Skip to content

Chapter 85

Chapter 85

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
Download Book

ina ta sauri inzo in nuna maka adona ashe ban sani ba "yar uwata ta rigani,fatan dai ta kula da kai yarda kake buk'ata idan kana bukatar wani Abu ta b'angare na ka fad'a yanzu in tashi in aiwatar maka dashi,domin duk mu du muna karkashin ka ne" Lumshe idonsa yayi ya bud'e a hankali har yanzu yana tunano abunda ya faru shi da Balaraba na d'azu, a hankali ya bud'e baki yace"Itama bani na kirata ba, Balle kiyi min wata fassara,maganar bukatar abu ta b'angaran ki, sai ki Bari sai da daddare kizo ina neman ki" Shahid dai da Shatima mik'ewa sukai suka nufi gurin cin abunci suka bar Shi da Azima. Wani k'asaitaccan murmushi tayi tace"Godiya nake ranka ya dad'e ai dole in amsa kiranka,da kamar k'arfe nawa zanzo"? Ta k'arasa maganar tana karkad'a idanuwan ta. Abunda takeyi ya bashi dariya sosai, dakewa yayi fuskarsa babu yabo babu fallasa yace" Kizo ko da wane lokaci" Azima taji dadin wannan abu tana ganin idan Sarki! Ya d'and'ana zumarta a farko, dole ya susuce domin ba k'aramin gyara tayiwa kanta ba, Mik'ewa yayi ya nufi gurin cin abunci, itama ta mike ta bishi a baya,, k'are masa kallo take a zuciyarta tana cewa Allah yayi hallita anan gurin,,, gaskiya yanzu sonshi da kaunarshi tsakani da Allah take, Sam baza ta yadda da auran sharad'i ba, yanzu ta gane dalilin da yasa Mahaifinta da Waziri suke son auranta dashi,saboda wata manufa tasu. *********** ************ *********** Lokacin da sak'o Mama ya isa gurin su Uwa! da Sallau cewar ga direba nan na jiransu su shirya "yan uwa da abokan arzki kai da duk me ra'ayin zuwa gidan sarauta ya shirya ga mota tazo daukarsu har gida, domin. Suje su kalli shagalin bukin Sarki! Tare da matayen sa uku. Kafin kace kwabo unguwa ta hautsine kowa na shiri babu Wanda yake so a barshi a baya,wad'anda basu sani ba, sukaita mamaki jin cewar Balaraba d'iyar Ayuba ita tw auri Sarki! Almansur,, lallai kowa ne dan Adam da lokacinsa. Uwa! Kuwa kuka wiwi! Ta dunga yi mutan unguwa sun cika gidan suna kallonta wasu na bata baki wasu kuwa mamaki sukeyi kukan me takeyi wasu daga cikinsu kuwa dariya suke mata sun San bakin ciki ne yake d'akinta,Sadiya matar Kawu farin ciki ya cika mata zuciya tabbas yau Allah ya nunawa Uwa! Ita ba komai bace a rayuwa , yarinyar da take rainawa ta hau wani matsayin da babu Wanda ya isa ya kaita kansa sai Ubangiji makagin baiwa. Cikin farin ciki ta kulle d'akinta ta tsallake Uwa! Dake durkushe a tsakar gida tana gunjin kuka mutane sunyi dafifi a kanta suna bata hakuri, a zuciyarta tace" Kune wahallalu munafukai kawai, d'akin Iya ta nufa. Tare suka futo da Iya sukayi fucewarsu, suka bi a yari zuwa gidan Sarki! Duk wannan wainar da ake toyawa Shamsiyya da Maburuka basa gida. Shamsiyya dai, gurin Arrama ta tafi, ita kuwa Mabaruka wani sabon saurayin ta ne yazo ya d'auke ta a mota suka futa. 