Skip to content

Chapter 78

Chapter 78

Zuciya Kowa Da Irin Tasa Book One Complete Hausa Novels 1,166 words 0 views Progress saved
Download Book

yace " Dady ina wuni?" Dady ya dafashi yace " Ashraf nida d'ana amma ganinsa ya min wuya?" Ashraf yai murmushi sai dai a ransa yana kara kallan Dady da tunani kala kala dake yawo a ransa, can yace " Dady kasan aikin namu ne sai a slow." Dady yai murmushi yace " to ya za'ayi dama komai sai hakuri." Habib dake zaune yace " wato Dady kaga Ashraf ka manta dani ko? Dama kullum tambayar ka ya Ashraf yake? Wani aiki yakeyi yanzu? Me yakeyi? Wa da wa ya hadu da d......." Da sauri Dady ya katseshi da dariya yace " kai kuwa ba dole inji halin da dana yake ciki ba?" Ashraf yai murmushi a ransa yace " shiyasa kake barin Habib ke zuwa kwana akai akai saboda kasan me nakeyi???sai dai akan me? " Nima nace lalai fa akan me kenan? Soyayyace ta 'yan uwa ko akwai wani b'oyayyen al'amari a kasa???? Hmmmmmmm *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *61* Tana kallo Datti washegari ya d'aga rigarsa ya zuge wani zip ya zaro yar karamar wuka sannan yaje kusa da tirken ya d'an barzo wani gini sai ga makulli ya fito, da sauri ta koma jikin bango ta labe, ya kara le lekawa sai daya tabbatar ba kowa sannan ya bud'e turken. Kwalla mata kira yai sai ga Mairo ta taho hannunta duk gari tace " Datti ya akai? Ina tankade ne banji kiranka ba." Ya washe baki yace " zo kiga tirken." Tai murmushi tare da cewa ai har na saduda na dauka ma ka manta ko baxaka nunin ba." "Ah haba yanzu dai shigo ki gani " Nanta shiga ciki mamaki ya hanata magana, wannan wani irin arziki gareshi??? Yi tai kamar abin bai bata tsoro ba ganin yawan dukiyarsa tace " Allah ya kara amfa nawa, na gani bari na koma na karasa tankad'en." Dadi ya kama Datti ganin bata rude da ganin dukiyarsa ba lalai baza ta ci amanarsa ba. *********** A b'angaren su Nafi kuwa bayan komai ya wakana, itakam bacci ne yai gaba da ita, Ashraf ya mike tare da kunna fitilar gefen gado ya d'auketa ya d'aurata kan gado tare da lulube mata jiki, ya sani dolene tasha wahala tunda na farkon ta ne. Ya gyara kasan da suka b'ata sannan ya shiga wanka. Bayan ya fito ya zauna a gefenta tare da kura mata ido, wani irin shaukin santa ne ke kara ratsashi, lalai ba shakka zuciyarsa na tsananin san Nafisa. Hannu yasa yana shafar gashin kanta a hankali ya sumbaci goshinta cikin tsananin kauna yace " Nagode Nafisa, da kika jure wulakancin da na miki a baya baki takura na baki takardarki ba, lalai da nayi takaicin rayuwata na kuma yi rashi babba." Kwanciya yai tare da jawota jikinsa ya rungume yanajin dadin dumin jikinta, wannan rana ya manta sam da abinda ya faru dashi domin kuwa farincikin da ya keji ya kawar da waccan damuwar. Nafi kam bacci take sosai, sai asubahi motsin Ashraf ya farkar da ita. Tana bud'e ido kuwa suka hada ido da shi da sauri ta rufe idanta yai murmushi sannan yace " ki jirani yanzu zan dawo in taimaka miki sai kiyi sallah. Bata amsa mai ba wai ita a dole bacci take. Ya fita yana murmushi. Ana idar da sallah ya fito ya dawo b'angarensa ta lulube har kanta da bedsheets din daya rufeta dashi. Yai murmushi sannan ya wuce toilet. Gurin wanka ya toshe sannan ya kunna ruwan dumi, sai da ya taru sosai sannan ya