Skip to content

Chapter 65

Chapter 65

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,190 words 0 views Progress saved
Download Book

hankalin kanka, uwarka ta kasa hakura ta zauna tai tarbiyarka saboda bazata iya zama ba namiji ba ta auri kaninsa ta ma manta da danta, dama ina zakai hankali?" Ashraf ya d'ago ya kallesu dukansu, Mumy ya kalla wacce ke matsar kwalla a gefe, ransa ya kara b'aci ya kalli Nafi wacce bata farfado ba, sannan ya maida dubansa kan Umma yace " kun taremun jikin mota ina bukatar fita dan kaita Asibiti." Asim ya kara zuciya zai kara kai mai naushi wani kallo da Ashraf ya bugamai yasa ya tsaya, Ashraf ya nunashi da yatsa yace "Don't you dare think of something like this again, dan banaji zan yafema inka kuskura ka kara tunanin abu irin wannan, kasan ni kasan kuma abinda zan iya." Umma ta kutuntumo Ashar ta maka mai tacigaba " dan marasa tarbiya har mu zaka nunawa bariki? Daga kai har wannan tsinaniyar karuwar taka?jiki duk a kya mushe? Zaka wulakanta matarka ta suna akan wata can karuwa?" Ashraf ya kallesu, sannan yace " In kun gama zaku iya matsawa? inada gun zuwa na dauka na sanar daku." Kawu ya matso gunsa yace "Kai Ashraf bakada hankali ne? Akan me zaka dinga neman fita da yarinya bayan ka bar matarka ka dauketa kun tafi wani gun?" Ashraf ya kalleshi yace " Me kuke san ji daga gareni? Kafin ku tambayeni komai na dauka kowa a nan ya amince da abinda zuciyarsa ta fadamai?" Kawu ya hade rai yace " Ko ma menene dole ne gobe wannan yar kauyen mara asali ta koma kauyensu saboda yarinya guda d'aya bazai yiwu mu cigaba da samun sab'ani ba." Little ce ta mikamai ruwa a jarka data d'auko ya amsa sannan ya sa mata, numfashi taja sannan ta mike zaune, sai dai gefen fuskarta har ya tashi, Ashraf ya mike tsaye yace " who said that?" Kawu ransa ya b'aci yace "nine na fad'i haka kuma nine shugaba a gidan nan dolene ta koma kauyensu goben nan, bazan juri ganin tana neman lalata mana zumunci ba, yarinyar da ko asalinta bamu sani ba." Nafi kam yanzu ta fahimci da ita ake, jiki a sanyaye ta mike zata wuce, hannu Ashraf yasa ya riko nata hannun, cak ta tsaya sai gabanta kawai da yake fad'uwa, Ashraf ya kalli Kawu yace "Zumunci?wanne kenan? Banaji na sanshi, sannan maganar yarinya babu wanda ya isa ya sata ta tafi dan kuwa nine na kawota nine kuma nakeda hakkin sata ta tafi." Kallansa tai cikin takaici, tasani bazai iya cewa matarshi bace ita, yana gani yana kuma ji ana ce mata karuwa, hannunta ta fizge sannan ta kalli Kawu tace "Kawu kuyi hakuri zan tafi gobe in Allah ya kaimu." Tana fada ta juya, hannu yasa ya kara rikota nan ta shiga kokarin kwacewa, Mumy tace "Ashraf wai ke kakeyi hakan? Bazaka saketa ba?" Murmushi ya sakar musu yace " What should i do?" Kallansa sukai cikin alamar tambayar, yace " ya zanyi? Tunda Nafisa matata ce wacce na aura kafin Anisa, ya zanyi in ban rike hannun matata ba?" Gaba d'ayansu cak suka tsaya kamar abu mara motsi Nafi kam kallansa kawai take sai dai tsoro ya cika mata zuciya, a da tana so taji ya fada with full confidence akan ita matarsa ce to meyasa yanzu taji gaba d'aya ba haka ba?" Ashraf ya kalleta yai murmushi yace "muje ko?" Hannunta ya ja suka fara tafiya binsa kawai takeyi, sukam kowa ya kame ya kasa motsi, suna matsawa daga gunsu Nafi ta had'iyi wani abu tace "Yaya mai ka