Chapter 59
Chapter 59
dariya, Ashraf ransa ya kara b'aci a zuciye ya mike ya karasa gun motarsa ya shiga, kansa ya kwantar akan kujera zuciyarsa duk ta gama kuluwa haka take ma maza dariya?" Kallan gun yai ya d'auka zai ga tana ko kallan inda yake sai dai abin haushi hira suke cikin annashuwa da Nabil. Motarsa ya tada, Nafi ta kalli gun da sauri zuciyarta duk ta fara sanyi anya kuwa wannan hanyar itace? Ferry ce ta mintsineta a cinya wanda hakan yasa ta daina kallan motar sai dai zuciyarta duk ta karaya. Little ce ta kalli Habib tace " Ya Habib ina yaya zaije?" Habib ya girgiza kai sannan yace "wlh bansani ba nima." Ashraf har ya fara tafiya yaga bazai iya jurewa ba a zuciye ya fito inda suke hannu yasa ya fizgo Nafi dake zaune suna barkwanci da Nabil. Nafi ta kalleshi, fuskar sa a had'e yace " mike." A hankali ta mike, yai gaba ta bi bayansa, jikin mota ta tsaya, ya kalleta yace " shiga." Fuska itama ta had'e tace " ina?" Yace " za ki shiga ko na shigar dake da kaina? Kallan mutanen gun tai ta had'e rai sannan ta shiga fuska a hade. Shima ya shiga, glass din motar ya zuge, ya maida kallansa kanta yace " i am a joke?" Ta kalleshi itama tace " me nai kuma?" Me kikai?tambaya ta ma kike? Ta turo baki tace " to ni menai? Ka fad'amin" Ashraf ya kura mata ido cikin takaici yace " kinasan kice min bakisan me kika min ba? Sannan ko kunya ma ki fito gaban maza kadar kadar ko mayafi wai ke a dole kina drama ko?" Nafi bata amsa ba sai baki data turo ya kara cewa " shi kuma wancan waye? Meye hadinki dashi zaki zauna kina washe mai baki?" Nafi ta kalleshi sannan tace " Mun saba dashi ne fa." What?kun saba? Meye shi a gunki?" Nafi ta juya kai tare da yin dan yin kunkuni, yace "me kike cewa?" Kallansa tai tace "jirana akeyi nabar mutane." Zai sake magana yaga ta bud'e kofa kallan mamaki ya bita dashi...... A zuciye yaja motarsa da gudu yai waje, Nafi tabi bayan motar da kallo jikinta duk yai sanyi, idanunta suka ciciko, Ferry ce ta matso ta dafata suka kalli juna sukai murmushi. *THE INNOCENT TEAM* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 { *48*} Ganin yanda jikin Nafi yai sanyi yasa Little tace " Me ya ce miki?" Nafi tai murmushi tace " tambaya ta yai kawai yaushe zamu dawo nace wasu yau mukuma sai gobe." Little ta dan tab'e baki tace " akan haka ne naga ya zuciya?ni wlh na d'aukama ko laifi kikai." Habib yai dariya yace " kinsan yayan naki ai Gimbiya." Haka dai sukai ta hira sama sama sannan sukai sallama tare da tafiya da kayan Nafi yanda gobe sai dai ta taho ita kad'ai. ******** Shikam Ashraf har ya isa gida zuciyarsa batai sanyi ba, sai ma kara tunano abinda tamai kawai dayakeyi, sannu yaya? Lalai kalman nan ta bala'in b'atamai rai ya cije leb'e tare da yin kwafa lalai yarinyar shi zata dizga??? Da karfi ya shiga gidan ko mai gadin bai kalla ba ya fito tare da rufe kofar motar da karfi yai bangarensa. A falo yaga Anisa tana ganinsa ta taso da sauri tana neman rungumeshi gocewa yai ya wuceta yai gaba. Kallan takaici ta bishi dashi tana kallo ya shige d'aki tare da rufo kofar da karfi, wanda har sai dayasa tadan razana. Yana shiga ya cire kaya ya wuce toilet, ya dade yana zuba wa kanshi ruwa kafin ya fito. Ya kwanta akan gado tare da