Skip to content

Chapter 12

Chapter 12

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,153 words 0 views Progress saved
Download Book

mai ba sai ya tareni muyi magana. " Yana kai nan yai waje, Umma tabishi da kallo, Mumy kam da sauri ta mike ta bishi. Nan aka cigaba da 'yan maganganu, little ta kama hannun Nafi tace "Nafi mu bar nan ko? " Suna kokarin mikewa sai ga Ashraf ya dawo daga bakin kofa kawai ya kalli Nafi sannan ya kalli Aneesa yace " Neesah inasan ganinki. " To fa gani nai Nafi ta mike itama Aneesa ta mike, Umna ta kalli Nafi tace " ke yake kira? " Nafi wanda itakam jitai kamar yace "Nafeesa"tai tsuru tana kallan Umma. Aneesa wani haushi ya kamata, a zuciye ta bangaje Nafi tai gaba. Nafi ta tsaya cak kamar gunki sai hawaye, Kawu ya mike shima da zuwanta bai wani burgeshi ba yai waje. Little ta taso ta kama hannunta Asim yasa dariya yace "ko dai akwai wata manufa ne a tahowa da wannan kwailar? " Yai maganar yana kallan Nafi aka kwashe da dariya, sudai sukai waje. Suna fita Nafi tasa kuka. Aneesa kam a gefe taga Ashraf ta karasa inda yake fuska a had'e tace " menene? " Shima fuskarnan a had'e yace " ki fadama ummanki tadaina min abinda takemin menene nata dan na taho da Nafisa? Akan wani zata zauna? Ko kuwa yarinya ce ita daza'ace wanka ma yi mata za'ai? " Aneesa ta kalleshi cikin bacin rai tace " Yaya dama saboda kamin fada ka kirani? Sannan yanzu kace Neesah amma dayake yarinyarcan yar rainin hankali ce ta d'auka wai ita kake kira. " Ashraf ya kalli su Nafi dake tahowa ganin tana kuka ya kalli Aneesa yace " ki fadama Umma tadaina min haka sannan kema na dauka ko me na kawo gidan nan zakibi bayana in har kina sona, na gode da nunamin din dakikai abinda nake tunani ba haka bane. "yana kainan yai gaba. Nafi tabi bayansa da kallo sannan ta kalli Aneesa ta maida kanta kasa. *THE INNOCENT TEAM* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *Kuyi hakuri jina shiru da kukai jiya, na shiga tarone wlh kuma dana dawo na gaji.....na gode kwarai da kulawarku da kuma san da kukema littafin nan*😍😍 1⃣0⃣ Little ce rike da hannunta kawai tana tafiya amma idanunta nakan Ashraf dake tafiya, Aneesa kam har wuya tazo ganin yanda Ashraf ya hauta da fada akan wata banza kucaka, da saninta ta taho ta mangaje Nafi wanda har sai da ta kusa kai kasa, Little ta kalleta tace "Haba Yaya Neesa? " Aneesa ta kalli Nafi tace "Sorry ban kula ba."tai gaba. Little ta kalli Nafi wanda ta kakaro murmushi tace "Maryam karki damu ai bata kula bane, kuma taban hakuri. " Little tai karamin hucci tace" Nafi kiyi hakuri. " D'aki suka shiga, Nafi ta zauna a kasa, little na shirin mata magana wayarta tai kara, da sauri ta d'aga tace "Naam Yaya. " Daga can bangaren Ashraf yace " Little ki samarmata abinci dan banaji taci wani abinci. " To, little ta fad'a tana kallan Nafi wacce itama hankalin ta ke kan Little tunda taji ance Yaya. Little ta kashe wayar sannan ta kalli Nafi tace "kinga Yaya ma ya kula bakici abinci ba." Nafi tad'anyi murmushi, hakab yasa Little tai waje. Ashraf kam yana shiga bangarensa ya kwanta a kan kujera doguwa dake falo, hannu yasa akan goshinsa, meyasa duk sanda akace za'ai meeting indai har saboda shine sai an b'ata masa rai? Yai dan karamin tsaki zai juya yaji sallama, muryar