Chapter 2
Chapter 2
fuskarsa a sake yana karbar gaisuwa, Ya na zama wani bafade ya gyara masa zaman Alkyabbaur dake jikinshi ,da sauri yaje ya zauna jikinsu na rawa gami da yin gurfene sai kace wani mai nai man gafara, Cikin Nutsuwa mai gabatarwa ya mike ,yayi gyaran murya cikin lasifiqa yace Masha Allah ,Alhamdullhi yanzu zamu fara gudanar da wannan taron sakamakon fitowar mai martaba Allah yaja da ranka ya kara maka lafiya gami da Adalci, To Masha yanzu zamu saurari jawabin sarki mai Adalchi kafin jawabin Manyan baki da malamai da iyayen yara" Cikin kamala da dattako mai martaba ya mike tsaye ,wani bafade ya karoso gurin hannunshi riqe da wata zungureriyar lasika ya sai ta ta daidai bakin sa , Sarki ya bude taro da Addu'a cikin Lafazin sa mai kyau da lumana yayiwa dalibai nasiha da iyayen su sabida jajircewarsu gurin ganin "yayansu sun samu ilimi in gan tacce. Kana ya kuma ya zauna ,gurin zamanshi cikin nutsuwa da qasaita irin ta sarautar da ta Amsa sunanta, Da dai dai da dai dai malamai da masu jawabi gami da iyayen yara kowa yayi nasa jawabin sannan mai gabatarwa yayi gyaran Murya yace "yanzu zamu kira daya daga cikin dalibanmu masu hazaqa zata yi mana karatu kafin mai martaba ya mikewa ko wanne Allonshi muna wa kowa fatan Alkairi gami da ko mawa gida lafiya" Muna bukatar *BALARABA AYUBA TANKO* Tafito nan ,mai gabatarwa yafada cikin lasifiqar, Hankalin kowa ya koma kan taron Matan dake zaune can cikin wata katuwar Runfa a ke 6ance a gurin, Shiru Balaraba tayi gabanta yana faduwa domin Sam bata taba tsammanin ita ce zatayi karatu ba, Gaskiya duk rashin kunyarta tana jin nauyin ratsa dubban mazan dake zaune a gurin ,gani take ma baza ta iya karatun ba domin ita kam ta tsani kallo wallahi, Bushira ce take zungurinta ,tana jinta tayi mata banza, Mai gabatarwa yakara maimaita Balaraba Ayuba tanko ta fito ,mana" Shiru taqi fitowa, Dago kansa yayi cikin ginshira yana bin ilahirin jama'ar dake gurin da kallo cikin izza ,ya dinga karade tarin "yan matan da Kallo so yake yaga ta inda wannan yarinyar zata fito ,wacce tun dazu a ke shalar tafito tayi kunnen Uwar shegu da jama'a, *Wai ina BALARABA AYUBA TANKO TAKE NE*? mai gabatarwa yaqara mai maitawa A Dan Fusace, Ko gama rufe bakin sa bai yi ba ta mike tsaye tana gyara zaman hijab din ta sosai ,kana ta gyara zaman glass din dake fuskarta ,tafara ratsa Jama'a domin zuwa gurin da 'a tanadar domin ita din Tun da tafito cikin jama'a sosai hankalin mutane ya koma kanta, banda Almansor ,domin kallo da yayi mata ya kauda kai yana Jan tsaki, Taje ta tsaya gami da gyara lasifiqar sosai ,tayi gyaran murya cikin Nutsuwa ,tafara kwararo karatun Al'kurani mai girma tamkar wata balarabiyar kasar Saudiya yadda take fitar da harafi dallah dallah take bawa kowa nashi hakkin ga wata murya mai dadin sauraro gami da kashe jiki *BINTA UMAR ABBALE*π _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* ππππ *βπ»,,,,,,,,* [04/05, 02:50] +234 808 996 5176: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation? π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *πΎGIMBIYABALARABA*πΎ π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *βπ»WRITTEN BY* *Binta Umar* ~*MAMAN ABDUL WAHABU*~ ~*MRS AHAMAD GWADABE*~π _*WANNAN BOOK DIN NA SIYARWA NE NAIRA DARI BIYU IN KANA BUKATAR CIGABANSHI SAI KA TUNTUBI WANNAN NUMBAR*_ 08089965176 *π Ώ3* Shiru gurin ya dauka jikin duk Wanda yake gurin ya Mace sakamakon karatun Al'kur'ani mai girma da yake ratsa gurin. Sai da ta karanta Ayoyi goma na farkon Suratul bakara ,kana tarufe da Addua'a cikin Nutsuwa a je lasifiqar Hannuta ,a ma'ajiyarta tafara kokarin barin gurin Ida nun mutane sukai caaaa! A kanta Sai tafiyarta tafara hardewa tamkar zata fadi. Cikin