Chapter 93
Chapter 93
wannan shauƙin yake da ba, me yafi wannan daɗi a duniya?. Ka kasance a tsakiyar hannun wanda ƙaunarsa ke daddatsa ruhinka a ko da yaushe, wanda shi ma taka ƙaunar ke kai kawo a cikin nasa ruhin. Me ya fishi daɗi?. Ta jima a jikinsa tana kuka, kafin ya ɗago da ita yana share mata hawaye, a lokacin ta samu damar kallon fuskarsa, dan haka ta ɗaga nata hannayen ita ma, tare da kamo fuskarsa. “Ban taɓa faɗa maka wannan ba, amma yau zan faɗa. I love you... I love you Raj...” Da sauri Zaid ya kara fuskarsa kan tata yana sauƙe tagwayan numfashi. Rabi ta lumshe idonta hawaye wani na bin wani. “You love me Adawiyya?” Ya tambaya, dan ya kasa gaskata kunnuwansa, he can't believe, wai yau shi Ammata take cewa tana so?, abun is unbelievable. Bakin Rabi tale cikin kuka, idonta a rufe ta gyaɗa masa kai, wanda hakan ya sa nasa kan ma motsawa tare da nata. “I adore you, i love you...” “Kwatankwacin yaya?” “Like damn... Damn much Raj!” “Alhamdullilah!” Ya furta yana ɗora lips ɗinsa a kan nata. “Adawiyya!” Idonta ta buɗe jikinta na tsuma, saboda yanda ya yi maganar lips ɗinsa na goguwa a kan nata. “Can i kiss yah?...” Bai ko ƙarashe ba, ita ta saka hannyenta ta kama fuskarsa, tare da haɗe bakinta da nasa. Zaid ya saka hannayensa ta bayanta yana ƙara matseta a jikinsa. #Labarinsu #SalmaAhmadIsah #TaurariWriters ••••••••••• *LABARINSU* *©SALMA AHMAD ISAH* *TAURARI WRITERS* *24* ~~~ *Handwriting love letters will never go out of style.* *** *No.86, Garki 2 , Abuja...* “Adawiyya!” Raja ya kira sunan yana shiga ɗakinta, saurin juyowa ta yi, yayin da take fitowa daga bayi, kallonsa take kamar yanda shi ma ke kallonta. Sanye take cikin wata green fitted wrap shirt, da wani pink capri pants, gashin kanta nannaɗe a tsakiyar kanta cikin bun. “Ki shirya za mu fita, ina waje ina jiranki” Ba tare da ya jira abun da za ta faɗi ba, ya juya ya fita. “Ina jinki Rhoda” Muryar Zaid ta faɗi a sanda ya ɗaga kiran Rhoda da ya shigo wayarsa, tsaye yake a compound ɗin gidan, ya jingina da jikin motarsa. Sanye yake cikin wata milk shadda, kansa babu hula, ga wani sunglasses da ya saka a idonsa, ya kuma sauƙo da shi kan hancinsa. A hankali yake gyaɗa kansa ya na saurarar bayanin Rhoda, don zuwa yanzu sun kusa kawo ƙarshe aikin da suke, saboda haka dole su bi a hankali. Cak, kansa da yake gyaɗawa ya tsaya a iska, sakamakon Rabi'a da ya ga ta fito daga cikin gidan, kasancewar ya na facing kofar entrance ne, sanye take cikin wata atamfa koriya da ratsin milk, ba zai iya faɗar kalar ɗinki da aka mata ba saboda milk ɗin hijabin da ta ɗora a saman kayan, fuskarta babu komai, amma kuma tar yake ganin zanen fuskarta ta cikin hasken ranar da yake haska duniya, kanta a ƙasa take takowa, har ta iso gabansa. “Ina zuwa Rhoda” Ba tare da ya jira cewar Rhodan ba ya sauƙe wayar. Hannunsa ya sa yana janyowa Rabi, ta faɗo jikinsa, ba shiri Rabi ta kalli idonsa ta saman glasses ɗin da ya saka, wani kalar kallo yake mata wanda ba za ta iya cewa ga irinsa ba, jikinta ya shiga rawa, a lokaci guda tsigar jikinta ta tashi, ita kam wai yaushe za ta saba?. Da sauri ta juyar da kanta side ɗin me gadi, sai ta ga ba ya ma wurin, su kaɗai ne a tsakar gidan kenan?. “Irin wannan kyau