Skip to content

Chapter 98

Chapter 98

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,213 words 0 views Progress saved
Download Book

durk'ushe gaban shi tana kuka, ga dector a tsaye a gefe yayi shiru fuskar sa ta kalla taga alamun alhini ta k'arasa da sauri kusa dashi,, cikin kid'ima tace"Hubby menene wai naga duk kuna cikin damuwa!" Kallon ta yayi zuciyarsa a dake!! Yace"Babu komai ke me kika gani" ? Baki na rawa tace"Tashin hankali na gani"" d'auke kansa yayi baice mata komai,, Balaraba ta kalla tace"Menene "? Kafar sa ta nuna mata, tana kuka! Halisa ta kalli k'afar da sauri,, taga ta Dan kumbura" jiki a sanyaye tace"Ciwo take masa"? Balaraba ta girgiza kai tana fad'in "Idan ciwo ne da sauk'i yau tunda ya tashi ya kasa tafiya da ita tak'i motsi d'azu da k'yar aka kai shi toilet yayi alwala " Halisa tace"Innalillahi wa ina ilahi raji'un kuka ta fashe dashi tana k'unshe baki tace"Wannan wace irin masifa CE"???? Tsawa!! Ya daka mata yana fad'in"Bana son shashanci da koke -koke addu'a zakuyi min""""" a gigice ! Ta mike tana fad'in"Au! Da gaske ne Ashe? Sai ta kalli Balaraba Cikin daga murya tace"Ke nake zargi! Munafuka meye ribar ki anan, me yasa ranar da ya kwanta damu haka bata faru ba,, me kike nufi, bak'ar algumguma wato kina so ki kashe ki samu tumunin takaba"? Taji kamar ta watsa mata ruwan zafi,, a jiki ta dago jajayen idonta da suka rine!! Bakin ta na rawa tace"Mey...... Ka tsaye ta yayi ta hanyar daga mata hannu sai tayi shiru gami da toshe bakinta da gefen hijab dinta tana k'okarin b'oye kukan da yake k'okarin kufce mata a karo Mara adadi,,,, Halisa yake kallo cikin tsantsar b'acin rai da takaici. 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _ALHERIN ALLAH YA ZO INDA KIKE_ *NANA AISHATU KADUNA* _Hak'ika inajin dadin comment dinki ubangiji Allah ya kara kauna da aminci nagode sosai ina miki fatan alkairi a rayuwar ki🥰_ _*Kuyi hakuri yau pege din babu yawa zazzab'i ne ke damuna wallahi Ku sanya ni cikin addu'ar Ku*_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿109* Suna had'a ido dashi ta kara rikicewa tana fad'in"Wallahi Hubby kar ka yarda da ita,, itace Silar faruwan wannan al'amari ko mara kunne ne yaji wannan abun yasan da akwai lauje cikin nadi,, shiyasa hausawa suke cewa idan takalan mutum mugun ice ne, idan ya samu guri yafi mai kudi iko,wallahi yanzu na daina ganin laifin masu kud'in da suke gudun talaka domin halin su ne ya ja mus............."Halisaaaa!!! Rufe min bakin ki anan gurin"" ya katse ta cikin wata muguwar tsawa"" gum! Tayi da bakin ta tana shashshekar kuka,, Balaraba na durkushe a gurin kai a kasa tana zurarar da hawayen bakin ciki,, murya a cunkushe! Yace"Duk futa bana son ganin Ku" da sauri dector ya futa Halisa ta futa simi-simi,, mik'ewa tayi kwata-kwata jikinta babu lak'a, suka had'a ido saurin d'auke kansa yayi ransa a bace kalaman Halisa ba k'aramin kona masa rai sukayi ba,, wuce tayi tana waigen sa, duk yana kallonta,,, tana futa ya sauke ajiyar zuciya me zafi. Tana sauka taga Halisa da Azima suna maganganu k'asa-k'asa suna ganinta suka hau rafka mata harara, d'auke kanta kawai tayi,, Mama ce ta shigo bayanta Jakadiya da Shatima Shahid da Madabo cikin tashin hankali ta nufi sama suka rufa mata baya,, kansa a kasa yaji shigowar su,murya Maman shi yaji a kansa, ya d'ago idonsa,, da sauri ta tsuguna