Skip to content

Chapter 90

Chapter 90

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

kyau yanzu ki shirya ki je gida gobe kizo kamar wannan lokacin" Shamsiyya ta mik'e tana sanya kayan ta sai godiya take, shi kuma sai bin jikinta da kallo yake tamkar wani tsohon maye. ***** Cikin tsanani b'acin rai Halisa ta fad'a cinyar Mamanta ta fashe da kuka sosai,, hankalin Madabo ya tashi fad'i take "Wai Lafiya zaki shigo kina wa mutane kuka "? Mama tace" Tambaye ta a hankali mana" Halisa tak'i cewa komai in banda kuka babu abunda take, sosai taji ciwon abunda Sarki! Yayi mata gabansu Balaraba. Kiran sunanta Mama tayi ta d'ago kai tana goge hawaye Mama tace"Me ya faru INA Balaraba take"? Murya na rawa Halisa ta warware musu abunda ya faru, tana k'arasa maganar da cewa"Baza ta k'ara zuwa ba sai dai in shine ya neme ta Murmushi Mama tayi tasan kishi ne yake damun Halisa ba komai kawai daga kinje kin ga Ka shiyar ki da miji sai kice baki yarda ba, ai ke ce Uwar gida,, dole miji ke zai fara kulawa wannan ba addini ban. Madabo ko fad'a take sosai tana fad'in an shiga hakkin "yarta Mama duk na jinsu da abunda suke cewa sai da suka gama sannan ta kalli Halisa tana fad'in"Kullum aka ce dake baki da wayo sai ki k'i yarda, hum kinga su da yake suna da wayo gashi sun San yarda zasu bi su zauna dashi,, ke Kin yo zuciya kin tawo , ko wa ya gaya miki anawa namiji haka oho,, abunda kike tuhumar mijin ki dashi ba laifi bane, saboda sunna ya aikata,, babu laifi idan haka ta faru a kanki tunda dake dasu duk d'aya ne, saboda haka ki kwantar da hankalin ki ki daina zargin mijin ki kan ya zalin ce ki,, yawwa, Bari in yi masa waya yazo nan in ja muku kunne duka in sha Allahu yau ko wacce za'a mik'ata d'akin ta, tunda haka yake so" Sai yanzu Halisa ta gane kwab'ar da tayi ta manta Halinsa baya son hayani ko kuma yayi tai maka magana ka k'i ji tuntuni ya fad'a mata ta canza hali tak'i gane wa. Jakadiya ce ta mik'e ma mama wayar ta nemo numbar shi ta kira, a kashe ta ke sauran layin kan nashi ma duk a kashe,, tace"Ya kashe wayar watak'ila ya kwanta ne, saboda gajiyar jiya, amma insha Allahu yau da yamma zamu zauna daku, ki kwantar da hankalin ki" Halisa tace"Insha Allah Mama zan kwantar da hankalina in fahimci abunda yake so da Wanda baya so" ******* ******** ******* B'angaran su Sallau kuwa zuciyoyin su suna cikin mawuyacin hali damuwa da b'akin ciki yasa Uwa! A gaba sam bata ganin tarin alkairai dake gidan domin yanzu basa awo tunda nau'in kayan abunci akwai a gidan Wanda Mama ta aiko musu dashi,, Sadiya da Iya sun had'e Kansu Sam basa shiga shirgin Uwa! Duk da irin habaice-habaice da take musu, girikin su suke su koshi har su bawa mak'ota Sadiya na fad'in"Hafsatu kin iya haihuwa albarakacin kaza k'adan gare keshan romo, mutukar Uwa! Taji to ranar yini take tana zage-zage, duk tabi ta zauce kullum ga ganta da d'aurin k'irji da ta d'aga hammta tsami! Da hamami za gume gurin gashi ne, cunkus! Yayi jajazur dashi,,, Komai ya hautsine mata ga jikin Sallau ya k'ara rikice wa sosai yake jin jiki kafarsa d'aya ta daina aiki tare da hannushi guda ga wani irin tari da yake Wanda idan ya turnuk'e masa sai yayi a wa guda yanayi majina me had'e da jini na futowa, amma duk