Mumy ce hakan yasa ya amsa sama sama. Mumy ta shigo ciki, shi kuma ya mike daga kwanciyar da yai ya sauka kasa, mumy ta karaso ta zauna akan kujera, kansa na kasa bai ce komai ba. Kallansa tai cikin tsananin kulawa tace "Ashraf kayi hakuri. " Batare da ya d'ago ba yace " Ya wuce ai tunda dai ba wanda ya isa ya fitar da ita daga gidan. " Mumy ta jinjina kai sannan tace" Ashraf a gaskiya nima hukuncinka bai min ba, bana ganin dan ta taimakeka ya kamata ka taho da ita, sai dai in akwai wani dalili bayan wannan. " Bai kalleta ba haka kuma baice komai ba, Mumy ta cigaba " ba komai nasan tausayinta ne yasa ka taho da ita insha Allah nikuma zan kula da ita. " Yanzu kam ya d'ago ya kalli Mumyn sai dai baice komai ba, tai murmushi dan ta gane yaji dadin maganar ne tace "Ashraf zuwa nai muyi wata magana. " Inaji kawai yace. Tace " Baka ganin lokaci yayi da zaka fara aiki a company d'in mahaifinka?? " Kallanta yai cikin mamaki yace " Ba Kawu da Asim suna kula da company d'in ba? Meye kuma nawa na fara aiki acan?? " Mumy cikin damuwa tace " Ash raf mai yasa kake abu kamar bakasan komai ba? Companin nan na mahaifinka ne fa? Kai kad'ai ne d'ansa sannan ya bar maka share d'in sa gaba d'aya kanada 50% na share d'in company d'in kafi kowa, akan me zakayi ta zama a gida bayan ka gama karatu? " Ashraf ya mike tsaye yace " Mumy banasan wannan maganar dan Allah. " Jikinta a sanyaye tace " Ashraf? " Ya d'an kalleta sai dai bai ce komai ba, mikewa tai a hankali tai waje, yabi bayanta da kallo tare da dafa kansa, meyasa kowa ba ya hango abinda shi yake hangowa? Idanu ya runtse yana tuno sanda akace fatiha an d'aura auren Nafi da Ashraf, yai wani hucci sannan ya mike kawai ya zari makulli yai waje. ************ Sosai Nafi ta ci abinci, ji take wani dad'i na ziyartarta, tanaji tunda take bata tab'acin abinci mai dadi irin wannan ba, tas ta cinye wanda little ta zubo mata, ta kwankwad'i lemon kankana mai sanyi da ke cikin jug, wata gyatsa tai sannan tasa dariya ita ka dai. Ita kad'aice a d'akin dan little ta fita, tace " oh yau banyi gyatsar nono ko madara ba." Ta sake yin dariya tace " Kai abincin nan yayi dad'i, wannan kuma ko menene?" ta fada tana d'aga ragowar juice d'in kankanar data sha, tace " Tabdi lalai akwai abin dad'i a birni." Sai dataji abincin ya tsirga mata saboda cin datai dayawa, tad'au tiren kamar yanda Little tace mata ta maida kitchen. Ta fito ta kalli gabas inda little ta mata kwatance, ta fara tafiya, tafiya kawai take, gani tai ta b'ata nan ta shiga waige waige, jitai ance " Ke." Juyowa tai cikin mamaki, Ganin umma uwar Aneesa yasa tai saurin yin kasa dakanta, Umma tace " Dan gidan ku uban me kike anan? " Nafi cikin tsoro ta fara magana cikin in in na tace " Um kitchen nake nema. " Umma ta kalli kwanon sannan tad'an tabe baki tace " Kwarai dole ai, a can kauye ba'a sami damar zakewa aci abinci ba shiyasa ake neman bud'e mana ciki? " Nafi wanda jikinta duk ya gama mutuwa ta kasa magana sai motsa baki kawai take. Umma ta kalleta kallan banza tace " wuce muje kitchen d'in. " Nafi ta kalleta da mamaki, Umma tace " To munafuka bakijini bane kike kif kif da ido? " Nafi tai saurin yin kasa dakai, nan tai gaba Nafi ta bita. Sun isa

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115