Skip to content

Chapter 106

Chapter 106

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,164 words 0 views Progress saved
Download Book

ya koma gida dan yana biye dashi shima ya nufi gun aiki." Bayan azahar suka shiga meeting, sai 4 suka fito, sun fito dukansu Kawu na tsakiyar mutane suka dan tattaunawa, Hisham ya karaso gun. Hisham nada tsananin zuciya wanda duk itace tasashi yin abubuwan da suka faru a baya, sam ransa ya gama b'aci baima kula da mutanen dake tsatsaye a gun ba, ya karaso gun Kawu. Cikin tsananin mamaki kawu ya kalleshi yace " Yaya ya......." Mari yaji an tsinkamai nan fa kowa ya kallesu, kawu mamaki ya kamashi, ya rike gun yace " Hisham ba kada hankali ne?" Dady yai wani murmushin takaici yace " au yanzu dakaji mari ka manta da yayan?" Kawu ya kalli mutanen dake gun ciki kuwa harda Ashraf wanda takaici ya kara kamashi, ya daure yace " yaya muje office dina da alama ranka ne a b'ace." Dady sai a lokacin ya kula da mutanen gun, suka hada ido da Ashraf, nan sukai office din Kawu. Ashraf yai murmushi yace " Whoa lalai Dady ba sauki." Nan yai nashi office din hankalinsa a kwance. Kawu kam suna shiga yasa key ya kalli Dady yace " Yaya meye hakan.....?" Idanun Hisham sunyi jaa na takaici yace meye hakan? Dady yace " wai me......" Jiyai Hisham ya karamai wani marin, dady ya fusata yace " malam meye hakan?" Dady yace " waccan marin na farko na rainamin hankali dakai ne, wannan kuma na takaicin hada zuri'ata dakai danai ne." Kawu ya hada rai yace " wannan wani irin banzan zance kake? Mu bayara ba ba komai ba?" Hisham ya nuna Kawu da dan yatsa cikin kunar rai yace " wlh kaji na rantse maka bazan yafe ma rainin hankalin daka min ba, ba zan yafema sanadin mahaifina dakai ba, bakuma zan yafema amfani dani dakai ba ka auri kanwata, ba kuma zan yafema na amfani dani dakai ba wajan kashe Abbas ba." Kawu kallan Hisham kawai yake, sai yanzu ya fara gane inda zancensa ya nufa, cikin rashin damuwa Kawu yace " ni ban fahimceka ba." Hisham yace " naji komai daga Alhaji Uba, munafikin banza da wofi, wlh Mansir nayi danasanin saninka a rayuwa, kai kani ne ga Abbas sai dai ko kadan halayenku ba iri daya bane, shiyasa a koda yaushe kake losing akansa, dukiyar da kake takama da ita ficika ba kai ne kai wahalarta ba, tarawa akai ka kwaceta karfi da yaji, matar da kake takama da ita, ba sanka take ba, ita ma karfi da yaji ka kwace ta, ko da wasa bazaka taba zama Abbas ba duk wannan abun daka kwata kuwa." Idanun Kawu suka rikide babban takaicinsa a duniya ace mai daga dukiyarsa har matarsa ba nash bane, wani irin abu ya fara da fuskarsa, hannu yasa ya shake Dady. Cikin wani mugun yanayi yace " karyane, komai nawane, uban waye ya isa yace dukiya da Ruma ba nawa bane?" Hisham da kyar ya fizge hannun Mansir, cikin tsananin mamaki ya kalleshi yace " kana tunanin wannan abun da kakeyi shi zai sa su zama naka? Ruma da kake tunanin wai hakan santa kakeyi yanzu na fahimci obsession ne ke damunka, lalai kana cikin gararin rayuwa, kuma wlh ka gaggauta ba kanwata takardarta." Yana kaiwa nan yai waje. Wani irin ihu Kawu ya saki yana cewa " waye ya isa yace ba nawa bane?" Ya dade a haka kafin hankalinsa ya dawo jikinsa, nan fa ya shiga tunani uban waye ya sanarma Dady abinda yake a b'oye?" Fitowa yai ya nufi