daura hannu akan goshinsa, Anisa ce ta shigo cikin kissa ta zauna a gefenashi tace " Dear muje kaci abinci ko?" Juya mata baya yai yace " banasan magana yanzu bacci zanyi." Kallansa tai tace " Amma......" Wani kallo daya mata yasa ta mike tai waje. ****** Nafi ce bayan isha'i zaune a hostel itada Ferry da Jibiya suna cin abinci, sai wasa kawai take da cokalinta sam ta kasa kaiwa bakinta, Ferry ta kalleta tace " banga laifinki ba Feena gaskiya Ashraf ya hadu karshe sannan rashin maganarsa da hade fuskarsa charm dinsa ne." Nafi ta buga mata harara, Ferry tace " sai dai bawai ina nufin haduwarsa da charm dinsa ba ko kudinsa sune zasusa yafi karfinki ba ko ki karaya ba, sai dai......" shiru tai batare da ta karasa ba. Nafi jiki a sanyaye tace sai dai me?? Ferry tace " sai kinyi da gaske dan irinsu ko suna san abu in har ka nuna musu soyayya dayawa to fa zakasha wahala, kinada kyanki ga gashi gaki 'yar chas in har kika bi yanda ya kamata Ashraf bazai miki wuyar samu ba." Nafi ta kalleta sannan ta dan yi murmushin yake tace " Ferry ni fa ba 'yar gidan bace, na dade inaso in sanar da ku hakan." Harararta Ferry tai tace " Nasani ai." Mamaki ne ya bayyana a fuskar Nafi ta kalleta tace " How? When?" Ferry tai dariya tace " kin manta nasan sunanki?sannan sanda muna Junior ai kowa yasan bafulatana ce ke kuma kema dakanki kin fada kince daga karamar hukumar gwaram kike." Nafi tai dariya sannan tace " lalai Ferry." Ferry tace " bansan matsayinki a gidan ba sai dai inaso ko ma meye matsayinki karki bari wannan ya rage miki daraja." Nafi ta kalli jibiya tace "Jibiya lalai ki kiyaye yayan nan taki kwakwalwarta a cike take fam da plan." Sukasa dariya, nan suka shiga hirar bikin jibiya wanda za'ayi bayan sun koma ba da dadewa ba. A ranar dai basuyi bacci ba dan hirar karshe a makaranta. Washegari da safe kuwa suka shirya suka kamo hanya, Ya Nabil ne yazo ya d'aukesu, a hanya ma hira sukai tayi Nabil na kara sasu dariya dan mutum ne mai tsananin barkwanci. Nafi suka fara ajiyewa sannan sukai sallama, ganin gidan yasa Nabil ya kalli Ferry bayan Nafi ta shiga ciki yace " Farida dama a gidan Marigayi Abbas Saleh take?" Ferry tace " ka sanshi ne?" Nabil ya juyo yace " kin manta? Ta kalleshi tace me fa? Ya harareta yace " inda Dad yai aiki da ai company dinsa ne." Ta mai kallan mamaki tace " haba?inda ya ajiye aikin bayan mai company din ya rasu?" Nabil yace "Bingo! Kinsan ai da Secretary din marigayin ya fara daga nan har ya zama Chief Director." Jibiya tace " me yasa dan ya rasu ya ajiye aikin?" Nabil ya girgiza kai alamar bai sani ba sannan yace " kawai dai nasan ya taba cewa mutuwar mutumin akwai conspiracy." Sunyi mamakin jin hakan sai dai agun suka bar maganar sukai gaba. ******* Nafi kam bangaren Mumy ta fara zuwa bayan sun gaisa ta mata murnar gama makaranta sannan tace "taje tai wanka ta kuma ci abinci." Nan Nafi ta mike ta fito tai b'angarensu, Little ba tanan dan dama tasan nazata sameta ba sakamakon jarabawar da sukeyi a makaranta. Wanka tai tana fitowa taga an aiko da abinci inji Mumy, sai data shirya tai sallah sannan taci abinci ta kwanta akan gado, ko minti goma batai ba bacci yai gaba da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115