Chapter 68
Chapter 68
naga batannan." Cikin fada yace "to ija taje?" A tsorace Little tace "wlh bansani ba yaya " Tsaki yaja sannan ya kashe wayar, ya zauna a bakin gado, haushinsa da takaicinsa d'aya da ko waya bai sai mata ba, ya rufe ido cikin takaicin kansa yace " why?" Yanzu tayaya zai soma nemanta?to inama ta sani da zata? Kansa ya dafe cikin takaici. Yana fitowa sai ga Little ta shigo da tire ta kalli dan litti mamaki ya kamata bayan Habib ba wanda yaya yake kawowa bangarensa,ina kuma ya samo wannan?" Ashraf ne ya katseta da cewa " ko wa ya dawo?" Kai ta daga alamar eh, fuskan nan tasa a daure yace " ki buga taro." Ta amsa da to sannan ta fita, kallan Dan Litti yai yace " zo ka ci abinci Gayu." Nan ya kaishi dinning ya turamai tiren gabansa sannan shi ya fita. Tunda ake taro agidan yauce rana ta farko da Ashraf ya fara zuwa gun taron da wuri, zuwa yai ya zauna fuskarsa a murtuke. A hankali kowa ya fara shigowa duk wanda ya shigo sai yayi mamakin zuwan Ashraf da wuri. Bayan kowa ya hallara ne Ashraf ya mike yace " bayan fitata waye ya kira matata Nafisa?" Cikin mamaki kowa ya kalleshi, Kawu yace " dalilin taramun da kai kenan?" Ashraf yadan motsa baki sannan yai murmushi yace " matata bayan fitatavna tabbata wani ya kirata, in kuwa ba'a kirata ba anje har inda take anci zarafinta, dan a yanzu haka bata gidan nan, ban kuma san inda ta shiga ba." Umma tace " to menene namu a ciki? Banaji wannan damuwar mu ce, kila ta tafi yawon karuwancinta ne." Ashraf yq shafa goshinsa yace " menene naku a ciki? Ina tunatarwa ne da in ban ganta ba ni kaina bansan me zan aikata ba." Asim ya mike rai a bace yace " kai! Kayi kadan ka taramu akan wata banzar yarinyar da mu bamu san matsayinta ma a gunka ba, wanda babu shaidar ita matarka ce." Ashraf yadan yi murmuhsin da har hakoransa suka fito yace " Little kiramin bakon nan." Nan ta mike tai waje, Ashraf ya cigaba " wlh in har wani abu ya samu Nafisa bani da guarantee din abinda zan iya aikatawa." Mumy ta kalleshi zatai magana kawu yai saurin cewa "nina kiranta bayan ni kuma banaji akwai wanda ya kirata, inka tashi hukuncin sai kamin, tunda yanzu idanka ya rufe akan karamar yarinya sam baka tunanin kowa." Ashraf ya kalleshi sai dai baiyi magana ba, ya gane Mumy ce ta kirata kenan, tunda yasan ai kawu suna tare gun aiki. Kallan Mumy ya shigayi, ta had'e fuska tace "eh nice na kirata, Ashraf wai meke damunka ne kwana biyi?" Idanunsa ne suka fara canza kala, a hankali ya ke fitar da wani hucci dan kar a gane ransa yakai kololuwa gun tashi. Shigowar Dan Litti ne ya taimakeshi da yayi barna dan tibiren dake gabansa mai dauke da cups na tangaran kawai yake kallo. Dan litti ya tsaya daga nesa cikin tsoro ganin duk an zubomai ido, kuma kallan tsana ake mai. Ashraf ya kalleshi yace " karka damu mutumina gani nan anan." Kallan Ashraf yai sannan hankalinsa yadan kwanta, Ashraf ya kalli Kawu yace "to ga shaida na nan na sanda aka daura auren, banaji daga wannan shaidar kuma kuna bukatar wata." Kawu ya Mike ya kalli Dan Litti yace " daga ina kake?" Dan litti yace " kauyen gwaram." Kawu yace " menene hadinka da Nafisa?" Kauyensu na kusa da tamu." Menene ita kuma tsakaninta da Ashraf? Matarsa ce. Wannan kalma ta rikita kowa, Ashraf yama Dan litti alama akan ya koma. Yana fita Ashraf yace " zan nemo matata da kaina, sai dai bazan yafema wanda ya kuskura ya kara shiga harkarta ba." Yana kai nan yai waje...... _Ina mika ta'aziyata ga Aisha Y. Kura na rashin mahaifinta datai, Allah ubangiji ya jikansa, yasa aljanna ce makomarsa ya kuma kai haske kabarinsa (Ameen)_ *#ASHRAFEENAH TEAM* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *ASMY I Sincerely dedicated this page to u may Allah help and guide u through the right path always....