Chapter 85
Chapter 85
din whole day din dake." Tai kasa dakai tace " kar mu tafi azo nemanka." Yace " karki damu muje kawai." Abincin ya dauka da kansa ta kwace tace " barshi ni zan dauka." Yai murmushi shi ya fara fitowa ya kalli Secretary dinsa baisan mai zaice dan bai iya karya ba, ganin yana sosa kai yasa Nafi tai murmushi tace " zamuje dubiya bazamu dade ba." Yace " okay sir adawo lafiya." Ashraf ya kalleta sannan yai gaba, tabi bayansa, gudun ma kar asan inda zasu yasa suka tari mai adaidaita. Ta kalleshi tace " ka taba shiga?" Kallanta yai yace " ke dai muje." Ita ta fara shiga sannan ya shiga ya kalli mai adaidaita yace " Shagari Quarters." Kallansa tai mai alamar tambaya yadan matso bakinsa yace " akwai gidana acan na Abba." Kai ta jinjina sannan sukai gaba. Kafin su isa ya kira mai gadi ya sanar dashi zuwansa. *********** Yau Datti ya tashi cikin tsantsar farin ciki saboda jiya da yamma Mairo ta kawo mai shinkafa da miya abinda rabon dayaci shinkafa har ya manta, ga shi harda kaza a ciki, ya gama sannan ta bashi lemo mai dadi ya sha. Sai dai fa tundaga shan lemon nan bai farka ba sai yanzu, agoggon hannunsa ya kalla yaga wai karfe 9 na safe. A firgice ya mike zaune yace tun hudu da rabi na yamma nake bacci?" Mikewa tsaye yai yana kwalla ma Mairo kira, sai dai me? Shiru yaji kamar ba kowa ma agidan. Nan ya fito waje yana kiranta, babu ita ba alamarta. Da sauri ya shiga nemanta sai dai ina sam batannan. Yai dariya yace " da alama wata kazar aka tafi siyomin yau ma zansha dage dage." Garkensa ya nufa da niyyar ganin halin da dabobinsa suke ciki. Idanu ya zaro ganin kofar a bud'e. A tsorace ya karasa ciki.... Jama'a mai Datti zai gani?????? Kaf an kwashe komai dake cikin garken ba komau a ciki sai kashin dabobbi. Wani irin kara ya kwalla da karfi.... Wanda ya razanani yasa na yarda biro na. *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *Gaisuwa tare da godiya gareku Miss Softie, Mum Farhan da Fatima Lawan Jet.Nagode kwarai da kaunar da kukema Littafin nan.* _Datti na gaisuwa Softie....Lol_ *67* Datti kam daga wannan ihu shikenan ya zube ya zauna a gun kamar gunki, sam ya kasa ko da magana na ne. Gashi a bayan gari suke hakan yasa ba wand ya shigo, sai can wajen azahar yayansa ya biyo dan yanasan datti yazo ya duba mahaifiyarsu dake kwance ba lafiya. Can ya ganshi zaune, yai tsaki yace " kaji asara wlh kazo kasa dabobbi a gaba kana kallo, ni can na bazama ina nemanka kai ko jina ma bakai ba." Ya karasa maganar tare da karasowa inda Datti yake. Ganin kamar baima san me yake cewa ba yasa yayan ya tabashi da hannu tare da kallan garken. Shikanshi tsorata yai, ya kalli Datti cikin tsananin firgici yace " Datti ina dabobbin?" Datti kam ba magana yai dif kawai sai kallan turkensa yakeyi. Ganin kamar ba a hayyacinsa yake ba yasa yayan ya d'agashi dakyar yai waje dashi, a taburma ya zaunar dashi sannan ya shiga mai fifita. Datti kam haryanzu baya hayyacinsa ganin haka yasa yayan yai waje da sauri dan neman mai magani kafin matsala ta afku. ************* A b'angaren Ashraf kuwa sun isa gidan suka sauka daga kan adaidaita nan ya bada kudi suka nufi gidan. Mai gadi ya bud'e tare da gaidasu. Suna shiga falon Ashraf ya rungume Nafi ta baya yace " ahhh