Skip to content

Chapter 102

Chapter 102

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,173 words 0 views Progress saved
Download Book

haduwa dakai ba a gidan mayb shiyasa bamu fahimci juna ba." Hira suke sosai har suka isa inda zasu, waya ya kira akace su shiga. Nan suka shiga ciki aka mata hoto sannan aka basu form da sauran abubuwa. Ba musu take yin komai, sai dai tana bukatar amsar tambayoyinta daga bakin Ashraf. Sun dade sosai sai bayan magrib suka fito, akan sai zuwa gobe azo a amsa. Gida suka wuce, ta kalleshi tace " kana zuwa gida kuwa?" Yace " nadaije kwanakin can da dadewa." Tai shiru kafin tace " Baffa fa?" Shiri yai shima kafin ya daure yace " yayi aure sannan ya bata labarin zuwansu da kamashi da akai." Tayi dariya sosai jin turancinsa abinda ya ja mai. Suna isa gida sukai sallama sannan tai bangarensu, duk da tana san magana da Ashraf sai dai tana tsoron zuwa bangaren tagansu da Anisa. ********** Washe gari da safe, Ashraf yai wanka ya fito, bangaren Umma ya fara zuwa, tana kwance ba lafiya dan hawan jininta ya tashi, Anisa na zaune kusa da ita. Ya gaishesu sannan yace zaije station yaji ya ake ciki, Umma tamai godiya tare da rokon ya taimaka ma Asim. Ashraf yana fitowa ya kira Habib yace " mutumin kana ina?" Yace " ina gida." Yace " Dady fa?" Yace " wlh dazun nan ya fita wai banki zaije, nace zan rakashi ma yaki." Ashraf yai murmushi dan dama jikinshi ya bashi za'ai haka. Mota ya fada Dan Litti yace mu tafi? Ashraf ya girgiza kai yace " yanzu kawu zai fito so nake kabi bayansa ka sanar dani inda zaije." Dan litti ya amsa da to, sannan yai waje shikuma Ashraf ya ja motar yai gaba. Wayarsa ta jaka ya dauka ya kara turama Kawu sakob Auwal. Kawu wanda ke ta zirga zirga a falon, hankalinsa duk ya gama dugunzuma bacci ma kasa samu yai jiya, yanajin sakon Auwal hankalinsa ya kara tashi ainun, da sauri ya kira number Dady. Dadu ya dauka yace " Ya akai Mansir?" Kawu yace " ya ya? Ka ciro kudin?" Dady yace " ganinan na fito daga bankin yanzu sai dai ina za'a kawoma kudin? Sannan kana tunanin inkaba Auwal zai kyalemu kaga wlh duk na tattare kudina na sa a jakar nan." Kawu yace " ni zansan yanda za'ai, sannan karka damu nace zan san yanda za'ai wasu kudin su shigo." Dady yai ajiyar zuciya sannan ya kashe. Kawu ya runtse ido yace " yanzu na samu kudin da zan taimaki Asim, in na gama dashi sai in dawo kan Auwal." (Azahiri gaskiya Ashraf dama ya sani sarai, yasab duk yanda kawu yaso ga san Dansa bazai tava yadda ya tattare arzikin daya tara dakyar ba ya taimaki Asim ba, ya kuma san kawu zaiyi amfani da sakon magana na Auwal dayake turamai yai blackmailing din dady akan Auwal ne yake bukatar wannan uban kudi ko kuwa ya toba musu asiri.) _Wannan kenan_ Kawu ya fito da sauri ya fada mota sannan ya turama Dady sako akan inda yake so su hadu. Dan litti kam yana biye dasu har suka isa Mariri gun da gidaje ma kwayanune a gun. Nan ya kira Ashraf wanda ke zaune a office hankalinsa a kwance yanashan tea, jin inda kawu yai yasa ya kira Kabir ya sanar dashi inda suke tare da cewa " ku tabbatar kun kwace." Kb yace " karka damu abokina yaran danasa bazasu baka kunya ba." Nan ya kashe wayar ya cigaba da shan shayinsa cikin annashuwa. Kawu kam ya isa wani kango ya kira Dady yace " ya ya? Ka taho?" Yace " ganinan na gangaro." Daf da gun kadan Dady na tuka mota ga gun hanyar duk batada kyau wasu mutane ya gani a gabansa sanyi da kyalle baki sun rufe daga hancinsu, tsoro yasa ya taka burki tare da kallansu. Nan suka zo suka bud'e motar d'aya yasamai bindiga d'ayan kuna ya d'auke jakar kudin, suka hau mashin sukai gaba. Dady kam hannu kawai ya dora akai sam ya kasa komai. Wayarsa ce tai kara ya duba ganin kawu ne yasa ya daga cikin tsananin tashin hankali yace " Mansir na mutu, na shiga uku, million 80 din dana dauko an kwacesu." Yana kainan ya kasa magana. Kawu ya fito a rikice, nan ya hangoshi ya isa inda yake cikin tsananin tashin hankali. Ashraf ya gama shan shayinsa ya kwantar da kansa kan kujera tare da lumshe ido yace " Dady taya zaka bari Kawu ya dinga juya ka? Da na dauka kai ne mai wayau akansa sai dai yanzu na gane kai din a ido ne kake da cikar zati amma kawu ya fika nesa ba kusa ba." Kawu cikin kunci da bakinciki ya isa station shikam Dady dakyar ya karasa gida idanunsa da jikinsa duk sun nuna alamar damuwa Da karayar zuci. Kawu yana shiga station din wani tunani ya fado mai, ya akai aka kwace kudin da su biyu suka san da shi? Da sauri ya kira Secretary dinsa yace " dubamin ka gani Ashraf yazo?" Nan yaje ya dubomai aka sanar dashi ai tun safe daya shiga office ma bai fito ba. Hannunsa ya dunkule ya naushi bango wanda wani radadi da zugi suka ziyarceshi, yace cikin takaici "To waye? In har ba Ashraf bane wanene wannan da yake neman dimautani?yake neman ganin karshena?" Zufa ce ta karyomai ya karasa cikin station din ya samu kabir yace ya ake ciki? Kabir yace " yaki fadar inda ya samu wannan filayen, sannan wadanda suka bashi kudi sunce tabbas suna bukatar kudinsu yau zuwa gobe." Kawu yace "in aka ki fa?" Kb yai dariya yace " ai dole ne ma abiya dan kuwa kuto za'a shiga dashi wani satin dokene yabiya kudi sannan asan kuma hukuncin da za'amai " Kawu yace " hukunci?" Kb yace " kwarai dan in har satarsu yai to fa lalai sai ya ziyarci prison." Hankalin Kawu ya kara tashi, jiki a sanyaye ya fito ko Asim bai gani ba. Da yamma Dan Litti ya amso passport din Nafi nan Ashraf ya sa aka musu visa na umara wanda zasu tashi jibi nan, dan dama yafisan su tafi da wuri to sai yai sa'a ya samu International saboda ya tabbata daga Asim ya sanar da kawu a inda ya dauko takardun nan to fa babu makawa yasan shikenan Kawu zai san shine ya shirya komai... Hmmmmmm😷 *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 [8/28, 19:55] Umar Dalha: *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *80* Mikewa yai daga zaman da yake tare da furzar da wata iska sannan ya d'au wayarsa yama Nafi da mumy sako akan su shirya saboda tafiyarsu. Nafi kam kallan sakon take tayi, duk da tana masifar san zuwa kasa mai tsarki sai dai abin ya zo mata a ba zata, na farko ga bikin Jibiya wanda ya matso daf sannan ita a iya saninta Hajj ake fara yi tunda shine farilla. Sai dai taci alwashin yima Ashraf magana in ya dawo. ********* Sai Yamma ya fito daga office station ya wuce inda acan ya samu Umma, kana ganinta kasan tana cikin wani halin kusa da ita ya karasa yace " Umma lafiya?" Hawaye ne ke zubowa a idanta tace " Ashraf

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115