Chapter 61
Chapter 61
duniyar nan to da soyayyarta zan mutu, Sarki! na baka amanar Balaraba" Ya k'arashe maganar yana wata irin shak'uwa! Cikin tashin hankali da damuwa me Martaba ya bada Umarni a dauko mota domin a tafi asibiti,Moddibo najin abunda ake sama-sama girgiza kai kawai yake domin shi yasan halin da yake ciki,,hannun me Martaba yake taso ya kama,ganin haka yasa Sarki!kamo hannun me Martaba ya had'a dana Moddibo, me Martaba ya rik'e hannun sosai yana kalmatussha hada, nan take Moddibo ya fara fad'a shima. "La'ilahaillallahu Muhammadur rasulullahi,sallalahu alaihi wassalam" Da wannan kalmar Moddibo ya cika, dai-dai lokacin da ake k'wala kiran sallahr magariba. [07/08, 13:48] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 ^^^^^^^^^^^^^^^^^^ _*GIMBIYA BALARABA*_ ^^^^^^^^^^^^^^^^^^^ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* _*MARUBUCIYAR*_ ```Nana Khadija``` ```Yaro Da kud'i``` ```Gimbiya Balaraba``` _*ZAMANI WRITERS*_ _*ASSOCIATION🤝🏻*_ ________________________ _*We are here to educate,motivate and entertain aur readers*_ ________________________ _*DIDEGATED*_ _*TO*_ ```RAHAMA ALIYU``` _BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM_ *🅿69* Wata irin ajiyar zuciya Sarki! ya saki lokacin da ya ji jikin Moddibo ya shika a jikinsa, sai yayi zaman dirshan a gurin had'e da rungume gawar yana wani irin kukan zuci idanunsa sunyi jajawur!kalmar innalilahi wa'ina ilaihi raji'un kawai yake maimaita wa cikin zuciyarsa. Kafin kace kwabo mutuwar Moddibo ta watsu a cikin gidan,mutane kowa na futowa daga b'angaran sa cikin tashin hankali, lokacin da labarin ya iski Waziri bai yadda ba,sai da ya tura Khalifa domin yaje ya gani gaske ne,aikuwa Khalifa ya dawo cikin tashin hankali,ya tabbatarwa da Mahaifin nasu hakane. Waziri ya shiga cikin tsananin rud'u da tashin hankali,a gigice ya futo kafarsa babu takalmi ya nufi fada,zuciyarsa na yi masa sak'e-sak'en cewa Sarki Almustafah shine ya kashe masa d'ansa saboda wani dalili nasa. Lokacin da ya isa,gurin ana ta k'okarin cire gawar Moddibo daga jikin Sarki! Abun ya gagara domin ya rik'e shi tam! wasu hawaye na zubo masa masu tsananin rad'ad'i, cikin zuciyarsa yake cewa shikkenan na rasa d'an kuwa nagari shikkenan narasa amini me share min waye, me yasa mutuwa zata d'auki Moddibo ta barshi,shi a duniya shima tabbas bashi da wani amfani a cikinta. me Martaba ne yake ta rarrashin sa kan ya sake shi a d'auke shi daga gurin,gashi lokacin sallah yayi,amma tamkar da dutse yake magana,kwata-kwata Sarki! baya fahimtar abunda yake cewa. Waziri ne ya k'araso gurin idanunsa a kan gawar Moddibo,kurrr!! Yake kallonsa kamar wani zautacce yace"K'arya ne, babu wani munafurci da ban sani ba,a gidan nan duk wani abu a dake shirya min ni da "yayana nasan shi, saboda haka, ni sai nabi kadin jinin d'ana Yusuf Moddibo" Cikin mamaki jama'ar dake gurin suke kallon Waziri jin irin maganar da yake fad'a,maganar tasa tayi kama da ta masu tab'in hankali. Babu wanda ya saurare shi, a cikin su, suka cigaba da bin umarin me Martaba, da k'yar suka samu suka b'anb'are Moddibo daga jikin Sarki! suka nufi fada dashi, domin killace shi tunda dai dole yayi kwanan keso. Waziri ne ya bi bayan su yana gyara alkyabar dake jikinsa, yace"Ban yadda a aje min gawar d'ana anan ba, domin inaso in kaishi kabarinsa da duk sassan jikinsa gaba d'aya, idan aka aje min gawar d'ana a wannan fada ban yafe ba,domin wannan fada bata alkairi bace,bata tattare da komai sai shirka,da tsafi gami da shanye jinin mutane" Jin irin kalaman da Waziri yake fad'a ne yasa wad'anda suke d'auke da gawar Moddibo suka dakata, me Martaba kuwa cikin karfin