da wannan halin da yake ciki mumman zuciyarsa bata risina ba,, Iro ya bud'a uwa duniya,, Mabaruka kuwa dama sai tayi sattitika a waje in kaga ta kwana a gida to akwai dalili. Walidi ne me dama-dama shine yake zuwa kasuwa duk ya bar abunda yake Allah ya shirye shi kullum cikin shiwa Balaraba albarka yake, yana Dan kula da iyayen sa babu laifi kasancewar yana zuwa makaranar magariba ta maza ana fad'a musu hakkin iyaye kan "yayansu, Duk sanda yaji Uwa! Ta damu da Zan can Lantana kan yak'i dawo wa sai yayi dariya yana fad'in " Kema wasa kike wallahi ki cire tsammanin dawowar Lantana ai ta tafi kenan , Lantana ce zata daula irin haka ta dawo, kuma Ku nemi yafiyar Allah kuma Ku nemi Afuwar Balaraba don wallahi duk hakkinta ne yake bibibyar Ku, mussaman kai Babanmu" Sallau babu bakin magana sai da kawai ya daga kai sama. Ita ko Uwa cewa take, "In har sai na bawa Balaraba hakuri sannan al'amurana zasu gyaru wallahi gwara in mutu in huta" ********* ********* ********* Numfashin su ne suka dunga had'uwa guri guda,, Saboda tsananin kusancin da yake tsakanin su, tsinin hancin sa na tab'o nata hancin leb'unansu na goguwa da juna,, lumshe ido tayi tana jin wani yarrrr!! A jikinta,, hannun yasa ya na wasa da siraran leb'unanta masu taushi da sanya masa kasala,, bud'e idonta tayi tana kallon sa, bata da bakin magana,, domin ko tace zata yi to asirin ta na iya tunowa shiyasa ta yi shiru da bakin ta, babu zato taji ya bud'e mata k'afafu ya shiga tsakiyar ta, gami da d'ora bakin shi kan nata,, abun mamaki sai ta tsinci kanta da bud'e masa bakinta ya zaro harshen ta ya fara tsotsa tamkar Wanda ya samu alawa,, numfashi take futar wa me wahala, shi kuwa ubangayar ya gigice inda yake zuba mata kiss na gani na fad'a Wanda ba ko wacce mace zata samu haka daga gurin sa, ba, tana can wata duniyar taji saukar hannusa a k'irjinta da sauri tayi yunk'urin ture shi ta kasa, domin ya sanya mata k'arfin sa, kuka ta farai masa ganin da gaske yake yak'i ya daina abunda yake, mata, zare bakinsa yayi daga cikin nata, ya mayar wuyanta yana lasa, da harshen sa, sai ga Balaraba tana kyarma duk jikinta cinyoyin ta sai karrrr-karrr suke yi jin wani irin salo da yake mata, duk bayan sa take tana kukan shagwaba hakan ya k'ara gigita shi, sosai ya ke mata wassani masu zafi har sai da yayi nasarar cire mata rigar jikinta dake duguwa ce ya rage daga ita sai brz da pant,, ya samu yanda yake so shima ya rage kayan jikinsa ya fara cakud'a mata jiki, kai ranar Balaraba taga yanda maza suke sosai ta furge ganin yadda duk kamanin sa suka sauya, Abu da Safiya babu duhu in banda abun d'a namiji komai ai yana san sirri,, tsabar tsoro bai bar ta ta saki jikinta ba balle itama ta kwashi roman damukurad'iya,, Shi ko ai bai saurara mata ba sai da ya tabbatar da ya samu gamsuwa yadda ya kamata, duk ya b'ata mata jiki da bedshirt da abunshi,, jikinsa a mace ya sauka daga bed din daga shi sai k'aramin Wanda ya nufi toilet, kunya ta hana shi kallon fuskar ta. 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿102* Balaraba ta rasa ta inda zata fara,, tsabar takaicin abunda yayi mata, Duk jikin rigar ta ya b'aci da abunshi babu damar ta sanya ta

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108