(Ameen)......*😍😍😍 {54} Ashraf ya fita daga gun taron rai a b'ace, Dan litti ya kalla wanda ke waje yace " muje inkaika b'angaren baki ka huta ina da gun zuwa." Duk da Dan litti bakinsa tam yake da tambaya ganin yanda Ashraf yai yasa ya kasa tambayarsa, nan Ashraf ya kaishi sannan ya aiko da kaya a kawo mai shi kuma yai waje a mota da gudu. Ta ina zai soma nemanta??? Yayi yawo iya yawo ga magrib ta kawo kai, gaba daya hankalinsa ya gama tashi, ina Nafinsansa? Little ce ta kirashi a waya wanda ita kanta ta kasa zama daidai saboda rashin Nafi, bayan Ashraf ya d'auka yace "ta dawo ne?" yai maganar cikin zumud'i. A hankali tace "a'a yaya." Yai tsaki sannan yace " to meye?" Cikin sanyin jiki tace " yaya ina tunanin gidan kawarta ta tafi." Da sauri yace "kawa?dama tanada wata kawa ne?" Little tace "Ferry wannan kawartata ta makaranta, ai a nan kano suke." Ferry??? Tai saurin cewa kanwar Ya Nabil. Duk da yaji haushin inda akace take dan shi ya dauka saurayinta ne, amma yanzu ganin Nafi shine a gabansa yace "ina ne gidan?" Tace "wlh bansani ba amma bari na turo maka number ferryn." Yace "turon to." Ya kashe wayar tare da dafa sityarin mota yace " lalai Nafisa zan gamu dake." Little ce ta turo number da sauri yai dialing sai data kusa katsewa Ferry ta d'auka cikin salon iyayi tace " HELLO!" Ashraf yace "Farida ce?" Tace "nice, wanene?" "yayan Nafisa ne, tana nan kuwa?" Ta kalli Nafi da suke hira da Ummansu tace "tananan amma...." Da sauri ya katseta yace " a wacce unguwa kuke?" "kabuga ta fada." Nan tamai kwatance ya katse layin, tabi wayar da kallo tare da cewa " kai wannan guy din Feenan sai a slow." Mikewa tai ta koma gunsu Nafi, Nafi kam Umma ta kalla tace " Umma ashe Baba acan yai aiki?" Umma tace " Nabil je ya fada miki ko?" Daya dawo ai yacemin a gidan Marigayi Abbas kike. Nafi tai murmushi tace " ba yar gidan bace bafa." Umma ta kalleta a nutse tace "kiyi a hankali da wannan gidan." Kallan mamaki Nafi ta mata tace "Umma meya sa?" Umma ta girgiza kai sannan tace " nidai abinda zance miki kenan, har yau in na tuno da mutumin nan sai naji zuciyata ta karye." Nafi ta kalleta cikin damuwa tace "Umma wai wani abun ne ya faru da Marigayin?" Shiru Umma tai sannan ta mike tace "bari in je kitchen Babanku ya kusa dawowa." Nafi ta bita da kallo cikin kulawa. Tana fita Ferry ta kalleta tace "tashi kiyi wanka." Nafi tace "ke nifa yanzu zan tafi, duk kece kikasa nai dare haka." Ferry ta jata ta turata toilet, Nafi tai dariya dama batasan komawa, da saninta tai dare dan Umma ta hanata tafiya, wanka tai sannan tai alwalar magrib ta fito, wata had'adiyar doguwar riga taga Ferry ta fito dashi, ta mata kallan tambaya sannan tace "zance zaki ko?" Ferry ta matso tace "Feenah gwada
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115