finally we are alone." Ta zare hannunsa daga kugunta sannan ta kama hannun ta zaunar dashi kan kujerar dinning sannan ta ajiye kular tai kitchen ta dauko plate da spoon. Kallo kawai yake binta dashi yana murmushi, ta kawo ta ajiye mai sannan ta bud'e abincin wani daddadan kamshi ne ya daki hancin Ashraf ya lumshe ido tare da kallanta. Dankalin turawa ne aka mai hadi cikin kifi da vegetable ta zubamai a plate sannan ta mikamai spoon tace " a taimaka a ba cikina abinci." Kallanta yai cikin tsananin so yace " nima ko ba'a fadaba nasan nawa cikin yana bukatar abinci." Tai murmushi sannan tace " to ya za'ai kenan? Nima nina zubama nawa cikin abinci baka ganin kaima aikinka ne ka kula da naka?" Murmushi ya saki wanda har fararen hakoransa suka fito, hannunsa ya nuna mata alamar tazo. Ta dan turo baki ya kara nuna mata hannunsa, nan ta mike cikin shagwaba ta karaso gunsa kujerar kusa dashi ya jawo mata ta zauna ya kalleta sannan ya matso cikin rada yace " muci tare gwara na tabbatar da yawan abincin da zakici dan inaji a jikina nayi a jiya a cikina." Kallansa tai cikin mamaki sai dai bata gane mai yake nufi ba, tace " ajiya?tame kenan?" Yai murmushi tare da sa yatsarsa akan bakinsa yace " sirrine." Harararsa tadanyi sannan ta d'auko spoon suka fara cin abinci a plate daya. Suna gamawa ta kwashe kwanukan tai kitchen dasu, cikin tsautsayi garin ajiye cup na tangaran ya fadi kasa. Ashraf dake falo jin kara yasa yace " Baby menene?" Idanu ta zaro duk ta rikice batasan ko kadan ta jawo abinda zai batama Ashraf rai, tana kokarin matsawa dan ta bashi amsa sai jiyai ta dan yi kara. Da sauri ya mike ya nufi kitchen din a rikice. A zaune ya ganta ta rike kafarta ga jini sai zubowa yakeyi a tafin kafarta. Cikin rudewa ya karaso tare da kallan cup din daya fashe. Ya zagayo inda take ya d'aga cak yai falo da ita. Kan kujera ya zaunar da ita ya kalleta da niyyar yi mata fada akan rashin kulan da takeyi sai dai ganin yanda tai raurau da ido yasa yai shiru. Hannu tasa ta dan rike kunnenta tace " Yahkuri." Kallanta yai tare da rufe ido sannan ya kalli kafarta, mikewa yai ya dauko tissue ya ciro kwalbar sannan ya goge jini, sai dai yana gogewa wani na zubowa. Kallanta ya kumayi yace " sai dai mujibko chemist ne." Tace " ta yaya? A adaidaita fa muka zo." Ya kalleta cikin fada yace " Akan me ma tun farko bazaki dinga kula ba? Abu ya fashi kuma kin gani, mai zai sa bazakibi a hankali ba ki zagaye gun?" Yar kara ta saki tace " Yaya zafi." Ya sani sarai ta fadane saboda ya daina mata fada. Mikewa yai ya sungumeta yai toilet da ita. Ruwan dumi ya tara a dan roba sannan ya zuba dettol ya fara wanke mata. Rike rigarshi tai tana dan rakinta, bayan ya gama ya kalleta yace " zaki iya tashi?" Kai ta girgiza alamar a'a, yadan yi murmushi kadan yace " to yanzu ya za'ayi?" Ta dan kara shagwabewa tace " kadaukeni irin na d'azu." Baisan sanda yai dariya ba yace " naki, tunda bazaki dinga kula da kanki ba." Rigarsa ta rike, ya juyo ya kalleta tadan karkatar dakai cikin shagwaba tace " in nai kuka fa?" Kallanta yai batare da ya bata amsa ba, tace " Allah zanyi kuka, bakasan zafin da nakeji ba." Murmushi ya karayi sannan ya d'agata, d'aki ya kaita
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115