Chapter 53
Chapter 53
shiga kiftawa tana kallansa, idanunsa a rufe yace " ina zaki?" Kallan mamaki tamai ya akai yasan itace? Ko ya d'auka matarsa ce? Katseta yai da cewa " kin gama kallan nawa? Me kika gano?" D'agashi tai kad'an sannan tace " yaushe na kalleka?" Murmushi yai sannan ya bud'e idansa a hankali ta d'auka zaiyi mamakin ganinta sai taji yace " kin tabbatar ba kallona kike ba?" Kai ta d'aga tare da d'an juya kai, ya d'an had'e rai yace " to amma ya akai nakeji kamar anata kallona?" Ta kalleshi cikin shagwaba tace " dama ba bacci kake ba?" Ya sakar mata hannu sannan ya d'auke littafinsa tare da mikewa zaune yace " wayacemiki ba bacci nake ba?" Ta kalleshi idanunsa kuma sun nuna bacci yakeyi, tace " to ya akai kasan ina kallanka bayan bacci kake??" Ya sa diary din a gefensa sannan yace " ke zan tambaya." Mamaki ya kamata ta kalleshi sannan ta nuna kanta da yatsa tace " ni kuma?" Ya juya kai sannan yace " amma da alama in babanki ya ganki yanzu banaji zai yarda kece 'yarsa." "Why?"ta fad'a tana kallansa, yace " komanki ya canza kinsan me ake nufi da komai?" ya karasa maganar yana neman kare mata kallo, mikewa tai da sauri tace " ni bansan wani komai ba sannan me yasa kabar kofarka a bud'e?" Yace " baki nake jira sai dai nayi mamaki danaji basuzo ba." Baki? Da safe? Kai ya d'aga sannan yace " bakin da ba'a sanin zuwansu bare tafiyarsu." "B'arayi??" tafad'a cikin tsoro, wani murmushi ya saki sannan yace " just 4get,kikace me jiya?" Tace " cewa nai zankoma skul yau saboda karatu, na saba bana dawowa gida shiyasa yanzu nakejina daban." Dinning ya kalla ganin breakfast yasa ya mike ba tare da ya bata amsa ba ya d'au diary djn nan ya shiga d'akinsa, toilet ya fad'a yai wanka sannan yai brush ya fito ya shirya. Nafi kam haushi duk ya isheta taya za'ai suna magana ya tashi ya barta agun ba tare Da yace mata komai ba, ta d'an harari kofarsa kad'an sanna tace " badai bacci ya koka ba? Wata zuciyar tace zai iya kuwa dan kinsan ya tab'a tsaidake yai bacci, ta dan cije leb'e sannan ta mike da niyyar yin zuciya ta fita, har taje bakin kofa ta tuna so take fa ashe tabar gidan nan, komawa tai a hankali tana tafe tana zumbure zumbure, har ta shiga falon zata zauna sai kuma ta kara kallan kofar ta kalli hotonsu da Anisa ta makama hoton harara sannan ta tab'e baki tace " da alama kai kadai kake santa, dan da tana sanka da bazata yarda da sharrin da akama ba wani ni karu.....Tsaki taja sannan ta kara hararar hoton tace " ko meye ma nasa hoto a falo? Sai kace ba'a sansu ba?" Ta had'e rai tare da kara hararar kofar tace " san maso wani kaima dai kakeyi kamar ni." tana cikin murg'udawa kofar baki Ashraf ya fito, idanu ta zaro ganin ya ganta yanda ta karkace baki, juya baya tai da sauri tare da rufe bakinta da hannu. Har ya karaso gunta bata sani ba sai kamshin turarensa kawai da takeji yana ratsata,har wani lumshe ido takeyi, saitin kunnenta ya kai bakinsa yace " badai bayan murgud'a bakinba harda zagi?" Daidai inda yai maganar ta juyo da fuskarta da sauri cikin tsautsayi bakinta ya tab'a nashi, jikinta ne ya hau rawa da sauri ta matsa ta fara ja da baya ta rufe bakinta da hannu tai waje da gudu. Shi kansa a kame ta barshi ganin yanda ta fita da gudu baisan sanda