Chapter 89
Chapter 89
Nafi ciki ta shiga kawai ta zauna a bakin gado. Hoton yanayin datagansu sam ya ki barin kwayar idanunta, ta sani matarsa ce ba kuma ta da hakki akan hanashi yin abinda yaga dama da matarsa sai dai me yasa takeji kamar Ashraf yayi betraying dinta?????? Nikaina bansan me zance ba Feenah👩🏻🏭 *Ina mika ta'aziyata zuwa Feedoh Deedoh Allah ya jikanta da rahama yasa Aljanna ce makomarta, ku kuma Allah ya baku hakurin rashin ta.* Ameen suma Ameen. *May her gentle soul rest in peace* Ameen *#ASHRAFEENAH* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *70* Little ta kalli Habin tace " Yaya sai yau fa naganka!" cikin shagwaba tai maganar, ya kalli kofar da Nafi ta shiga yace " Princess nazo ai bamu hadu bane ba kawai." Ta dan turo baki tace "na kiraka ma baka dauka ba." Ya hada hannayensa biyu yace " sry mayb ban kula bane." Ta kalleshi tace " naga sako na gode." Kallan mamaki ya mata yace " sako?" Kai ta daga alamar eh tace " eh mana wanda kaba Feenah ta bani." Shiru yai a ransa yace " au kayan dana bata ma Little taba?" Bai dawo daga tunaninsa ba Little tace " yaya, bari inje inga Feenah da alama yaya ne ya b'ata mata rai, nayi mamakin ganin ta haka." Sannan ta karasa maganar a hankali " Naga they get along with eachother very well, da alama fadan masoya sukai." Ya kalleta yace " Ai Asharaf sai a slow, amma...." Little ta kalleshi jin yayi shiru, kallan mamaki ya mata yace " me kikace daga karshe?" Cikin rashin damuwa ta maimaitamai tace " Allah naga tunda mukasan tsakaninsu kullum suke tare da juna." Cikin tsananin mamaki yace " me kikace?" Yanda yai maganar yasa jikinta yadanyi sanyi tace " oh bakasan fa ashe matar yaya bace fa ko?" Gani tai yadan yi baya tare da rike kansa, cikin wani irin yanayi yake kallan Little wanda yasa tasha jinin jikinta, yace " matar wa?" Kasa maimaitawa tai sai kallansa kawai datakeyi, ganin tayi shiru yasa ya juya jiki a sanyaye yai gaba batare da ya kara cewa komai ba. Little tabi bayansa da kallo me kenan? Ko dai shock ne irin wanda sukaji da suma suka samu labarin?" Ciki ta shiga ta samu Nafi ta sauko daga kan gado ta zauna a kasa tare da d'aura kansa a kan jikin gadon. Little ta matsa kusa da ita tace "matar yaya da alama fada kukai ko?" Nafi ta kalli Little sai dai batace komai ba, Little tai dariya tace " karma ki fadamin nima ba san ji nake ba, na kuma san goben nan zaku shirya." Ta karasa maganar tare da mikewa. Nafi da kyar ta tashi ta watsa ruwa kawai tai sallah ta kwanta, sam ta kasa bacci ita ba wai ganin yanayin da suke ciki da Anisa bane yafi daga mata hankali, kiss din da sukai a gabanta shine ya tsaya mata a kwakwalwarta, ai karama wani abun ce, ta tuna sanda yake ce mata su zauna a shagari su biyu. Wani dogon tsaki taja tace " kamar irin da gaske ya manta da matarsa din nan." Sam kasa barci tai sai juyi kawai take, da kyar baccin ya d'auketa. A b'angaren Ashraf kuwa sun zuba love shida nisa sai dai sam yaki yadda ya kusanceta, ganin ta matso da hakan yasa ya d'an matsa kadan, haushi ya kamata tace " Hubby meye hakan?" Kallanta yai tare da rike hannunta yace " sry Nisa." Ta fizge hannunta cikin fushi tace " me? Kana tunanin matarka Nafisa ne