Chapter 110
Chapter 110
cewa "Ashraf ka yafemin, kalmar da kawai yake fada kenan." Ashraf ya kalleshi yace " karka damu Dady ko ma menene na yafema." Yau 'yan sanda suka isa company din da Kawu yake, shi kam a wannan lokacin nema yake ya tattara komai na company din ya gudu, bai taba tunanin za'a zagayo kansa da wuri haka ba. Yana zaune a office suka iso, ID dinsu ogan ya fito dashi yace " u are under arrest." Kawu ya daure yace " akan me kenan?" Officer din yace " mun kama daya daga cikin yaran da ka sa su sa wuta a ginin sannan ya bamu tabbacin kaine ka sasu." Kawu ya rikice yace " a ina? Karya yakemin, Ashraf ne ya zugashi." Baiyi auni ba yaji ansa mai ankwa, nan fa hankalinsa ya tashi ya shiga sambatu yana cewa a kira masa Ruma, shifa bai san me ke faruwa ba. Sudai sukai waje dashi. A cell aka garkama shi, sannan aka umarci Ashraf dayazo. Bayan ya zo ne nan ya basu wayarsa sukaji duk abinda ya faru a lokacin. Hankalin kawu ya tashi, ya dinga musu hauka. Nan aka shigar da kara kotu. Kawu kam anga rayuwa, bai taba tunanin zama a cikin dan dakin nan ba duk tsawan rayuwarsa. Duk yayi baki ya jemi, Ruma kawai yake kira, ya ma rasa inda zaisa kansa, yayi tunanin basu kudi su fitar dashi, sai dai inaa duk inda ya bula abin yaki yiwuwa. Har ranar zama a kotu. *********** Nafi sun fito daga masallaci a garin makka, suna tafe ita da Mumy, Mumy ta kalleta tace " gashi har mun kusa komawa banga ko waya kunyi da Ashraf ba." Nafi tai kasa dakai tace " Nasan zai nemimu in har ya nutsu." Mumy tai murmushi tace " Nafisa kina birgeni sosai, kinama mijinki uzuri ba kamar wasu matan na zamani ba." Nafi ta kalli takaru yanda taga anbiyosu sun smkwashi kayan da suka baza akan titi da gudu kamar me suna zabga gudu, ta kalli Mumy tace " nikam Mumy wai haka duka takaru suke zama agarin nan sam ba daraja?" Mumy tai murmushi tace " ba duka bane suke rayuwa haka, sai dai akasarinsu abinda suke kenan, sai dai addu'a." Nafi sunzo tsallakawa wata ta taho da kayan saidawarta da gudu ta bangaje ta da karfi wanda sai da ta fadi. Matar ta tsaya tana ba Nafi hakuri, Mumy ta kalleta tace " haba baiwar Allah kudinga abu da hankali mana." Nafi ta dago dan yima matar magana, mai idanunta zai gani?" Mahaifiyarta ce sanye da wata kodadiyar doguwar riga da hijab tana rike da kayan saidaiwa a hannunta tanayi tana waigawa, ganin an biyosu yasa ta juya zata tafi. Cikin zafin nama Nafi ta kama hijabin ta. Matarta kalleta tace " Malama kiyi hakuri nace." Nafi ta kara kura mata ido, tace " Inna?" Kallan mamaki matar ta mata tace " ban gane ba." Hawaye ne ya fara zubo ma Nafi tace " Inna nice fa Nafi." Idanu matar ta zaro cikin tsananin kidima tace " Nafi?" Mumy kam ta fahimci me ke faruwa ganin an biyosu yasa tace " mu wuce d'aki kwayi magana." Nan suka karasa hotel dinsu. Nafi hannunta na cikin na mahaifiyarta kuka kawai takeyi, ita kanta matar kuka take. Nafi ta daure tace " rayuwar da kikeso kenan ki ka barni a kauye ni kadai?" Inna ta share tata kwallar tace " Nafi ki yafemin wlh nayi dana sani sosai na barinki." Nafi cikin kuka tace " menene abin birgewa anan?sannan ina kanina Mudan?" Uwar ta share kwallarta tace " Mudan tun daya girma ya bi abokai suka shiga hidimar duniya, har abu yake sha, nayi fadan har na gaji, nayi dana sani har ba iyaka, rannan