dawo d'aki ya zauna kusa da ita yace " Hajiya Amarya zaki iya bud'e fuskarki." Tana jinshi amma kunya ya hanata bud'ewa hannu yasa ya d'agota cak daga ita har bedsheets din yai toilet dasu. Nafi sai dan motsi takeyi alamar wai bataso. Shikam yana shiga toilet din ya fara kokarin ajiyeta, ganin za'a ajiyeta a kasa yasa tai saurin bud'ewa dan batasan inda suke ba. Ashraf yai dariya yace " why? Kina tsoron kar in yarda ke ne?" Ta juya kanta da sauri, hannu yasa ya kama bedsheets din ya fara kokarin jawota baya tai da sauri wanda hakan yai sanadiyar yayewar zanin gadon sakamakon juyin datai. Idanu ta zaro ganin ba komai a jikinta da sauri ta fara kokarin komawa ta nade cikin zanin gadon, sai dai kafin nan Ashraf ya fizge zanin gadon da karfinsa. Nafi tasa hannu ta kankame jikinta. Kusa da ita ya matso ya d'agata ya sata a cikin wannan ruwan dumi mai dan zafi sai dai ba zafin dazai kona mutun ba. Yar kara tai sakamakon zafin dataji a gabanta, Ashraf ya sunkuyo tare da zama a gefen gun yace " raguwa kawai." Kallansa tai tace " yaya mai kake kai kuma anan?" Yai murmushi yace " baki gani ba? Matata zan taimakama tai wanka." Idanu ta dan zaro tace " zan iya da kaina." Yace " na sani sai dai banaji zan iya tafiya na barki." Kanta ta kawar gefe batai auni ba kawai taji soso a bayanta da sauri ta juyo ta kalleshi sai dai ta kasa magana. Gira ya d'aga mata yace " kina farin ciki ko? Allah ya baki namiji mai kulawa ko?" Ta d'an yi murmushi kadan a ranta tace " dama yaya....." Bata karasa fadar abinda zata fada a ranta ba taji hannunsa yana wanke mata wuyanta. Kallansa tai a hankali tasa hannu ta rike masa hannunsa,wani irin kallo ya mata mai sagar da gababuwan jiki, a hankali ta zare hannunta. Da kashi ya cud'ata sai daya gama sannan ya mike ya ce kiyi wankan tsarki. Ya juya ya fita. Kallo ta bishi dashi, a hankali murmushi ya bayyana a fuskarta. Shikansa yana fita ya saki murmushi sannan ya kalli kansa a madubin d'akin yace " wai da gaske nine kuwa???" Zama yai a bakin gado sai a lokacin tunanin Dadyn Habib ya fado mai, idanu ya runtse cikin kunar zuci yace " wani kuma abin mamakin zan gani nan gaba??? Ya Allah gani gareka." Motsin Nafi dayajine yasa ya mike ya sa hannu a kugunta ganin tana d'an dingisa kafa kadan, yana kallanta tai sallah bayan ta idar ta dade tana addu'oi sai dai gaba d'aya addu'oin ta akan mijinta takeyi bayan ta shafa ne ta juyo ta kalleshi cikin shagwaba tace " Yaya mai zancema Little?" Cikin rashin kulawa da abin yace " akan me kenan?" Tace " na kwana anan mana." Kallanta yai yace " kice mata kin kwana a gun mijinki, menene a ciki? Ni inaji ma kin dawo nan kenan." Idanu ta zaro tace "bangane na dawo nan kenan ba?" Ya hade rai tamau yace " kwarai, nima inasan matata a kusa dani." Kallansa tai cikin mamaki tace " Sai muzo mu zauna nida yaya nisa ko me?" Yace " Nisa?" sam yama sha'afa da ita. Kallan Nafi yai yace " to sai me?" Baki dan turo tace " ni dai ban yarda ba kabarni a can gaskiya." Ya mike yace " shikenan da alama zanje bikon matata." Gani tai ya mike, da sauri ta riko shi. Juyowa yai ya kalleta ta shagwabe mai fuska ba tare da tace komai ba. Kallanta yai shima fuska a

Table of Contents

Chapters

115 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115