Skip to content

Chapter 96

Chapter 96

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,177 words 0 views Progress saved
Download Book

wanda ashe cikin shirinshi ne ya dau recording din maganar Ya hisham a sanda yake bada umarni, bayan anyi sadakar bakwai ya kawomin ya bani naji yace bazai kuma yadda da kashemai dan uwa da hisham yai ba, sai dai alokacin banida evidence da zai nuna hardashi, shi kuma yanada wanda inyakai kotu kama ya Hisham ba wani abu bane." Ashraf ya kalli Mumy baice komai ba. Tacigaba " Ashraf." Idanunsa ne suka ciciko da kwalla yace " what about me?" cikin wani yanayi yake maganar, yace " nifa? Wanda baki taba ba kulawa ba, baki taba sanin matsalata ba? Nifa?" Hawayenta ya tsananta sosai da sosai, sai dai ta kasa magana, Ashraf ya daki inda zuciyarsa take yace " yanda baki taba kula da halin da nake ciki ba banaji kinsan matsalar mahaifina, tunda har shima zai dauke miki kafa amma baki tambayeshi dalili ba, wace irin rayuwa kuka jefa Mahaifina a ciki? Ke da kike matarsa bakisan matsalarsa ba kamar yanda bakisan ta danki ba, shi da yake dan uwansa yana neman illatashi, kamar yanda yake neman illatani." Ya juya cikin wani yanayi ya fara tafiya yana hard'e kafa saura kiris ya fadi yaji an rikeshi. A hankali ya dago ya kalleta, kuka take sosai, ta taso da niyyar zuwa gaida Mumy taji maganar Ashraf cikin b'acin rai daga bakin kofa. Kallan ta ya tsaya yi zuciyarshi na tafasa, dagewa yai yana neman maida kwallarsa, Nafi kuka take sosai idanunta na kansa. Lumshe idanunsa yai ya bude su ya kalleta yace " Nafisa ya akeso inyi da rayuwata? Me yasa ba wanda yake fahimtar kuna da radadin da zuciyata keyi?" Kuka takeyi cikin kuka tace " Yaya Allahn daya hallacemu yafi kowa sanin halin da kake ciki kuma shi zai kawo maka mafita." Murmushi yai sannan ya zare hannunta daga jikinsa ya mike yai waje. Mota ya fada yai waje da gudu, tafiya kawai yake, babban burinsa bai wuce yaga Nafi a jikinsa ba tana lallashinsa sai dai ya zai yi? Ya fahimta Mumy ba da ita akai komai ba sai dai bazai taba fahimtar selfishness dinta ba na kin kula da mijinta da danta ba. *********** Mumy kam yana fita ta tsugunna tana kuka, cikin kuka tace " Ashraf nasani sarai laifinane sai dai tsoro nake in nuna maka soyayya kishin Muktar ya motsa ya nemi halakamin kai." Nafi ta kalleta tace " Mumy na fahimceki sai dai duk da ba hurimina bane zance abu daya, rashin nuna soyayyarki ga Yaya bai hana Kawu tsanarsa ba da san halakashi, wannan dalilin shi zai sa Yaya ya kasa fahimtar dalilin ki na kin nunamai kulawa." Tana kainan tai waje tana share hawaye. D'akinta ta nufa ta zauna ta bude wani shafin kukan, ya zatai da Ashraf? He is soo pitiful, ita tsoronta ma kar wani ciwo ya kamashi. Jitai gefen cikinta ya rike, ta san matsalar sarai rashin cin abincine sai dai ta ina zata iya tauna abinci bayan yanzu tasan yaya ko ruwa bataji zai iya hadiya a halin daya tsinci kansa?" *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 _Maman Shaheed wannan shafin sadaukarwace gareki, Allah ya kareki a duk inda kike Ameen_ *75* Ya dade a waje kafin zuciyarsa ta daidaita ya dawo gida, har ya kusa isa gida ya kira Anisa, ta d'aga cikin tsananin farin ciki, yace " Nisa kina ina?" Tace " ina nan gidan su Zee." Yace " bari nazo na daukeki." Wani dadine ya kamata suna kashe waya ta saki wani ihu na farin