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿97* Buki aka gudanar irin na al'adar masarautar ,matasan samari suka shirya kilisa, duk suka shirya dokunan su da ado me k'ayatarwa suka futa, yayin da masu busa da k'ida irin na gidan sarauta suka rufa musu baya suna aikin su. A gaskiya shagalin buki ya k'ayatar ya kuma ni shad'antar, jama'ar unguwar su Balaraba, kafun su tafi sai da suka sa a kai musu iso gurin ta, suka gaisa sosai sunai mata fatan alkairi, Iya ta bata shawarwari sosai, Sadiya matar Kawu ta kalli Lantana wacce tayi kicin-kicin da fuskar ta, so take kawai su tafi gida, domin ita gani take kamar zasu ce zasu zauna kamar yanda tayi. Tace"Lantana ai sai ki taso mu tafi haka tunda dai an gama shagalin buki ko" Wata k'atuwar harara ta Dan k'ara mata tace"Ai sai kizo ki ja ni ki kai ni gida munafuka, ai ni naga gurin zama, kuje Ku k'arata da iskancin ku" Cikin mamaki Sadiya tace"Lantana daga magana kuma sai ki fad'a min me zafi"? "Ke kika jawo ehe! masu gidan ma basu gaji dani ba balle ke karan k'ada miya" Girgiza kai tayi cike da mamaki tace"Ai gaskiya ce,Lantana ke da ya kamata kiyi wa wani fada kece kike aikatawa" "To bana son gaskiyar, nace bana son gaskiyar, gaskiya ko munafurci dai" Ta k'arashe maganar a fusace! Iya ta kama hannun Sadiya suka wuce, tana fad'in "Ke ma dai kin tsaya Ki na daka ta Lantana kamar bakinsan halinta ba, yanzu sai tasa mu raba abun kunya ba damuwarta bane" Akwai In da Mama Fulani take suka nufa, sukayi mata sallama gami da godiyar abun alkairin da a kai musu,, har wajan mota Balaraba ta rako su tare dasu Sadiya suna ji kamar su bisu gida, Balaraba ma idanunta duk ya tara kwalla haka dai sukayi sallama suka tafi, kamar yarda aka d'auko su a mota haka aka mai dasu gidajan su, kowan ne kana kallonsa kasan yana cike da farin ciki. Bayan sallah isha ne, masu karatun al'kur'ani suka zauna farfajiyar gidan suka fara karatunsu, saukar alkur'ani me girma zasu yi. ********* ********* ********* Arrama yana ganin Shamsiyya afujajan, yasan da akwai matsala, tana zama ta fashe masa da kuka wiwi! Murmushi yayi yana mata wani irin kallo yace"Da kwai matsala kenan malama Shamsiyya" D'aga kai tayi domin kuka yaci k'arfin ta kasa maganar. "Shiga ciki ganinan zuwa" Ya fad'a mata yayin da ya ke zane-zane cikin yashin dake gabansa. Wuff Shamsiyya ta shige d'an a kurkin d'akin tana goge hawayen ta domin ita gani take tazo inda za'a share mata hawaye. Arrama dama kwana biyu babu kasuwa mutane duk sun gudu domin ganin aikinsa baya ci, a cewar su mak'aryaci ne, kullum sai yace buk'ata zata biya tak'i biya shiyasa kowa ya gudu, sai d'ai-d'ai ku ne wanda basu gane ba. Mik'ewa yayi yaje ya zura sakata, ya k'wab'e babbar rigarshi ya aje ta gefe guda, ya afka d'akin. Shamsiyya tace"Arrama yanzu meye abun yi" Zama yayi kan wani dutse yana lashe baki yace" Aikin ki ya dawo sabo yarinya kin yi kuskure shiyasa komai yak'i tafiya dai-dai" Shamsiyya ta dafa k'irjinta cikin damuwa tace"Na shiga uku ni Shamsiyya yanzu babu yadda za'ayi a gyara" Arrama yayi wani bazawarin murmushi yace"Akwai hanyoyin gyarawa in har zaki bi umarni" Shamsiyya tace"Zan bi umarni in Allah ya yarda ni dai burina shine kayi min aikin da zan auri Sarki! Ita kuma waccan tsinanniyar ya koro ta gida tare da takardar saki" Murmushi yayi, ya mike yana fad'in "Ina zuwa" Futa yayi daga d'akin Allo ya d'auka yayi zane-zane layi goma ya sanya ruwa cikin k'ok'o ya d'auraye Tass, ya zuba wasu ciyayi, ya shiga d'akin yana motsawa ruwan. Zama yayi inda ya tashi, yace"Karb'i wannan" Shamsiyya ta mik'o hannu ta karb'a jiki na kyarma! Tana jiran abunda zai ce, gyaran murya yayi ya cigaba da cewa"Ki tub'e kayan jikin ki tass! Ki shafe jikin ki da rubutun yanzu kiyi a gabana ko ina ake so rubutun ya tab'a a

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108