kusa dashi tana masa magana,, cikin nutsuwa ya warware mata duk abunda ya faru,, cikin tawakkali tace"Allah yana ji yana kallo ko wane hali da kake ciki abunda za za'ayi yanzu muje hospital din ayi hoton kamar yadda dector ya fada insha Allahu komai mai sauk'i ne" A nutse ta ce da dector "Je ka d'auko while chair,, a d'auke shi,, da sauri ya futa, shiru dakin babu Wanda yayi magana har dector ya dawo su Shahid ne suka kama shi suka Dora shi kai, a hankali suka dunga sauka dashi, daga kafar bene, Mama na bayansu tans goge hawaye a fakaice. Balaraba ta mike da sauri ta tsaya har suka k'araso gurin,, kallonta yayi yaga duk ta tayar da hankalin ta, ta bashi tausayi wannan alama ce da ta nuna tana cikin damuwa kuma ta damu dashi sosai,, babu yabo babu fallasa yace da ita"Wannan kukan da kike ya isa haka, cuta fa ba mutuwa bace, shikkenan ni Allah bazai jarrabe ni, ba Wannan ba yana nufin shikkenan bazan kara taka k'afafu na ba, insha Allahu inaji ajikina wannan abun na lokaci kankani ne saboda haka Wannan koke-koken da kukeyi ya Isa haka" Balaraba tayi shiru tana gyad'a kai, Azima kuwa ai batayi shiru ba sai cewa tayi "Duk ba anan take ba Yallab'ai dole muyi kuka Hak'ika an zalince ka kuma bazamu bari ba,, wallahi ka gurgunce sai mun d'auki mummanan mataki akanta " duk jama'ar gurin suka bita da kallo cikin mamaki,,,!! Mama tace "Ku muje mu wannan tsayuwar bata da amfani,, Azima da Halisa suka rufa musu baya, Balaraba aka bari a baya tana tafiya salau-salau babu kuzari ko na kwabo a jikinta. Buba direba ya bud'e bayan mota suka d'auke shi suka saka ciki da gyara masa zama sosai sannan kowa ya shiga ya zauna,, ganin Matan nasa na k'okarin shiga ne ya dakatar da Buba,, kallonsu yayi cikin bada umarni yace " Ko wacce ta koma gurin ta""" umarni ya bawa Buba ya tada mota suka futa,, dake safiya CE, babu jama'a sosai a harabar gurin sai dai-dai Ku, motar na fucewa suka yo kan Balaraba da bala'i kowa na fad'in albarkacin bakinta,, Balaraba lalurar mijinta itace a gabanta shiyasa bata tanka musu ba,, wucewa tayi ta barsu a gurin suna zagin ta ta uwa ta uba.. Sun jima a gurin suna maida magana daga bisani kowa ya koma part d'insa,,, Azima labewa tayi sai da taga Halisa ta shige ta kulle kofa sannan ta futo kai tsaye b'angaran Waziri Zayyanu ta nufa... Da futowar su da shigar su mota da futar su daga gidan sarautar duk akan idon Waziri da Tsito ,, Tsito ya kwashe da dariya yana fad'in kaga aikin Mak'asudu ko, ai inda alkawairi to da cikawa,, kai kuma sai ka kula da haradin da ya gindaya maka" Waziri ya kece!! Da wata mahaukaciyar dariya" hahahahahaha"" Mak'asudu ka cika alk'awarina na yarda dakai akan aikin ka, daga yau zan fara mulkina cikin kwanciyar hankali da nutsuwa nasan wancan yaron ya zama musaki,, ka lalata masa k'afafu ya gama aiki, Hahahahaha""" 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿110* Zuwan Azima gurin yasa Waziri ya bar dariyar da yake yi,ya d'ora hannunsa akanta fuskarsa cike da walwala da farin ciki yace"Kin gama min komai yarinya ta, hak'ika kin cika "yar halak d'iyar abokina aminina ya iya haihuwa ki fad'i duk abunda kike buk'ata zan yi miki". Jiki a sanyaye Azima tace." Nifa na soma nadamar abunda nayi gaskiya yanzu ina dana sani" Waziri da Tsito suka kalli juna, Tsito yayi

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108