Skip to content

Chapter 80

Chapter 80

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,171 words 0 views Progress saved
Download Book

ta toshe bakinsa tana girgiza mai kai" Yaya ka daina fadar haka, Allah na tare da kai sannan duk wanda ya zalunceka Allah bazai barshi ba ko shi wanene." Idanu Ashraf ya runtse wasu zafafan hawaye suka zubo mai yace " me ya kaini binciken abinda ya riga ya shud'e, why???" Nafi ta kankameshi tana girgiza kai tace " laifinane yaya ko ma menene laifina ne, please ka yafemin, da ban sanar dakai ba banaji zakai binciken nan, yaya ka yafemin Laifinane, nice na ja maka shiga wannan halin." Ashraf ya sa hannu ya shafi bayanta yace " ba laifinki bane, na dade ina bincikena, iya kace ke taimakamin kikai, karki sake cewa laifinki ne." Nafi shasheka kawai takeyi, bata san me ya jiyo ba amma ta tabbata abin ya shafi danginsa. Sunyi shiru suna manne da juna cikin duhu, Ashraf can cikin wata sansanyar murya taji yace " Thank u Nafisa." D'agowa tai cikin mamaki duk da ba haske ba ganinsa take ba sai dai mamaki karara ya bayyana a fuskarta, wannan itace rana ta farko data tabajin Ashraf yayi godiya bama ga ita ba, a'a bata tabajin yace ma wani bama. Murmushi taji yayi ya d'an ja numfashi kadan yace " kina mamaki ko? Ni kaina rabon danaji na fadi wannan kalma ba naji zan iya tunawa." Hannayenta tasa akan fuskarsa sannan ta hada goshinsu tace " Yaya in kamin godiya akan me kenan? Ni kuma ince me kenan, yarinyar datake yar kauye ka..........." Hannu yasa ya d'an turo kanta bakinsa yakai cikin nata, wani irin salon soyayya suke ma juna wanda kana gani kasan son da sukema junansu lalai a bayyana yake, sun dade suna sumbatar juna kafin a hankali bakin Ashraf ya sauko kan wuyanta, wani irin yarr taji a jikinta wanda yasata yin numfashi, Ashraf sam ya manta da zancen sai ta aminta dashi, sarafata ya shiga yi sai dai itama duk da batasan kan abun ba haka kawai taji lalai tabbas tanasan ba Ashraf dinta farin cikin da yake nema. Soyayya mai karfi suke nuna ma juna sam bata san sanda ya zuge zip din rigarta ba sai jitai yabrabata da rigarta, ba shakka tsoro da fargaba ne ke damunta sai dai bataji duk wani wahala da ake fada zata iya bijirema Ashraf. Ya gama fita daga hayyacinsa haka itama a daidai wannan lokacin mai afkuwa ta amfku............Nikam ganin haka yasa na fito ga duhu wanda yasa ni yin tuntube da kujera😭 ************ A kauye kuwa Datti yau ya dawo ya taradda matarsa Mairo ta yimasa tuwo miyar kubewa bushashiya sai dai da zabuwa akai miyar, mamaki ya kamashi ya kalleta yace "mairo badai da zab......" Katseshi tai cikin salonta na jan hankali tace " Haba Datti bada zabuwarka bane, zabuwa ta ce data kasa na yanka mana ita." Baki taga ya washe yace " kai Mairo Allah ya miki albarka kinsan darajar dan adam." Nan ya yanko malmalar tuwo ya zuba nama sosai da miya ya hau ci, sai uban santi yake zubawa. Itakam sai murmushi takemai. Yaci yai hani'an ya tauna kasusuwa sannan ya kalleta yace " kai Mairo Allah ya barmin ke " Tace " Amin Datti." Ya kara washe baki yace "rabon dana kai nama bakina har na manta sai dai in gani a kwanon wani." Tai dan fari tace " ai banga laifinka ba, yanzu ba gashinan kafi kowa dukiyar dabobi ba duk yankin nan." Ya sake washe baki yace " Zabina guda 20 ne kaji guda 30 banda raguna, saniyoyi da