Skip to content

Chapter 34

Chapter 34

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,154 words 0 views Progress saved
Download Book

out. " ya fad'a tare da nuna mata hanyar waje. Batasan me yace ba sai dai ganin ya nuna da hannu yasa ta had'a hannayenta biyu tashiga bashi hakuri. Dariya 'yan aji suka saka mata, ran Malam ya kara b'aci ganin taki fita, a zuciye ya d'au bulsla ya fara zuba mata, Nafi kam ta daku sannan yace " ya bata nan da sati d'aya zai kirata a gaban class ya mata tambayoyi, inta kuskura ta kasa to wlh ba shakka sai tayi dana sani mai tsanani." Nafi kam zama kawai tai tana hawaye....... Ni kaina ganin halin da Nafi take ciki sai dayasa hannuna ya fara rawa wanda na kasa cigaba da rubutun nan...... *LYSM MY FANS*😍😍😍😍 *THE INNOCENT TEAM* *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *Hi Fans please Vote me on Wattpad As_AyusherMohd* { *28*} Nafi kwance a saman gado, ba shakka taji zafin dukan da aka mata sosai, ita kad'ai ce a d'akin tana kwance Ferry ta shigo, kasancewar ba magana take mata ba yasa Nafi tace " Sannu da dawowa. " Kallan da Ferry ta mata yau ba kamar yanda ta saba mata ba, wato kallan banzan data saba ba, yau kallanta tai cikin mutunci, Nafi tai murmushi sannan ta gyara kwanciyarta, jitai Ferry tace " Nafisa ya akai kika kasa bada amsa d'azu? Baici ace duk dakikantarki kinkasa ba. " Nafi ta mike zaune sannan ta kalleta fuskarta cikin farin ciki, tace " Bansan amsar na Ferry. " Ferry ta shiga cire kayanta tana cewa " to in dai haka ne lalai zakici doka a gun malamai, ya kamata ki samu Jibiya ta koya miki tun kafin a gama raina ki. " Nafi ta jinjina kai cikin farinciki tace " Nagode Ferry. " Ferry ta harareta tace " karkiyi tunanin sanki nake yanzu, ni bana kawa da wacce bata kile ba, bana kawa mara kwalliya, ba kuma na kawa mara aji. " Nafi ta sauko daga sama tace " Ferry nikam kina burgeni wlh, duk da ba kulani kike ba inasan tsarinki yana birgeni. " Ferry ta d'aura towel sannan tace " abinda yake b'atamin rai kenan da mata irin ku, sam bakwa abin mace, bakwa kwalliya, yanzu kamar ke sam duk abinda mutum zai miki ban taba ji kin d'aga ma wani murya ba, komai sai dai ki bada hakuri, ke ba dutse ba." Taja tsaki ta zari kwandon wankanta tai waje. Nafi ta bita da kallo ba shakka abinda ta fad'a gaskiya ne, to amma ya zatai? Bayan haka halinta yake? A satin nan Nafi har sai da ta rame tsabar karatu kala biyu, ga na lesson d'in da ake mata gana computer, a wannan zaman karatun da jibiya take koya mata anan ta fahimci Nafi batai wani karatu ba ganin duk yanda taso tai pronounce d'in kalmomi abun yake gagara, sai dai hakan yasa ta kara tausayama Nafi sannan ta jajjirce wajen kara koya mata. Yanzu kam suna 'yar magana sama sama da Ferry. Sati d'aya ya cika, malam ya kira Nafi gaban black board ya shiga zuba mata tambaya, tambaya 5 ya mata da kyar Nafi ta amsa biyu, wannan dalili yasa Malam ya yanke mata hakunci akan ta dawo gaba kusa da Ferry da zama sannan duk karshen week sati biyu zai dinga mata tambaya. Nafi kam duk ta rame saboda karatu, sam bata samun damar tunanin gida ko wani abu, sai dai ta rasa dalili duk sanda ta tashi daga bacci sai zuciyarta ta rage mata kwana d'aya akan kwanakin bikin Ashraf. *A KANO* An kai lefe sannan anata hidimomin biki, sai