Skip to content

Chapter 93

Chapter 93

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,159 words 0 views Progress saved
Download Book

Ya maimaita a ransa. B'angarensa ya nufa, a bakin kofa ya hango kamar Nafisa, hakan yasa ya had'e rai tamau. Ko kallanta baiyi ba ya bud'e kofa ya shiga. Nafi wanda ganin yanda ya shareta kamar shara yasa jikinta ya kara sanyi, yau tun safe ruwan zafi kawai tasha sam ta kasa cin ko abinci. Ganin ya shiga yasa tabi bayansa, ta ajiye masa tiren abincin data kawo mai akan dinning sannan ta tsaya daga nesa tana kallansa. Gani tai ya d'auke kai daga kanta kamar baisan tana gun bama. Har ta bud'e baki zatai magana taga ya mikr ya shiga d'aki tare da rufo kofa. Hawayen da suka zubo mata ta share sannan ta fito a hankali tai b'angarensu. A falo taga Little tana kallo, bata ce mata komai ba tai d'aki. Little ta taso ta shigo tace " Yaya yace kije sannan in zakiyi amfani da kudi ki daina tambayarsa." Nafita dago a hankali ta kallu Little. Little tace " wai fada kukai? Akan me zai turob text bayan kinada waya?" Mikewa Nafi tai ta shiga toilet. Tsugunnawa tai sai kuka. *#ASHRAFEEMAH TEAM* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *73* Little ta kalli Habin tace " Yaya sai yau fa naganka!" cikin shagwaba tai maganar, ya kalli kofar da Nafi ta shiga yace " Princess nazo ai bamu hadu bane ba kawai." Ta dan turo baki tace "na kiraka ma baka dauka ba." Ya hada hannayensa biyu yace " sry mayb ban kula bane." Ta kalleshi tace " naga sako na gode." Kallan mamaki ya mata yace " sako?" Kai ta daga alamar eh tace " eh mana wanda kaba Feenah ta bani." Shiru yai a ransa yace " au kayan dana bata ma Little taba?" Bai dawo daga tunaninsa ba Little tace " yaya, bari inje inga Feenah da alama yaya ne ya b'ata mata rai, nayi mamakin ganin ta haka." Sannan ta karasa maganar a hankali " Naga they get along with eachother very well, da alama fadan masoya sukai." Ya kalleta yace " Ai Asharaf sai a slow, amma...." Little ta kalleshi jin yayi shiru, kallan mamaki ya mata yace " me kikace daga karshe?" Cikin rashin damuwa ta maimaitamai tace " Allah naga tunda mukasan tsakaninsu kullum suke tare da juna." Cikin tsananin mamaki yace " me kikace?" Yanda yai maganar yasa jikinta yadanyi sanyi tace " oh bakasan fa ashe matar yaya bace fa ko?" Gani tai yadan yi baya tare da rike kansa, cikin wani irin yanayi yake kallan Little wanda yasa tasha jinin jikinta, yace " matar wa?" Kasa maimaitawa tai sai kallansa kawai datakeyi, ganin tayi shiru yasa ya juya jiki a sanyaye yai gaba batare da ya kara cewa komai ba. Little tabi bayansa da kallo me kenan? Ko dai shock ne irin wanda sukaji da suma suka samu labarin?" Ciki ta shiga ta samu Nafi ta sauko daga kan gado ta zauna a kasa tare da d'aura kansa a kan jikin gadon. Little ta matsa kusa da ita tace "matar yaya da alama fada kukai ko?" Nafi ta kalli Little sai dai batace komai ba, Little tai dariya tace " karma ki fadamin nima ba san ji nake ba, na kuma san goben nan zaku shirya." Ta karasa maganar tare da mikewa. Nafi da kyar ta tashi ta watsa ruwa kawai tai sallah ta kwanta, sam ta kasa bacci ita ba wai ganin yanayin da suke ciki da Anisa bane yafi daga mata hankali, kiss din da sukai a gabanta shine