yaya nima ba asan raina naji ciwon ba." Ajiyar zuciya yai sannan ya matso kusa da ita, cinyarta ta nunamai tace " kwanta anan." Harararta yai yace " salan anjima kizo kice na sagar miki da kafa?" Baki ta turo tace " tayaya zan fadi haka?" Kwanciya yai akan cinyarta tasa hannu tana shafa kan sumarsa. Idanunsa ya lumshe ba tare da ya bud'e idanunsa ba yace " Mu gudu mubar garin nan gaba d'aya?" Kallan mamaki tamai tace " Yaya." Idanunsa a lumshe yai murmushi yace " mu bar komai a yanda yake in daukeki mu bar garin nan?" Kanta ta sunkuyo ta daura fuskarta kan goshinsa tace " duk inda kake so muje in dai har da kaine bana shakka sai dai ka tabbatar zaka iya hakura da komai? Iyayenka? Kannenka? Company din da mahaifinka ya gina da guminsa?" A hankali ya bud'e idansa ya kalleta yace " Nafisa i am really scared." D'agowa tai cikin mamaki ta kalleshi tace " Yaya!" cikin raunanniyar murya. Idanu ya dan runtse kadan yace " Ina tsoron abinda zan binciko, bansan wani abu mai rikitarwa zan kara cin karo dashi ba." Hannunta tasa cikin tafin hannunsa idanunta suka ciciko tace " bayan kawu akwai wasu ne?" Cikin mamaki ya kalleta yace " ya akai kikasan....." Murmushi tai tace " yaya kenan, da alama da a birni na taso lawyer zan zama ko inzama Agent." Yai murmushi tare da maida kansa saitin cikinta yace " i am always impressed yanda kwakwalwarki ke saurin daukan abu." Murmushi tai tace " naji ance Abba kasheshi akai, to abun ai ba mai wuya bane, waye yafi amfanuwa da mutuwarsa? Duk ta inda aka duba kawu ne, kaga kuwa wannan binciken mai sauki ne na gaske." Dagowa yai kadan ya kalleta yace " whoa! Lalai na yarda matar nan tawa tana ja." Idanu ta rufe yai murmushi sannan ya maida kansa saitin cikin ta, yace " mai kike tunani gama da Mumy?" Cikin mamaki ta kalleshi, tare da tsayawa daga shafamai kan da take, tace " yaya ni fa har yanzu......." Kasa karasawa tai jin bakinsa akan cibiyarta, numfashinta ne taji ya dan dauke, a hankali ya shiga sarrafa ta cikin salon soyayya wanda itama ba'a barta a baya ba............ Ganin yanda suka fita hayyacinsu yasa na jawo kofar ina dariya nace " ko ina ciwon🤔???" ************ Dakyar aka samu kan Datti sai dai tun da ya fara magana zancenshi daya " Mairo Allah ya isa." Abinda yake ta fada kenan, ganin haka yasa yayansa ya taimakamai suka tafi rigarsu dashi. Duk yan uwansa ba wanda ya tausayamai da jin abinda ya faru, kowa Allah ya kara yakeyi wasu kuwa suce dama ai ance in bakai sharar masallaci ba kayi ta kasuwa, bai har matarsa? Yarsa?iyayensa da yan uwansa sunci arzikinsa ba ai gashinan wata katuwa can ta yasheshi." Yayansa yaje kauyen su Mairo sai dai iyeyenta sun sanar dashi suma basu ganta ba yanzu haka 'yayanta ma ake nema. Nam yayam ya gane dama can sun gama tsarawa. Amma Datti yana me? Ala fitar da dabbobi haka masu uban yawa??? *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *68* Kwance yake akan gado ita kuma tana kan cikinsa ya kalli agoggon bangon d'akin azahar tayi yace " tashi muyi wanka muyi sallah." D'agowa tai ta kalleshi tace " yaya sai dai ka kaini toilet kasan kafata ciwo take." Baisan sanda dariya ta kamashi ba yace " au dama haryanzu kafar tana ciwo? Sai naga d'azu kamar kin ma manta da ita." Fuska ta had'e tace " bafa mantawa nai ba kawai daurewa nai." Murgina wa yai daga inda yake ya koma gefen gado yace " hmm na fahimta yanzu." Nan ya sauka tare da d'aura towel sannan ya d'agata sukai toilet. Sunyi wanka sukai sallah, yana zaune kan sallaya yaji wayarsa nata neman agaji. Nan ya mike yai falo, ganin Dan litti ne yasa ya d'aga da sauri yace " mutumin ya an dubo?" Dan litti yace " Yallabai munje makarantar da yake da ita ni da officer din sai dai a can mukaji makarantar shekararta 30 da ginawa." Ashraf yace " 30?" Dan litti yace eh, sannan karamin asibiti din dayake dashi shima haka. Ashraf yace "gidajen hayansa fa?" Dan litti yace " su din ne bamu gama nemo su ba." Ashraf yai shiru can yace " is ok ma hakan, nagode, sannan ina shagari quaters ka kawomin mota please, zan turoma address." Yace " okay." Yana kashe wayar ya zauna tare da kurama wani guri ido yana tunani, wato tun Abba nada rai kenan makarantar take da asibitin. Kan kujera ya kwantar da kansa ya d'aura hannunsa akan goshinsa tunani yakeyi sosai, so yake ya hada puzzle din da yake a rarrabe a kwakwalwarsa. Nafi jin shiru bai dawo ba yasa ta mike tare da dingisa kafa ta fito falo. Ganin yanayin da yake ciki yasa tasan tunani yakeyi, a hankali ta taho kusa da shi ta zauna batace komai ba. Ashraf kam can cikin kwakwalwarsa abu d'aya ke saka masa, wato dady sun hada baki da kawu sun salwantar da rayuwar Abbansa saboda dukiya kenan. Shi kawu yana san dukiyarsa da kuma matarsa, shikuma Dady wato saboda kin taimaka masa da Abba yai da wuri shiyasa yake ganin shine sanadiyar talaucewarsu da kuma rasuwar iyayensa. Wannan dalilin ne yasa suka salwantar da Abba shima dan ya samu nasa kason na dukiyar Abba? Ko kuwa kafin Abban ya rasu ya mallaki dukiyar? Ajiyar zuciya yai tare da sauke hannunsa daga kan goshin sa, jin alamun mutum yasa ya juyar da kansa ba tare da ya d'ago ba. Kallan Nafi yai wacce itama kallansa take. Idanu ya lumshe sannan ya bud'e su a hankali yace " Yaushe kikazo?" Itama kanta ta kwantar a saman kujerar tana kallansa a hankali itana tace " tun dazu." Ya dan murmusa kadan sannan yace " banji motsinki ba." Tai murmushi tace " na kula kana bukatar kasancewa kai kadai ne, ni kuma banasan barinka shiyasa na zauna anan ba tare da saninka ba." Murmushi ya mata sannan ya mata alama da hannu akan ta matso, a hankali ta matsa kusa dashi yasa hannu a kugunta tare da kwantar da kanta akan kafadarsa yace " mu dawo nan da zama?" Kai ta girgiza alamar a'a tace " yaya meyasa kaketa fadan magana irin haka." Kansa ya dan kwantar akanta yace " yanzu dai kawai jinai inasan inganni daga ni sai ke a gidanmu mu biyu." Tace " mu biyu? Ko uku?" Kallanta yai cikin mamaki zai ce mu uku
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115