haka?” Murmushi ta yi tana sunkuyar da kanta ƙasa. “You look out of this world 'Yan matana!” “Na gode... Amma ina za muje?” Ta tambaya, dan wannan ita ce tambayar da ta yi wa kanta a sanda ya leƙo ya faɗa mata ta shirya. “Wani wuri... Ko akwai inda kike san zuwa?” Sai ta gyaɗa kanta. “Ina san zuwa na ga Anti Saratu, sai kuma Brickhall school, don akwai yarinyar da muke zumunci da ita sosai” Zaid ya yi murmushi. “Ƙanwarki righ?” Sai ta gyaɗa masa kai ta na mamakin yanda be manta ba. “Yau de kam ba za mu samu damar zuwa Brickhall ba, sai de Sulejan, amma next fitar da za mu yi sai na kaiki” Rabi'a ta gyaɗa masa kai. Kuma daga haka suka shiga motar ya tayar suka bar gidan. Jifa-jifa yake mata 'yar hira, amma ita kuma ba ta amsa masa sosai. Don burinta ɗaya, shi ne ta ga inda yace za su je. Kuma sai burin nata ya cika, a sanda ta gansu a Vinca Hospital. “Ki bita ku je Ammata!” Umarnin ya biyo baya, lokacin da Zaid ya fito daga office ɗin Huzaifa, bayansa biye da wata nurse, cike da mamaki ta dube shi. “Ina?” Ta tambaya, don ita bata gane ba, da shigowarsu asibitin ya zaunar da ita a reception, shi ya sa ba ta san ma me suka tattauna da Dr.n ba,don haka take buƙatar ƙarin bayani. “Wasu 'yan gwaje-gwaje ne za a miki... Kada ki damu, ki bita kawai!” Ba dan ta gamsu ba, ta bi bayan nurse ɗin data fara tafiya. “Babu wata damuwa... Za ta iya buga ball, amma Zaid wajen mu'amalar aure ka riƙa ɗaga mata ƙafa, dan har yanzu da sauranta, ba ta gama warkewa duka ba, amma nan da wani lokaci za ta dawo normal” Kalaman Huzaifa kenan gareshi, bayan da aka gama mata gwaje-gwajen da ita har zuwa yanzu ba ta san dalilin yinsu ba, don be ce da ita komai akan hakan ba, duk kuwa da ta tambayeshi. Ɗaukin san ganin Anti Saratu ya sa ta ture wata maganar gwaji zuwa bayan ƙwaƙwalwarta, saboda ta ga sanda suka hau titin zuwa Suleja. *Unguwar Madallah, Suleja, Niger Satate.* “Zauna” Cewar Zainab, babbar yayar su Anti Saratu wadda aka mata aure. Mama da ake bawa umarnin ta zauna da ƙyar, don ba ƙaramar azaba take ciki ba. Alhajin da san zuciyarta ya sa ta bi har england shi ne ya haɗata da jafa'ai kala-kala, a da idan zai sadu da ita ta gaba yake saduwa da ita kawai, amma bayan zuwansu england sai ya lakaɗa mata ɗan bazan duka, sannan ya sadu da ita ta baya, a cewarsa wai bokansa ne ya ba shi wannan laƙanin. Haka ya yi ta azabtar da ita na tsawon wannan wattanin da ta yi a wurinsa. Bayan da ya gama da ita, ya sa aka hankaɗota Nigeria, bayan da ya haɗata da ciki, ga kuma cuta me karya garkuwar jiki da ya bar mata tukuci. Yanzu haka dawowarsu kenan daga asibiti, sun je an ɗorata akan magunguna, zuwa yanzu ta gane cewa Allah ɗaya ne, kuma hanyar shiriya ɗaya ce, duk wanda ya bi Allah ya dace ya kuma tsira, wanda kuwa yace ba haka ba shi zai jawa kansa asara tun a duniya. “Sannu Mama” Cewar Saratu cike da tausayawa, Mama babu bakin magana sai alama ta mata da kai, Anti Zainab ta zauna a gefenta ita ma tana ta jera mata sannun, Habiba na daga kan kujera tana matsar ƙwalla, koma me ya samu Mama ita ce wadda ta jawo mata, ita ta nuna mata hanyar bin maza, har ta kaisu ga wannan hali, kaiconta, kaicon rayuwa irin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112