Skip to content

Chapter 48

Chapter 48

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,237 words 0 views Progress saved
Download Book

alak'a dani, da yau babu abunda zai hanaki ki kwana a rufe, domin babu abunda Sarki! ya tsana kamar kayi masa tsaki ko yayi magana ka share shi,to duk yadda kuke dashi zai nuna maka kuskuran ka, sabuda shi mutum ne mai mutuk'ar son girma da rashin son wasa, kullum a kame yake,in kika fahimce shi sosai zaku zauna lafiya,a hakane kike ganin kamar d'an wulak'anci ne,shi" Jin abunda Maddibo yace a kan Sarki! yasa Balaraba ta k'udurta a ranta, zata dunga yi masa domin ta k'untata masa, amma ba zata nuna gabansa ba domin kar yace bata jin magana, yanzu ma kwantar da kai tayi tace"Yusuf ba wai ina gudunshi bane, ni kawai jinane bai had'u da nashi ba, tun ganin farko da nayi masa, amma domin faranta maka rai zanyi k'okarin sashi a zuciya ta" Murmushi Moddibo yayi yace"yanzu abunda zaki nuna min nasan kin dai na, bari in kira wayarsa ki bashi hak'uri" Girgiza kai tayi da murmushi a fuskarta tace"shikkenan ka kira shi" Wayar ya d'auka fuskarshi a sake ya fara kiran Sarki! Yana ji yak'i dagawa har sai da Moddibo ya kira sau uku,sannan ya d'auka,shiru yayi bece komai ba, jin alamun and'aga wayar yasa shi saurin mik'a mata wayar, kasa-kasa tayi da murya tace"Allah ya baka hakuri" Wani irin yarrrr! yaji a jikinsa lokacin da yaji sanyayyiyar muryar ta, kashe wayar yayi da sauri, yana da ya sanin d'agawa domin muryarta ta yanzu ta tayar masa da wani mugun tsumi wanda ya dad'e a jikinsa, sam d'azu bai ji wannan yanayin ba sai yanzu, jikinshi ya fara takurewa guri guda,ganin yadda sandar girmanshi ta mik'e sosai abun mamaki, innalilahi yake yaja cikin zuciyarsa, jikinshi ya fara rawa, mik'ewa yayi wayar ta fad'i kasa, ko ta kanta bai bi ba, ya nufi bedroom d'inshi domin duba magani, dama yana ajesu sabuda irin haka wata drowar yq bude ya dauko kwallin maganin ya bud'e ya ciri biyu ya watsa a bakinsa, da sauri ya je ya bud'e firji ya ciro robar ruwa irin na gora ya b'alle murfin ya kora maganin dake bakinsa,sai da ya shanye ruwan tas sannan ya yada robar a gurin ya kwanta kan bed, ruf da ciki,sai mutsu-mutsu yake shi kad'ai yasan halin da yake ciki. A cikin wannan hali Moddibo ya shigo ya same shi, cikin mamaki ya tsaya yana kallonshi, yana ta murk'ususu kan bed gashi ruf da ciki ya rik'e cikinsa da duk hannuwanshi biyu, k'araso wa yayi kusa dashi yana kiran sunan shi, d'ago kai yayi yana kallonsa da ido jajazir, yace"lafiyan ka k'alau kuwa, dubi yadda ka turme she bedshirt sai kace wani yaro na shigo sai sallama nake kana nan kama mutsu-mutsu" Harararsa yayi, ya mik'e zaune da k'yar! bai so ya shigo ya same shi cikin wannan halin ba, a tsarge ya mik'e tsaye bai tsaya komai ba ya nufi toilet da sauri dan kar Maddibo ya ga halin da yake ciki. Dariya Moddibo yasa yana binsa da kallo, a fili yace" Yo me zaka b'oye min naga komai, sai anyi magana kace,kai mace bata gabanka har da ciki kuri wai zaka iya zama da babu aure, da wataran sai dai azo a d'auki gawar ka" Sarki! yana jinsa yayi masa banza, jikinsa babu kuzari sosai ya had'a ruwan sanyi da zafi ya dunga kurmawa kansa, wai ko zaiji dad'i ya jima a toilet d'in sannan ya futo yana shan kunu dan kar Moddibo ya k'ara wata maganar a zuciyarsa kuwa ya k'udurta gobe zai tashi da azimi tunda abun hakane. Wasu riga da wando ya d'auko irin na shan iska ya sanya a jikinsa, ya fesa turaren shi mai k'amshi, sannan yaje ya zauna, har yanzu fuskarshi babu walwala ya kalli Moddibo yana ya tsine fuska yace"sai yanzu ka ga damar