isa Ya dago kanshi dalilin Da yasa Abokinshi Shahid ya takura masa da Magana kasa kasa wai lallai sai ya kalli ita wannan mai karatun Yana ya mutse Fuska gami da Limshe ido yabi bayanta da kallo domin baiyi nasarar ganin Fuskarta ba ,Wata irin ingarmar Mace ya hango game tsawo ga qiba dai dai Misali ga wani Uban Sharp Wanda sai da yafito ta cikin hijab din a nagani ,Sakamakon yadda Allah ya wadata ta dasu ,kafarta ya kalla cikin bakin takalmi Fara Tass tass da'ita ,Da'a lama jikin ma haka take Ajiyar zuciya ya sauke yayi saurin dauke idonsa daga kanta,jin zuciyarsa tana darsa masa wani Abu,A rayuwarshi yana son farar Mace kasan cewarshi Mai dun fata .Sai tarin kyau Wanda Allah yayi masa Shiyasa yake son Farar Mace inji hausawa Alkyabbar Mata, Shahid ya zungure shi kadan yace"yaya ka ganta Yarinyar tayi fa wallahi irin kallar ka gata zata dace da Sarauta dubi zubin tsarin jikinta dagani A kwai qasaita" Gyaran Murya yayi kadan "yace "yar wane sarki ce ? Waye Babanta a garin nan ? Da kake hada ni da'ita haka kawai daganin Sarkin Fawa sai Miya tayi zaqi! Yafada Cikin izgili gami da qasaita Wanda hakan yazame masa jiki, Shiru Shahid yayi sabida yasan halin Abokinshi Dan daukar zafi ne yace"yanzu dai mubar maganar sai muntashi daga nan" Ta6e baki Sarki! Yayi dake haka yanwancin suke kiransa dashi Sabida isa da takamar da yake da'ita wacce shi kanshi sarki Almustapa baya yi a Matsayinshi na sarkin ,shi da kanshi yake kiran Almansor din da Sarki zamu'iya cewa shine ma yasa masa sunan Sabida yadda yakeyi din tun yana yaro. To shine fa Abokanshi suke kiranshi da sunanan ,cikin gida kuwa da yarima suke kiranshi. Mai gabatarwa yakara fitowa a karo na biyu ,bayan Maryam taje ta zauna Cikin nutsuwa yace'Alhmdullhi mun saurari karatu daga bakin Dalibar mu Maryam Ayuba tanko dalibar datayi fice tayi zarra cikin Makaranta sabida hazaqarta da tsaftarta biyyarta Nutsuwarta Tabbas Muna Alfahari da ita Kuma munai mata fatan Alkairi gami da samun miji nagari. Yanzu batare da bata Lokaci ba Mai martaba sarki Mai adalci Uban talakawa Mai tausayin Al'umma ,zai fito ya rarrabawa ko wanne Alonshi gami da sauran kyautittikan da muka tanada ga dalibanmu da Suka Sauke Al'kurani mai girma kimanin Mutum Dari Uku da sha bakwai Muna fatan wata shekarar dalibai na kasa zasu bada himma da jajijrcewa Musamu ninkin waddanda muka yaye Allah yakarawa Mai Martaba Lafiya da Imani,yafada gami da aje lasifiqar ya bar gurin a nutse . Gurin yayi tsitt! Mai Martaba yayi gyaran Murya Cikin Abin Maganar ,Wanda yana zaune gurin zamanshi wani bafade yake riqe dashi, Ya dauki Allon Farko Sunan *BALARABA AYUBA TANKO* yagani jiki yace'Alhmdullhi. *Balaraba Ayuba tanko* Wannan karon ba tayi nawar fitowa ba ta mike tafara ratsa jama'a a karo na biyu Cikin qasaitarta da yanayin tafiyarta ta durfafin inda Mai martaba yake zaune Idon Mutane yayi caaaa! A kanta kamar dazu ,tsaki taja a ranta tace wallahi na tsani kallo ko kadan" Ta kasan idonshi yake kare mata kallo har tazo ta durqusa kusa da Mai martaba gami da gaidashi Cikin Nutsuwa, Yayi saurin dauke idonshi daga kanta ganin ta dago kai ba yaso taga yana kallonta duk da cewar ta kasan idonshi ne idan ba mai kurrala ba ma babu Wanda zai fahimci ita yake kallo ciki ko harda ita balaraba n. *BINTA UMAR ABBALE* _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* ππππ *βπ»,,,,,,,,,* [04/05, 02:51] +234 808 996 5176: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation? π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *πΎGIMBIYA BALARABA*πΎ π§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββπ§ββ *βπ»Writting by* ~*Binta Umar*~ ~*MAMAN ABDUL
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108