ciki gaskiya yanzu ta aminta da san da Ashraf yake mata, nan Zee taita tsokananta wai ta dinga ja mai class, itakam ita kadai tasan abinda ta gani da yanda taji asanda ya juya mata baya. Ashraf yai shiru bayan sun gama waya har yanzu yana mamakin kawu, ya sani sarai mutum ne mai tsananin ambition sai dai bai taba tunanin haka b'oyayyun halayensa suke ba, da har zaiyi threatening din mahaifiyarsa da yakeso akan laifin da yayanta dashi suka aikata akan ta aureshi, shiru yai yana tunani kafin yai gwafa sannan ya kira Dan Litti, bugu biyu ya daga. Ashraf yace " Dan Litti ka nutsu sosai ka ji mai zanje maka." Nan ya shiga mai bayani da ni kaina bansan me suke cewa ba sai dai sunkai kusan minti 20 suna waya kafin daga bisani Ashraf yace " Ka fahimceni?" Dan Litti yace " yes sir, yanzu zakama Lawyer din maganar ko inje?" Ashraf yace " karka damu kai dai ka samo mutanen da zamu yarda dasu wanda kuma baza'ai suspecting dinsu ba." Nan suka karasa bayanansu sannan sukai sallama. Gidansu Zee ya wuce ya d'auko Anisa tana ta zubamai sakalci a hanya shidai sai kokari yake kawai yana biye mata. Nafi na zaune a barandar b'angarensu tana jiran taga shigowar Ashraf dan sam hankalinta ya kasa kwanciya ganin yanayin da ya fita. Shigowar motarsa ce yasa ta saki ajiyar zuciya tare da mikewa tana kallo yai Parking sannan taga ya fito. Murmushi ta saki ganin fuskarsa dauke da fara'a, sai dai me? Anisa taga ta fito ta d'aya b'angaren ta matso kusa dashi ta sakala hannunta cikin nasa, kallan juna taga sunyi suka sakarma juna murmushi. Jitai wani abu ya tokare mata a makoshinta da sauri tai ciki tana kokarin kakaro numfashi. Da kyar ta samu numfashinta ya daidaita kafin ta saki wani irin kuka, tace " ni ina nan hankalina ya kasa kwanciya saboda kai amma kai kana gun matarka kuna soyayya? Yaya ya kakeso inyi da rayuwata?" Wajen karfe shabiyu na dare taji ta kasa bacci wani irin ciwo cikinta yake mata, dakyar ta iya daukan waya ta kira Little. Little ta dauka da sauri tace " Feenah tun dazu nake nemanki, yau bazan dawo gida ba ina hostel, gobe 7 zamuyi text ga malamin ba shida sauki." Da kyar Nafi ta iya cewa "to" Ta yarda wayar tanaji Little na kiranta sai dai azaba ta hanata dauka. Little da sauri ta kashe ta kira Yaya, wanda shikuma alokacin suna kwance da Anisa ya samu dakyar ya lalabata tai bacci wai ita adole sai sun gwada ko ya warke, da kyar ya samu ya shawo kanta ta hakura. Yanajin ringing din wayarsa ya zare jikinsa daga nata yai falo, ya daga cikin mamakin ganin number Little. Cikin rud'ewa Little tace " Yaya inaji Nafi bata da lafiya dama tun jiya na kula ba tacin abinci sai ruwan zafi to yanzu kuma ta kirani naji muryarta ba dadi." Cikin rud'ewa yace " kedin kina ina?" Tace " makaranta." Tsaki yaja sannan yai waje da sauri ya manta ko kaya bai canza ba, yana zuwa ya bud'e kofar yajita kuwa a bude da alama ta barma Little kofar ne inta dawo. Da sauri ya shiga ciki ya bude kofar d'akin. A durkushe ya ganta a kasa tana murkusus, da sauri ya karasa gunta a kid'eme ya d'agota cikin tsananin firgice. Nafi kam azaba kawai takeji, hannunsa ta rike kam tace " yaya cikina." Kara rud'ewa yai yace " Nafisa? Me yasamu cikin? Bakici abici bane?" Kasa bashi amsa tai a rude ya dawo falonsu ya hada mata tea mai kauri ya dawo gunta ya kwanto

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115