Chapter 60
Chapter 60
ita. Ashraf wanda ya kasa samun Little yana shigowa gida yai b'angarensu, knocking yai yaji ba motsi bai kawo komai ba dan baima san Nafi ta dawo ba ya murd'a kofar dakin. Tsayawa yai daga bakin kofa ya kura mata ido, a hankali ya tako zuwa cikin d'akin ya tsaya tare da kallan fuskarta, bacci take sosai ba wani kwalliya tai ba, ya kalli jikinta riga ce doguwa mai ba wai ta bacci bace sai dai ta bi jikinta ga hanun rigar karami ya mata kyau sosai 'yar kanti ce. Kansa ya girgiza yace " me kake kallo?" juyawa yai zai tafi yaga tad'anyi motsi, ya juyo ya kalleta sannan ya juya zai wuce. Hannunsa yaji an rike, juyowa yai tare da hadiyar wani abu, Nafi tace "Yaya?" Ta fad'a cikin muryar bacci, kallanta yai tare da dakewa yace "Yaushe kika dawo?" Ta saki hannunsa sannan tace " d'azu." Kai ya jinjina alamar to sannan ya kara kallanta, ta daure tace "me kake anan?" "Little, little nake nema." Batanan, abinda ta fada kenan ta juya mai baya tare da rufe ido, ya kalleta, is that all? Yauma? Ba ko gaisuwa? Ya dauka ko in ya fqra tafiya zata kulashi amma sai yaji dif, ya juyo yaga har yanzu bata juyo bama, komawa yai rai a b'ace yasa hannu da karfi ya zaunar da ita. Kallansa tai cikin tsoro, tace cikin tsoro mai nai kuma?" Yatsa ya nuna mata yace " ni wanene?" Tace "ban gane ba?" A zuciye yace "waye ni? Just answer nake so." Tace " Ya Ashraf mana." Ya ce "ok good, in har zaki kirani da yaya ban isa ki gaidani ba ko me?" Kallansa tai sannan tadan shagwabe fuska tace "Bacci fa nakeyi ka tasheni." What? Tace " sannan naga kamar baka fiya san gaisuwa ba dan naga da in na gaida kai ba koda yaushe ma kake amsawa ba." Wata irin dariya yai yace "And so?" Tace "nima shiyasa naga in kana cikin mood din amsawa sai inyi gaisuwar." Kallan mamaki ya shiga yi mata, kanta ta d'auke ta juyar dashi gefe, a zuciye yasa hannu sai juyo da fuskarta ita kuma tai saurin gocewa gashi gaba dayanshi dama ya gama sakar jiki, ya kara sa hannu ai kam ta matsa da sauri ta koma can karshen gado. Mamaki ya kamashi yace " ni kike gudun ma?" Ya fad'a tare da hawowa gadon yazo kamata ta tai saurin kwanciya, tare da yin rufda ciki. Babbakewa yai ya juyo da ita da karfi, nan shima kuwa ya fada kan gadon sukai facing din juna, kallan juna suka shiga yi, Nafi ta daure ta d'auke fuskarta, cikin wata irin murya yace "Yaushe kika zama haka?" Ta kalleshi gabanta na fad'uwa tace " Na zama me?" Hannunsa yakai kan bakinta yace " fitsarariya mana." Hannunsa ta ture tace " ni ka tashi ka tafi.........." Bakinta taji cikin nata, gaba daya numfashinta ne ya tsaya, shikansa bai san me yakeyi ba, sai dai ya kasa daina abinda yakeyi. Nafi anyi luf ana karbar sako, sai can ta farga da abinda sukeyi, tureshi tai iya karfinta, Ashraf takaicin kansa ya kamashi, da sauri suka mike zaune. Nafi ta sauka daga kan gadon har yanzu hannunta bai bar rawa ba tace "Yaya me kake yi hakan?" Jitai yace " wannan ita kadai ce hanyar saita bakin da bashida kunya, ki cigaba da min fitsara ni kuma zan koya miki hankali." Da sauri tai hanyar toilet tana 'yan kokoni." Ya bita da kallo, cikin takaicin abinda ya aikata ya mike, shikenan yasan ta gama rainashi yanzu kam, ya gaka jama kansa raini, amma me ya sashi yin hakan? Bayan ko Anisa da suke