Aka zo min da labarin hadarin mota da sukai." Hankalin Nafi ya tashi kwarai tace " meyasa baki koma ba bayan rasuwarsa?" Tace " da wani idan zan koma? Bayan kayan Datti dana sata na bar iyayena sannan na barki, na kuma yi sanadiyar mutuwar dana, nikuwa mai zan koma inyi?" Kuka sosai takeyi wanda hankalin Nafi ya kara tashi, nan suka shiga yin kuka sosai. Mumy ta tausaya musu, nan taba mahaifiyar Nafi shawara akan ta dawo nan da zama tunda sun kusa tafiya kuma International ne zata biya kudi au wuce da ita. Godiya sosai Inna ta dinga yi haka ma Nafi. ************* Anyi zama a kotu inda Lawyer din Ashraf ya dinga fito da shaidu na garari ciki kuwa harda Auwal Max, Umma, Dady, Alhaji Uba sannan ga wasikar mahaifinsa ga kuma yaran da aka kama yasa wuta. Ga maganar Kawu wanda Ashraf ya dauka, hankalin Lawyer din Kawu ya tashi ganin ba wata mafita, nan fa kowa ya san abinda kawu yai ma Abbas da d'ansa. Kotu ta umarci dole ne ayima Dady da Mumy hukunci sannan Umma ma. Kawu an yanke mai hukuncin daurin rai da rai, saboda ya kashe Abbas sannan ya nemi kashe Ashraf banda dukiyar maraya dayake amfani da ita. Dady kuma an yanke mai hukuncin shekara 10 saboda shima dashi aka hada baki gunyin kisa, sannan shima yaci kudin maraya. Mumy kuna an yanke mata hukunci kala biyu, ko ta je gidan yari ta zauna na shekara 2 saboda karyar da tai akan gadon maraya duk da kuwa danta ne, ko kuma ta biya kudi million 30. Umma kuma an yanke mata hukuncin biyan kudi dubu 200 saboda kin fadar gaskiya datai. Auwal Max ma an mai hukuncin zaman gidan yari na shekara 8 saboda yayi laifin taimako gunyin kisa. An sanar da Mumy bata kasar sai dai ana sa ran nan da kwana 3 zata dawo. Alkali yace tana dawowa a killaceta. Da wannan zaman kotu ya tashi. Littke tayi kuka kamar ranta zai fita jin wannan sabon al'amari, hankalinta ya tashi, labari kuwa ya bazu a gari ko ina ka zaka abinda ake fada kenan. Su Ferry ma Nabil yazo ya basu labari, hankalin kowa ya tashi na mamakin wannan al'amarin, anyi bikin jibiya waccan satin. Shikam kawu maganarsa daya shifa Ashraf ya cuceshi akuma kiramai Rumarsa. Hmmmm nace su kawu sai ai zaman yari lafiya.....lol😂 *#ASHRAFEENAH TEAM* 💞 _Barkanmu da shan ruwa, Allah ya bamu ladan ibadar amin_ *ZUCIYA* _ĸowa da ιrιn тaѕa_ © *na Ayυѕнer Mυнd* ayushermohd.blogspot.com *HASKE WRITERS ASSOCIATION*💡 *87* Little tayi kuka kamar ranta zai fita, Anisa ma haka, haka suka rungume juna itada Little a kotu suna kuka, Ashraf daga gefe yana zaune yana kallansu, shikansa abinda yake tausayi da tsoro kenan bayasan Little tasan abinda ke faruwa sai dai ba yanda zaiyi. Habib wanda ke zaune kusa dashi idanunsa sun kada sunyi jaa kamar goro, yasa hannu ya buga kafadar Ashraf baice komai ba ya mike zai fita, hannu Ashraf yasa yamaidashi ya zauna sannan a hankali yace " ina zaka?" Duk yanda Habib yaso ya b'oye hawayensa kasawa yai tun balle daya kalli Little yaga yanda take wani irin kuka, a hankali hawayensa suka ziraro ya kalli Ashraf kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa. Ashraf ya mai murmushi yace "karkace komai Buddy nasan abinda ke ranka, so stop feeling guilty, ba laifinka bane haka fatanmu dai Allah ya yafe mana kurakuranmu." Rungumeshi Habib yai alokacin hawaye ya fara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115