ya tsaya mata a kwakwalwarta, ai karama wani abun ce, ta tuna sanda yake ce mata su zauna a shagari su biyu. Wani dogon tsaki taja tace " kamar irin da gaske ya manta da matarsa din nan." Sam kasa barci tai sai juyi kawai take, da kyar baccin ya d'auketa. A b'angaren Ashraf kuwa sun zuba love shida nisa sai dai sam yaki yadda ya kusanceta, ganin ta matso da hakan yasa ya d'an matsa kadan, haushi ya kamata tace " Hubby meye hakan?" Kallanta yai tare da rike hannunta yace " sry Nisa." Ta fizge hannunta cikin fushi tace " me? Kana tunanin matarka Nafisa ne ko me?ko kuwa so kake kace baka sha'awar yi dani bayan kayi da yarinya?" Jawota ta yai jikinsa ya rasa me zaice, baisan sanda yace mata" ba haka bane, banajin dadi ne wanda likita ya hanani saduwa amma inani ina kin matata?" Nisa ta kalleshi cikin zargi tace " me ya sameka? Sannan naji Umma tace ka kwana da Nafi fa!" Kara jawota yai yace " zargin Umma ne kawai karki wani sashi a ranki." Da wannan yasa ta saki ranta, shikuma ya kwanta yai bacci. Tana gani yayi bacci ta mike a hankali ta bud'e drawer din nan a hankali ta zaro takardun nan tai falo. Karantasu tai taga tabbas kuwa takardun filayene da wani babban gona. Tai dariya tace " da alama zan gano komai wannan karan." Nan ta dau hotunan a waya ta turama Asim, sadi ya kara kamashi tace " yaya in sato su?" Yace " a'a ki maidasu sai mungama ganin ragowar tukunna karya gane." Ta jinjina kai cikin gamsuwa sannan ta maidasu a hankali ta koma ta kwanta. Hankalin Ashraf a kwance ya tashi yai asuba, duk yanda yaso ta tashi tai sallah taki, dama inda sabo ta saba dan bata sallah sai rana ta fito. Sai daya gama shirinsa na gun aiki sannan ta farka ta kalleshi yana fesa turare. Mikewa tai tazo ta bayansa ta rungume shi, yai murmushi yace " kun tashi My Neesa?" Wani irin sanyi ne ya ratsata tace " eh hubby." Ya juyo da ita gabansa yace " da fatan kinyi bacci mai dadi." Kai ta daga tace " sosau ma, na dade rabon danai bacci mai dadin haka." Yai murmushi yace " gud, ni zan fita." Kiss ta mannamai a kuncinsa tace " sai kadawo." Kai ya d'aga mata baice komai ba. Yana fita waje yasa hannu ya goge inda tamai kiss din sannan yai waje. A waje yaga Asim da kansa ya karasa ya mikamai hannu suka gaisa wanda hakan yai bala'in ba Asim mamaki, Ashraf yai murmushi yace " Asim dama inasan magana dakai." Asim yace " inaji." Ashraf yace " kamar ya kamata muwa Kawu magana ya karama matsayi inaganin kamar inda aka maidakai yanzu is too low for someone like u." Cikin tsananin mamaki Asim ya kalli Ashraf yama kasa magana, Ashraf ya dan dafa kafadarsa da hannu daya yace " barshi in baka so." Yana kai wa nan yai gaba, da sauri Asim yasha gabansa yace " da gaske kake?" Fuskar Ashraf a maze kamar yanda yake kullum yace " wasa nakeyi to da?" Asim ya sa dariya yace " mamaki nake yi ai bantaba tunanin za ka taimaken bane ba ai naga tun muna yara bama wani shiri." Ashraf yace " ko ba ma shiri ai kai dan uwanane." Yai gaba abinsa daga fadar haka, Asim yai dariya yace " wai yau me nakeji haka?" Bangaren Kawu ya nufa cikin zumud'i ko sallama baiyi ba ya tura kofar d'akin, kawu na gaban wannan akwatin, jin Asim yasa yai saurin rufewa tare da

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115