zuwa kenan? kana can tana hure maka kunne ko mijin tace" Zama Moddibo yayi kusa dashi yana wata dariya cikin jin dad'i yace"wallahi kamar ka sani kuwa yanzu ma da kyar! na tawo domin na kasa gajiya da kallon kyakykyawar fuskarta" Wani irin kallo yayi masa yana jin kamar ya gaura masa mari, ya tsani yaga namiji na zumud'i a kan mace, cikin gatse yace"me yasa baka kwana a can ba" " Yo kwana nawa ne"? Maddibo yafad'a yana wani lumshe ido. Wani iri Sarki! yaji a zuciyarsa jin abunda Moddibo yace, gyara fuska yayi yana d'an tab'e baki yace" bayan kak'i ka bada had'in kai,kana can tana hure maka kunne, tuntuni nake neman ka, in fad'a maka abunda na bunkito a kanta" Gyara zama Moddibo yayi yace"ina sauraronka nasan dai duk abunda zaka bunkito to na alkairi ne,domin nasan Balaraba bata da aibu, wanda zai hanani auranta" *Comment Vote and Share* [22/07, 20:34] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 ^^^^^^^^° _*GIMBIYA BALARABA*_ ^^^^^^^^^^ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®{REAL BINTU BATULA}👄* _*MARUBUCIYAR*_ ```Nana khadija``` ```Yaro da kudi``` ```Gimbiya Balaraba``` _*DEDIGATED*_ _*TO*_ ```{RAHAMA ALIYU}``` _ZAMANI WRITES_ _ASSOCIATION_🤝🏻 ```Bisimillahir-rahamanir-rashim``` *🅿57* " Yarinyar da kake son ka aura "yar daba ce" Sarki! yafad'a kai tsaye Sakin baki Moddibo yayi cikin mamaki yace"ban fahimci abunda kake nufi ba, "yar daba kamar yaya"? " Ina nufi tana yawo da wuk'ak'e a jikinta tana sukan wanda ta gadama, a yanda na samu labari cewar ta cirewa d'an uwanta d'an ya tsa" wani mugun b'acin rai ne ya ziyarci zuciyar Moddibo idanunsa suka k'ank'ance yace" yanzu kai bakaji kunyar fad'ar wannan kalmar ba,akan yarinya kamila irin Balaraba" "Wace irin kunya kuma,ana maka maganar gaskiya wannan maganar ta futo ne daga bakin Ubanta k'arewa ma" ya karasa maganar yana d'aga kafad'a alamun abun bai dame shi. " Duk abunda a ka fad'a maka a kan Balaraba k'arya ne, mak'iyanta ne, kawai masu neman suga bayanta" ya karashe maganar cikin jin haushi Murmushin k'asaita yayi yace"shikkenan in anjima da daddare ka shirya muje unguwar tasu ka k'ara tambaya kaji, da kunnen ka" "Ko bak fad'aba dama yau zani gurinta, nifa duk abunda za'a fad'a kan yarinyar nan sai dai a fad'a sai na aureta insha Allahu" Ya mutse fuska yayi yace"Allah ya sanya alkairi" nasan dai ni ake fad'awa magana" Mik'iwa Moddibo yayi yana k'okarin futa yace"ai duk kai ka jawo kana nuna tsananin k'inka a kan yarinyar, ko d'azu da tayi maka tsak'i nace ta baka hakuri duk dan ku fahimci juna" yana gama fad'ar maganarsa ya fuce daga d'akin, hakan da yayi ya tabbatar wa da Sarki! yayi fushi dashi, Moddib mutum ne mai tsananin hak'uri da kauda kai, ganin fushinsa sai an shirya sabuda zakai tayi masa abu yana hak'uri, amma in yayi fushi ana dad'ewa kafin a shawo kansa, Balaraba kuwa can gidan da takama haya taje,ta tarar yaran da tasa suyi mata aiki sun gama suna k'okarin kulle gidan, ta k'arb'i mukulin ta sallame su, Gidansu Bushira ta wuce daganan in lokacin tashi daga makaranta tayi sai taje ta d'auko su Sadiya, Cikin mamaki Bushira taga Balaraba a gidansu tace" hala yau b'atan kai kikayi" Shareta Balaraba tayi tw shege ciki tana zabga sallama,babarsu Bushira ta amsa tana daga cikin d'aki,tace"kamar muryar Balaraba, Bushira tace"itace mana, "yar rainin hankali" da murmushi a fuskarta ta shiga uwar d'akin inda mahaifiyarsu Bushira ke zaune a kan ledar d'aki tana ninke kayan sawarsu, tace"Balaraba idonki kenan" Cikin dariya Balaraba tace"wallahi kuwa Baba

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108