aikata?" Murmushi ya sakar mata yace "what? Are u scared?" Kallansa tai batace komai ba, har d'aki ya kaita yazaunar da ita tare da kallan inda aka nausheta yace "Me yasa kika taremin d'azu?" Kanta na kasa tace " nima ban sani ba." Yai murmushi yace " sanda naga kin taremin naushin da ya kamata ya sauka a jikina lokacin jinai komai ya daukemin a kuma wannan lokacin na gane meke damuna." Kallansa tai kallo mai alamar tambaya, kiss ya manna mata a kuncinta yace " Feena I think I Luv You." Kallansa tai gabanta ya tsananta fad'uwa baki ta shiga motsawa tana san tai magana ta kasa, Ashraf ya jawota jikinsa yana daga tsaye ita kuma tana zaune akan gado, yace " Be strong dan nasan akwai yaki babba a gabanmu, sai dai karki damu kowa zai gaji ya bari." Kai ta jinjina mai, yai murmushi sannan ya saketa ya fita. Ko kallan inda suke baiyi ba yai b'angarensa. Anisa da gudu ta mike tai b'angaren Umma ta shige d'aki ta kulle, maganin Umma ta gani kawai ta debi guda 10, ta hau had'iya, kankace me jiri ya debeta ta fadi kasa ta suma, nan su Umma suka tadda ita a kwance, da gudu Asim ya d'auketa ya sata a mota sukai Asibiti. Nafi kam tana nan a zaune Little ta shigo da sauri bata mata magana ba kawai ta zari mayafi tai gaba, Nafi ta mike da sauri tace "Little ina zaki a daren nan?" Little bata tanka mata ba tai waje, jikin Nafi yai sanyi ta zauna a kasa ji take kamar tasa kuka, sallama taji ta mike ta leka, mai gadi ne ya miko mata leda yace " gashi inji yalabai." Yana bata ya juya ya tafi, bud'ewa tai taga magunguna, dana shafawa dana had'iya. Ta mike tai sallar isha'i sannan tasha, akan sallayar ta zauna kawai tana addu'oi Allah yasa komai yazo mata da sauki...... Nima nace Amin..... Su Anisa kam dukansu har Mumy aka nufi asibiti, emergency akai da ita, likitoci suka dukufa akanta, sun dade kafin su gama aikinsu, suka kallesu suka ce " Kuna ina duk yawanku yarinya na neman kashe kanta? Umma ta harari Mumy tace "Likita masifa ce ta taso mana, bamu fargaba ta shiga d'aki." Yai dan hucci sannan yace "She is no longer in danger amma sai kun jira zuwa anjima kafin ta farfado." Yana kaiwa nan yai waje, Umma ta kalli Mumy tace " Lalai danki dan masifa ne, bala'i ne kuma annoba ne." Mumy cikin takaicin kalaman Umma tace " Malama kisan abinda zaki dinga gada nasan yayi laifi amma ko kadan bai cancanci kalamai irin wannan ba daga bakinki ba, dama kowa na gidan." *#ASHRAFEENAH TEAM* *1LOVE💞* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *52* _Ga masu min korafi akan yin da nake sau d'aya, kuyi hakuri inada uzuri ne, ni kaina inaso inga nayi dayawa dan in kamalla littafin, sai dai ina kara baku hakuri, dan Allah kuyi hakuri da page d'ayan da nakeyi, in har na samu dama nima zan yi sama da page d'aya......Nagode da kauna, Allah yasa ku fahimceni._ *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *52* _Ga masu min korafi akan yin da nake sau d'aya, kuyi hakuri inada uzuri ne, ni kaina inaso inga nayi dayawa dan in kamalla littafin, sai dai ina kara baku hakuri, dan Allah kuyi hakuri da page d'ayan da nakeyi, in har na samu dama nima zan yi sama da page d'aya......Nagode da kauna, Allah yasa ku fahimceni._ Sun dawo gida aka bar Umma kadai acan, Mumy ta kalli agoggon jikin mota karfe 12, lalai dole

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115