ya saki wani murmushi ba, da sauri ya girgiza kai yace " me ke damuna? Rainane ya kamata ya b'aci fa ganin abinda ya faru meyasa nake murmushi???" Kan dinning ya karasa ya bud'e babbar kular dankali ne na turawa sai dai an sarrafashi da nikaken nama dasu vegetables, kamshi ne kawai ke tashi, murmushi yai sannan ya bud'e d'ayar karamar kular awara ce a ido sai dai dayakai bakinsa sai yaji kamar cuscus, ya sake murmushi sannan ya had'a tea yana cin abinci yana santi, a ransa yace " nasan Nafisa ce tai lalai mijinta ya......." kasa karasa wa yai sakamakon jin dayai maganar tamai banbarakwai. Nafi kam da gudu ta fad'a d'aki a zaune taga little tana waya da alama da ya Habib ne ganin yanda take wani rage murya, Nafi ta fad'a gado sannan taja bargo ta rufe kanta ruf, tanaj Little na cewa " Yaya to ai kaine jiya ka tafi ba sallama, daga fitarmu." Nafi kam haryanzu bakinta a rufe yake duk da tana cikin bargo, me ta aikata??idanu ta runtse tace " me yasa ya kawo kanshi nan to?" iho ta d'anyi tare da kara dukunkunewa ganin haka yasa Little tai sallama da Habib ta matso tace " Feena meye hakan?" ta fad'a tana kokarin yaye bargon, Nafi kam ta kara kankame bargon ta daddane,Little tace " feenah meye hakan? Wani abun aka miki?ko su umma ne?" Nafi kam ba magana sai kara kudun dunewa take hakan yasa Little ta mike tai waje, a falo ta tsaya ta kira Ashraf, shi kuma a lokacin yayi shiru sai abinci da yakeci yana mamakin meya hanash karasa maganarsa wayar Little ta shigo. Yana d'agawa tace " yaya inaji fa su Umma sun ma Feenah wani abun kaganta ta dawo ta shige bargo ko magana ta kimin. " karki damu bari nazo sai inji." tace to amma ni Mumy na kirana, zan bwrdai d'akin a bud'e. Ya amsa da to. Sai daya gama cin abinci sannan ya d'au key din mota ya fita, b'angarensu ya nufa, kamar yanda tace kofar kuwa nanan a bud'e hakan yasa ya shiga, tare da sallama. Nafi tanajin sallamarsa ta kara kudundunewa, Ashraf ya karasa tare da tsayuwa a gefen gadon yace " Malama tashi ko? Ko kin fasa tafiyar?" Nafi ta kara shigewa, ya d'aga kafad'a yace " bari kawai in fadama little mai kikai inaji hakan zai sa ki tashi." Gaban Nafi ne ya fad'i batai auni ba taji yace " Little kinsan mai yarinyar nan tamin??????" Ai batasan sanda tai wani irin mikewa va ta rufe mai baki da hannunta duka biyu ba tana faman girgiza mai kai Alamar kar ya fad'a. Kallanta yai duk ta sake karfinta akansa, wuyansa har kasa yai ya d'an sa hannu ya fara known karin zare mata nata hannun ita kuma ta kankame bakinsa, juyowa tai da niyyar yima Little magana sai taga ba kowa. Mamaki ya kamata ta juyo ta kallesh. Hannu yasa ya zare nata hannun da karfi yace " me? Kunya kikeji?" *THE INNOCENT TEAM* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *44* Nafi fuskarta d'auke da mamaki ta ke kallansa, ya kalleta shima yace " What?" murmushi tai sannan tace " dama ka iya tsokana? This is the first time i......" Katsets yai tare da had'e fuska yace " yaushe kika dawo da kike tunanin komawa?" Tai murmushi sannan tace " Yaya S3 zamu shiga so nake kafin lokacin waec a karamin lesson sosai." Ashraf bai san sanda yace " ai kina kokari sosai, bakiyi primary ba amma gaski
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115