gida daya tun suna kanana bai taba sha'awar tabata ba har sai da sukai aure???? Itakam a toilet, gaban sink ta tsaya jikinta na bari....... *AISHA ISMA'IL JIBIYA* ( _Allah ya raya mana baby ke kuma ya kara miki lafiya Ameen suma Ameen_) [truncated by WhatsApp] *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 { *49*} Yau kwananta biyu kenan da dawowa, Little na zaune tana karatun jarabawa ita kuma Nafi tana zaune tana ninke underwears dinsu data wanke, Little ta kalli Nafi tace "Feenah haryanzu bakice komai ba." Nafi tace "Name kenan?" Hararta Little tai tace "Alamin mana kinsan dai yanda yake neman sanin lokacin da zaki dawo." Nafi ta ajiye ninkin sannan ta kalli Little tace " Little nifa wlh ko kadan ba san Alamin nake ba, banaso sam na yaudareshi ne shiyasa kikaga ina baya baya dashi." Little ta maida hankalinta kan Nafi tace "I know that, sai dai in har kikace da haka zakiyi soyayya kina ganin zai yiwu?" Nafi ta mata kallon alamar tambaya ? Little ta gyara zama sannan tace "tunda kikazo garin nan wa kika kula? Samari dayawa namin zancen suna sanki sai dai ganin yanda kike dauke fuska yasa kowa yake shakkar miki magana, sai yaushe ne zaki saki zuciyarki ki sami mai sanki saboda Allah?" Nafi a ranta tace "Little bazaki gane bane." amma a fili sai tace " Little nifa soyayyar ce sam bata gabana." Hararta Little tai sannan tace "ko dai akwai wanda kike so?" Da sauri Nafi ta mike, sam bata kula karfen bra ya makale a rigar material din dake jikinta ba." Kallan Little tai da sauri tai hanyar waje tana cewa "lalai Little na kula yau tambaya mara amsa kike neman yi." Waje tai da sauri tana fita tai ajiyar zuciya daga nesa ta hango motarshi yayi parking, ta dan kurama motar ido sannan tadan harari gun tace "duk laifinka ne kasa Little na neman tsuyeni." Tafiya ta fara cikin nata salon, shikuma ya fito daga mota ya tsaya kallanta, tun randa abin nan ya faru bai kara sata a idansa ba, sai dai ji yake kamar yayi wata d'aya bai ganta ba, pride dinsa kuma bazai bari ya nemeta ba da kuma tsoron karta rainashi. Ganin yanda yake kallanta yasa ta kara canza tafiya tare da dauke kai daga gunsa shikuma ya jingina da jikin mota, murmushi tai a ranta sannan ta cigaba da tafiya, sai datazo kusa dashi sannan ta kalleshi tace " Yaya Ina wuni?" Bai bata amsa ba sai kallanta da yake ta karaso kusa dashi sosai sannan ta hade rai tace "shi yasa banasan gaisheka sai ka ga dama kake amsawa." Ganin bashida niyar bata amsa yasa haushi ya isheta ta juya zata karasa kitchen, hannu yasa ya rikota harta giftamai kadan, ya dawo da ita gabansa, ta kara bata rai tace "Hanuna." Bai saketa ba sai dai ya matso da kansa saitin kunenta jikinsa na taba nata kallansa tai gabanta na faduwa, ganin a waje suke. Jitai yasa hannunsa ta kugunta, tsoro ya kamata a hankali tace "Yaya me kake yi haka?" Bai tanka mata ba sai kara matsota dayai, tace "Yaya a waje muke fa me kake yi hakan?" D'agowa yai sannan ya mika kata bra d'in yace " Bakya kunyar mutane susan size dinki?" Idanu ta zaro cikin tsananin kunya ta wafta tare da b'oyewa a cikin rigarta, da sauri ta juya ciki, tafe take tana sauri, shikuma sai murmushi yakeyi. Nafi tana shiga ta jefar da bra din akan gado tare
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115