office din Ashraf. *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *83* Kofar ya bude ba tare da kwankwasawa ko sallama ba, a zaune yaga Ashraf yana aiki yana kuma kurban tea dake gefensa, kana ganinsa kasan hankalinsa a kwance yake, jin yanda aka bude kofar ne yasa ya kalli gun, ganin kawu ne yasa ya sakar mai murmushi tare da dagamai hannu yace " Hi!" Ran Kawu ya kara b'aci matsowa yai gunsa ya kuramai ido. Ashraf ya kalleshi cikin rainin hankali yace "ya akai? Ko shayin zan hada ma?" Kawu yanasan ya tambayeshi ko shine ya fadama Hisham sai dai yana tsoron karya buloma kansa aiki, yaje haka kawai Ashraf din bai san komai ba ya sanar dashi. Daurewa yai ya juya, har ya kai tsakiyar gun yaji Ashraf yace " Ba tambaya kazo kayi ba?" Kawu ya tsaya cak tare da juyowa ya kalleshi, Ashraf ya mike tare da matsowa inda kawu yake cikin gadara, ya dan tafa hannayensa biyu a hankali yace " Ohhhh kana tsoron kar inji?" Kawu ya buga mai wani kallo, Ashraf ya dan rike kunne yace " sry kanin Abba, sai dai ya zamuyi? Da alama Dady fa yasan komai." Idanu kawu ya zaro cikin rawar murya yace " kai kai ne ka....." Dariya Ashraf yasa yace "kawu meye hakan? Kar ka badani mana, ya muryarka zatai rawa daga nan?" Kawu ya daure ya nuna Ashraf da yatsa yace " Ashraf wannan shine last warning dina akanka, ka shiga hankalinka dani, kada kai tunanin komai yana tafiya yanda kakeso kai tunani kaci riba akaina, wlh kayi min kadan, tsohon ka ma bai isa yaja dani ba bare kai da aka haifeka a gabana." Hannu Ashraf yasa ya kankame jikinsa yace " Ahh so Scary!!" Kawu ransa ya kara baci yace " ina tausaya ma dan wlh......." Ashraf ya hade hannayensa biyu yace " plzz na rokeka kar ka tausayamin dan Allah, Dan Allah na rokeka kana kwafsamin in naji zancen tausaya war nan." Zuciyar kawu ta cika taf da takaici, a zuciye yai hanyar fita, Ashraf yace " ka tabbatar kanacin abinci mai kyau kafin ka shiga prison dan naji labarin abincin can ba dadi." A zuciye kawu ya bankade kofa yai waje. Yana fita ya kara kallan kofar cikin takaici yai kwafa yace " in ni banje ba kai ka ziyarci kabarin ka ai." Daga ciki kuwa yana fita Ashraf ya furzar da wata iska tare da zama akan kujera Ya kira Uncle Salim. ********** Su Nafi an isa kasa mai tsarki sai dai Nafi kam jiki yaki dadi sam, haka suka shiga d'akin da aka basu a kasar madina ita kam duk ta gama fadawa. Mumy cikin kulawa tace " Nafi ya kamata muje asibiti nikam naga hararwan nan ta isa ga ba abinci kike ci ba." Nafi ta dago tace " Mumy Allah in na huta nasan komai zai tafi." Kallanta Mumy tai tace "kinga yanda kika rame kuwa?" Nafi tai murmushi tace " Allah ba komai Mumy." Shiru Mumy tai jikinta yai sanyi. Nafi kam gata dai a kasa mai tsarki garin da take masifar san gani amma gashi tazo a kwance ba lafiya. ************** Da yamma Ashraf ya koma gida, yana fitowa daga mota yaga Anisa na tahowa, hade rai yai jakarsa ya dauka yai kamar bai ganta ba, Anisa ta karaso da saurinta ta rike rigarsa ta baya. Dole hakan yasa ya tsaya, juyowa yai ya kalleta yace " ya akai?" Idanunta ne suka ciciko tace " yaya." Kallanta yai yace " ya akai?" Ta share kwallarta tace " jikin Umma ba dadi, ga ya Asim har yanzu shiru." Kallanta yai kawai baice komai

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115