Skip to content

Chapter 112

Chapter 112

Labarinsu Book 1 Complete Hausa Novel 614 words 0 views Progress saved
Download Book

suna cece ku ce, ita kuwa yanzu a duniyar Allahn nan magana ita ce abun da ke mata wuya, ba ta son yawan magana. “Sai ku zo mu fara cin abin cin” Cewar Anna. “Bari na je na yi wanka tukunna” Rabi ta faɗi tana ƙwace ƙasan kimonohnta daga hannun Junior. Kafin ta haye sama. Bayan ɗan wani lokaci Zaid ma ya miƙe ya bita. Kuliya ya ci gaba da tsokanar Mishal, amma ko ci kanka ba ta ce masa ba, har sai da Anna ta masa magana kafin ya shafa mata lafiya. “Ammatan Raj” Zaid ya kira sunanta, yayin da take tsaye a jikin mirror tana shafa mai, juyowa ta yi ta kalleshi, shi ma kuma kallon nata yake, yayin da yake tsaye a bayanta. “Kai wai baka san ka girma ba ne?” Ta tambaya tana juyawa. “Girman me?, ɗa ɗaya ne fa da mu kawai, ki bari sai mun tara kamar yara goma haka, sai ki ce na girma, amma ɗa ɗaya ai ya yi kaɗan ya sa na ga tsufana” Rabi ta yi murmushi tana shafa mai a wuyanta. “Saura kwana nawa ku tafi ne?” Ya tambaya yana zuge mata zip ɗin rigarta da bata zuge ba. Rabi na kallonsa ta cin madubin gabanta ta furta. “One week” “Mun gode Allah, dan nan da kwana uku visar mu na iya fitowa” Sai ta gyaɗa masa kai tana juyowa. “Mu je ko?” Ya girgiza mata kai yana kama waist ɗinta. Rabi ta ture shi tana faɗin. “Su Anna na ƙasa suna jiranmu fa” Ya ƙara kamota yana faɗin. ”To ina ruwana...” “Dady! Mama!” Muryar Junior ta kira daga wajen ɗakin. Rabi ta ƙara tureshi tana nufar ƙofar da sauri, sai ta ga Junior ɗin tsaye a waje yana kallonta. “Me ya faru?” “Anna tace wai ku yi sauri” Rabi ta juyo ta kalli Zaid tana watsa masa hararar wasa, kafin ta juyo ta tsugunna ta ɗauki Junior ta sauƙa ƙasa, Zaid ya bi bayansu da kalli yana murmushi, kafin shi ma ya bi bayan nasu ya sauƙa aka fara cin abincin da shi. Labarin rayuwar sabon gidan da suka gina cike da so ƙaunar juna da farin ciki kenan. °°°°°°Alhamdullullah°°°°°° ••••••END•••••• -Assalamualaikum- Barkan mu da wannan lokaci, ina so na yi amfani da wannan damar, wurin nuna muku irin godiyata gareku, kan so da ƙaunar da kuka nuna min, a har kullum ina ganin kamar ‘Na gode' ta yi kaɗan wurin nuna muku jin daɗi na game da yanda kuke support ɗina, my people i can't thank you enough. Allah ya bar zumunci. Sannan ina so na yi jan hankali gareku, game da darasin dake cikin wannan littafi. Idan kuka tsaya kuka yi nazari, za ku ga cewar wannan littafin na ƙunshe da illollin fyaɗe, da kuma yanda rayuwar 'ya mace kan shiga garari yayin da iyayenta suka koreta daga gida, bacin da ƙaddara fyaɗe ta faɗa kanta. Kun sani, kuma ni ma na sani, fyaɗe ita ce babbar annobar da ta damu yankin mu na arewa gaba ɗaya, shi ya sa nake so, mu tashe tsaye ni da ku, mu haɗa ƙarfi da ƙarfe, wurin ganin mun kawo ƙarshen wannan annoba, domin fyaɗe masifa ne, kuma bala'ine. Ina kira ga duk wani wanda ya san Allah ya wadata shi da wata baiwa, da ya yi anfani da wannan baiwar tasa wurin ganin mun kawo ƙarshen fyaɗe a arewacin nigeria, idan zai iyu, a gaba ɗayan Nigeria ma. Ni tawa baiwar ta rubutu ce, shi ya sa na yi amfani da shi, wurin ganin na yaƙi wannan annoba da ta damu sauran 'yan uwana mata. Jama'a mu ƙyamaci fyaɗe. *Say No to Rape❌* #Labarinsu #SalmaAhmadIsah #TaurariWriters Best regards SALMA AHMAD ISAH 2024...

Table of Contents

Chapters

112 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112