hali yace"Kuje Ku cika umarnin da na Baku" Aikuwa sai suka shige ciki sosai suka aje Moddibo gefe, suka futo gami da tsayawa bakin Kofa,suna jiran Umarni na gaba, me Martaba ya kallesu a nutse yace"Ku tsaya nan gurin ban yadda kowa ya shiga inda yake ba,yanzu zan futo zan shiga sallah" Nan suka amsa suna godiya Me Martaba ya wuce Waziri a gurin yana zare ido. Waziri kuwa duk ya rasa abunda yake damunsa duk wannan maganganun da yayi, yayi ne kan ya b'ata wa me Martaba rai sai yaga ko a fuskarshi be nuna ba, ya fahimci yana cikin tashin hankali,kuma yasan bata komai bace face ta rasuwar gudan jininsa,. Shi yanzu sam bai damu da rasuwar Moddibo ba,burinsa kawai yaga ya rusa sarautar Sarki Almustafah,ya kafa tasa B'angaran sa ya koma fud'un-fud'un yana tafiya yana zancan zucci. Bayan idar da sallar ne limami ya sanar da rasuwar Moddibo ta lasifi k'a inda jama'ar gari suka ji suka shiga cikin tsananin d'imuwa da jin mutuwar bawan Allah Moddibo, mutumin da bai dauki kansa a komai ba, yana rayuwa dai-dai da kowa Moddibo in ka ganshi baza ka taba cewa yana da alak'a da sarauta ba. Hajiya Kattime tayi kuka tayi Ala wadai da turr! da halin mijinta,babu tamtama shine yasa zuciyar Moddibo ta buga ya mutu lokaci guda, duk da cewar ita musulmace muka ta yadda duk kanin me rai mamaci ne,mutuwar Moddibo tana alak'a da mahaifinsa Waziri,shine sila. Humm Rayuwa kenan, me Martaba ne da Sarki! suka wanke Moddibo tsaf suka suturtashi, suka kuma kwana dashi, har garin Allah ya waye. Mutane damk'am a harabar gidan sarautar suna jira a futo da gawar Moddibo domin su sallah ce shi, kowa da irin abunda alkairin da yake fada a kansa. Har waye war gari Waziri bai futo ba, kuma duk irin karatun da ake cikin gidan yana ji, domin malamai ne suka taro suna ta sauke wa Moddibo al'ikur ani. Me martaba ne ya bada Umarni a je a kira Waziri dole ya zo kan gawar danshi kafin a d'auke shi, sannan ya umarci Sarki! kan yaje ya futo da Balaraba, itama tazo kan gawar mijinta kafin a d'auke shi. Gabansa ne ya fad'i domin kwata-kwata ya manta da Balaraba, nan take ya shiga wani yanayi da ya tuno da nauyin ta da Moddibo ya dora masa kafin rasuwar sa. A nutse ya mike ya futa daga fadar, wani bawansa yana take masa baya, kai tsaye shashensa ya nufa. Balaraba kuwa tun lokacin da Moddibo ya kaisu daki ya ajesu, ta shiga cikin wani yanayi me wahalar fad'a motsi kad'an tayi zataji gabanta na faduwa,lokacin da Moddibo ya zo futa kiran sa tayi ta sanya kuka, tace"Yusuf a rayuwata bani da babban masoyi sama dakai da me Martaba, tabbas yanzu na kara tabbatar da soyyayar da kake min ta gaskiya, Yusuf na baka amanar kaina, saboda kazama jigo na rayuwa ta, ina rokan Allah ya amintar da ruhimu tare" Hawaye ya share mata,yana wani murmushi Wanda ya kara masa kyau,ya kama duk hannuwanta ya rik'e a nasa cikin taushin murya yace" Gimbiya baki da matsala dani insha Allahu karshen kukan ki ya k'are a duniya,fatana dake kawai ki rik'e amana ta,kuma ki tayani addu'a zanje in nemi yafiyar mahaifina, saboda na lura da halin da ya shiga lokacin daurin auran mu" Wani hawayen ya kuma zubo mata,ba tare data goge ba tace"Yusuf inajin wani abu a zuciyarta a game da wannan al'amari, don Allah ka nemi afuwa gurin Baba Waziri, kan dukkanin abunda yazo maka dashi" Damk'e hannunta yayi sosai cikin nasa, da murmushi a fuskarsa yace" Insha Allahu komai zai zo da sauki, yanzu abunda zakiyi shine, kici abunci ki bawa su Sadiya suci su kwanta, ke kuma sai kiyi alwala kiyi sallah raka'a biyu ta nafila domin ki nema mana zab'i na Allah, yanzu zanje in dawo muyi hira me
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108