akuya." Ta matso kusa dashi tace " yaushe za ka nunamin ne nima in gansu." Dariya ya kwashe dashi yace " karki damu gobe da kaina zan kaiki ki gansu." Tace to Datti Allah yabarmu tare. Yace Amin Mairoro ta.... Nace inma Maikoko ce...Lol masu suna Mairo tuba nake🤢 *#ASHRAFEENAH* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 _*MY INTIMATE FRIEND AISHA MUHD UMAR*_💞 *As it's a special day for My Intimate Friend, i just can't express how happie i am today, It's ur wedding day, the day 5th August have become a memorial day for us.* *Allah ubangiji ya baku zaman Lafiya da zuri'a dayiba Ameen suma Ameen* *63* Ashraf yana fita ya wuce gidan su Ferry, yayi sa'a kuwa a lokacin Mahaifin su Ferry ya dawo. Tare suka shiga gidan bayan sun gaisa Isma'il ya kalli Ashraf yace " banyi tsammanin ganinka da wuri haka ba." Ashraf ya dago cikin wani yanayi mai wuyar fassarawa yace " Kasan komai ko kuwa kaima bincike kakeyi??" Isma'il yai murmushi yace " Bansan komai ba sai dan abinda ba'a rasa ba." Ashraf yai dan huci kadan yace " Auwal Max a ina zan sameshi??" Kai ya girgiza yace " bansan inda yake ba, tun wannan ranar, in fact banmasan ko yana raye ba ko ya mutu, sai dai nasan abu d'aya tabbas shine wanda yaja Alhaji a wannan ranar sai dai abin zargi shine sun fita daga gida tare amma daga baya danai bincike sai naji Alhaji ne kawai a cikin motar sannan a bincike nane na gano Auwal Max mai gadi yana kallansa sanda ya shiga kasan mota, hasashe na ne yasa nasan yayi wani abu bawai proof gareni ba." Ashraf ya matse hannunsa da karfi, tare da runtse ido yace " Shi Abban a ina ya san Auwal max din?" Isma'il ya kara girgiza kai yace " bansani ba, sai dai tun da nasanshi tare nake ganinsu, sai dai a koda yaushe inaji kamar bawai zuciya daya yake zaune da Abbas ba ganin duk wani plan indai mukai kafin mu aiwatar sai muji shi a gari ance Muktar yayi, shi kuma Abbas ba ya kara tada zancen." Ashraf yace " Daga bangaren mahaifiyata akwai wani abu da kasani na gaba ko wani abun a tsakaninsu??" Isma'il ya dan shafi goshinsa sannan yace " akwai case daya faru wanda ya jawo asarar dukiya mai yawa daga bangaren matar Abbas." Idanu Ashraf ya zaro yace " case?? Wani iri kenan?" Isma'il ya girgiza kai yace " i can't tell u, sai dai kai ka nemo menene." Ashraf yai shiru yana tunani, sun danyi shiru kafin daga bisani Ashraf yamai sallama. Yana fita ya shiga mota tare da sa kansa a sitiyari wani irin zafi yakeji zuciyarsa namai. Ya dade kafin ya daure ya tada mota yai gida. ********** Nafi kam yau sam bata fita ba tana kwance a d'aki gani take kamar in ta fita za'a gane abinda ya faru daren jiya. Bayan magrib tai sallah tana zaune ita da Little sukaji ana knocking. Little ta tashi ta bud'e, Mumy ce ta shigo fuskarnan tata a b'ace. Little tace " Mumy ya akai?" Bata kulata ba ta karasa gun Nafi wacce cikinta har ya duri ruwa, Mumy tace " Ki shirya gobe zansa a maidake garinku." Nafi ta zaro ido cikin tsananin mamaki ta kalli Mumy, Little ta matso tace "Mumy wai meyasa kike haka ne? Matar yaya ce fa....." Tsawa mumy ta mata tace " fita." Little mamaki ya kamata ta fita da sauri, bangaren Ashraf ta nufa tana zuwa tahau bugawa, shiru da alama bai dawo ba gashi ta bar wayarta, jiki a sanyaye ta dawo nan ta hangoshi daga

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115