dai sam Ashraf abin nan baya gabansa, tabbas yasan a ransa yanasan Aneesa sai dai bayajin wani farin ciki game da wannan auren. Ita kad'ai take kid'anta take rawarta, duk dinkunansa sai Habib ta samu sukaje suka siyo, sam Ashraf baya walwala bare farincikin wannan auran. Duk yanda Aneesa taso daurewa karta nunamai jin haushinta sai data kasa tamai magana, sai dai duk sanda tamau magana kanta abin yake komawa, karshe tazo tana bada hakuri. Gida ya fara taruwa da mutane, little kam sai rawar kai dinkuna tayi yakai kala 10 ta musu kuma anko da Nafi kala 5, murna kam ba'acewa komai agunsu Umma. Yau saura kwana biyu a fara hidimomin biki Mumy ta kira Ashraf zuwa falonta, bayan ya zaunane Mumy ta kalleshi cikin kuluwa tare da tattara hankalinta kansa, ta fara magana cikin kulawa " Ashraf yau saura kwana biyu a d'aura maka aure da 'yar uwarka." Ashraf kansa na kasa sai dai baice komai ba, tace " Muhammad! " D'agowa yai cikin mamaki dan bai tab'aji ta fad'i wannan sunan ba d'an sunan baban mahaifinsa ne. Mumy ta kalleshi tace " kayi hakuri abinda na maka. " Kallan mamaki yake binta dashi, yace "name? " Ta kalleshi idanunta a raunane tace " Ashraf na sani sarai abinda na maka shekarun baya masu yawa shine yasa ka zama haka, sam bakasan 'yan uwanka, kanka kawai ka sani, ba ka tunanin maganar da zaka fad'a ko zai b'atama wani rai. " Ashraf dai kallanta kawai yakeyi, Mumy tai ajiyar zuciya tace " bazaka tab'a fahimtar me yasani na auri kanin mahaifinka ba daga rasuwar Abbanka ba har sai lokacin da kasan komai na gidan nan da kuma abinda ke cikin zuciyar kowa na gidan nan. " Ashraf da mamaki yace " Mumy. " Ta sakar masa murmushi tace " na sani nayi laifi a gareka, na rashin sanar dakai komai danai har sai sanda aka haifi Little, sai dai inaso ka sani komai nai a rayuwa to tabbas d'an kai nayi shi, ban tab'ayin wani abu dan in farantawa kaina rai ba, a ko da yaushe kai nake fara sawa a gaba akan komai na rayuwata kafin inyi tunanin kaina. " Shiru tai sai dai ta kawar dakanta gefe kad'an alamar so take ta b'oye kwallar ta, Ashraf kam kalaman Mumy sun tab'ashi sai dai haryanzu gani yake koma meye dalili shi bai fahimci dalilin auranta da kanin Abbansa ba." Mumy ta d'anja hanci sannan tace " Mahaifinka na tsananin san kaninsa, sannan babban burinsa bai wuce yaga ya had'a zuri'a dashi ba, nasani da yana da rai sai yafi kowa farin cikin wannan abun duk da yasan shi kanin nasa ba sanshi yake ba. " Ashraf ya kalleta cikin mamaki yace " Mumy me kike nufi da basanshi yake ba? " Mumy tai murmushi tace "la ba haka zan fad'a ba subutar harshe nai. " Ashraf yai shiru sai dai tabbas yasan da wani abu. Mumy tai saurin wayancewa da cewa " Ashraf kasan me ake nufi da aure ba sai na sanar dakai ba dan Allah ka rike matarka yanda ya dace, Aneesa na sanka kowa ya sani. " Ashraf bai amsa hakan yasa Mumy tace " Ashraf maganar aiki. " Kallanta yai sannan ya daure yace " Mumy me yasa kike so im fara aiki a company d'in Abba? " Mumy tace " saboda hakkinka ne." Ashraf yai murmushi yace " idan na fara aiki a wani matsayi kawu zai zauna? Sannan ni a wani matsayi employees na company d'in zasu d'auken?" Mumy da mamaki tace " Ashraf me kake nufi? " Yai murmushi sannan yace " zan

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115