ko me?ko kuwa so kake kace baka sha'awar yi dani bayan kayi da yarinya?" Jawota ta yai jikinsa ya rasa me zaice, baisan sanda yace mata" ba haka bane, banajin dadi ne wanda likita ya hanani saduwa amma inani ina kin matata?" Nisa ta kalleshi cikin zargi tace " me ya sameka? Sannan naji Umma tace ka kwana da Nafi fa!" Kara jawota yai yace " zargin Umma ne kawai karki wani sashi a ranki." Da wannan yasa ta saki ranta, shikuma ya kwanta yai bacci. Tana gani yayi bacci ta mike a hankali ta bud'e drawer din nan a hankali ta zaro takardun nan tai falo. Karantasu tai taga tabbas kuwa takardun filayene da wani babban gona. Tai dariya tace " da alama zan gano komai wannan karan." Nan ta dau hotunan a waya ta turama Asim, sadi ya kara kamashi tace " yaya in sato su?" Yace " a'a ki maidasu sai mungama ganin ragowar tukunna karya gane." Ta jinjina kai cikin gamsuwa sannan ta maidasu a hankali ta koma ta kwanta. Hankalin Ashraf a kwance ya tashi yai asuba, duk yanda yaso ta tashi tai sallah taki, dama inda sabo ta saba dan bata sallah sai rana ta fito. Sai daya gama shirinsa na gun aiki sannan ta farka ta kalleshi yana fesa turare. Mikewa tai tazo ta bayansa ta rungume shi, yai murmushi yace " kun tashi My Neesa?" Wani irin sanyi ne ya ratsata tace " eh hubby." Ya juyo da ita gabansa yace " da fatan kinyi bacci mai dadi." Kai ta daga tace " sosau ma, na dade rabon danai bacci mai dadin haka." Yai murmushi yace " gud, ni zan fita." Kiss ta mannamai a kuncinsa tace " sai kadawo." Kai ya d'aga mata baice komai ba. Yana fita waje yasa hannu ya goge inda tamai kiss din sannan yai waje. A waje yaga Asim da kansa ya karasa ya mikamai hannu suka gaisa wanda hakan yai bala'in ba Asim mamaki, Ashraf yai murmushi yace " Asim dama inasan magana dakai." Asim yace " inaji." Ashraf yace " kamar ya kamata muwa Kawu magana ya karama matsayi inaganin kamar inda aka maidakai yanzu is too low for someone like u." Cikin tsananin mamaki Asim ya kalli Ashraf yama kasa magana, Ashraf ya dan dafa kafadarsa da hannu daya yace " barshi in baka so." Yana kai wa nan yai gaba, da sauri Asim yasha gabansa yace " da gaske kake?" Fuskar Ashraf a maze kamar yanda yake kullum yace " wasa nakeyi to da?" Asim ya sa dariya yace " mamaki nake yi ai bantaba tunanin za ka taimaken bane ba ai naga tun muna yara bama wani shiri." Ashraf yace " ko ba ma shiri ai kai dan uwanane." Yai gaba abinsa daga fadar haka, Asim yai dariya yace " wai yau me nakeji haka?" Bangaren Kawu ya nufa cikin zumud'i ko sallama baiyi ba ya tura kofar d'akin, kawu na gaban wannan akwatin, jin Asim yasa yai saurin rufewa tare da turashi karkashin gado da sauri, ya kalli Asim cikin fada yace '" kai wai sai yaushe zakai hankali ne?" Asim yabi akwatin da kallo sannan ya basar yace " Abba anya kan Ashraf d'aya kuwa?" Kawu yamai kallan mamaki yace " ban gane ba." Asim ya matso yace " yanzu wai yacemin ya kamata muma magana ka karamin matsayi wannan matsayin nawa na yanzu is too low for me." Kawu yai wata dariyar rainin hankali yace " amma ba kada hankali ko?" Asim cikin mamaki yace " bangane ba." Kawu yai dan tsaki tare da mikewa yace "
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115