Chapter 71
Chapter 71
bakwai ba Ku gabatar dasu ba, har indai kuka bi abunda nace muku, to buk'atarku zata biya" Babu fargabar komai Uwa! tace"Ai dama mu domin buk'atarmu ta biya yasa muka zo gurin ka, zamu bi dokikin aiki insha Allah" Malam ya janyo wata k'warya k'autawar gaske tana cike da d'aurikan magani, yw ciro k'ulli uku ya mayar da murfi ya rufe. Kulli d'aya ya mik'a mata yace"Wannan duk yadda za'ayi aje a samu k'asar kabari Wanda aka bunne sabuwar gawa,a d'ebo damtsa uku, a had'a da wannan garin magani, aje har inda wannan yarinya Balaraba take, a barbad'a a hanyar ta ta wucewa, mutuk'ar ta tsallaka to zata had'u da ciwon me wahalar gaske, babu wanda ya san makarin wannan abu sai ni, zata dunga lalura a kasa gane kanta,da gidinta k'arshe ta haukace kowa ya huta" Uwa! Ta karb'a tana hamdala, ya mik'a mata sauran d'auri kan maganin yace"Su kuma wannan a abunci ko abunsha za'a bata taci, sunansa shashatau,mutuk'ar taci zata mance wacece ita" Hannu na rawa Uwa! Ta k'arb'a tana ta zabga godiya, tace"Arrama nawa ne abun sadaka"? Arrama ya sosa kansa, yana satar kallon Shamsiyya, yace"Abun sadaka ai babu yawa,ki bada dubu goma sha hud'u, domin zan sissiyi kayan aiki a ciki,za'a bawa mutanan nan" Uwa! Ta zuge jakarta ta futo da kud'i ta lissafa tsaf ta ciri dubo goma sha hud'u cikin dubo goma sha bakwai saura dubu uku,ta mik'awa Arrama. Karb'a yayi yana washe baki,Lallai yau kakarsa ta yanke sa'a. Uwa! Ta mik'e tana gyara lillib'inta, ta kalli Shamsiyya tace"Kiyi k'okarin bin umarnin da aka baki, domin mu samu buk'atarmu ta biya, a kan kari nasan Arrama bazai cuce ki ba" "Zanyi k'okari, ke ma kiyi k'okarin aiwatar da aikin ki" Shamsiyya tafad'a wa Uwa! Sallama tayi musu ta futa daga zauran. ***** Shamsiyya da Arrama a zaure. Rashin comment d'inku yana bani mamaki wallahi gashi kuma kuna karantawa, shikkenan har indai baza ku gyara ba, zan daina ku kuma in mai dashi na kud'i dama can na kud'i ne, na sakarmu domin in faranta muku rai, ku gyara idan ba haka ba zan maida hankalina kan novel dina Tsantsar butulci, domin wannan nasan kud'i ake bani _Nasan zakuji haushin magana ta, gaskiya ce, dole zan fi maida hankali kan book din Tsantsar butulci domin hakkin mutane dake kai na_ _Wannan kuma in nasamu time inyi typing yadda ya sawwak' https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿82* Wani munafukin kallo Arrama yakewa Shamsiyya kallo irin na k'asan ido, gyara zama yayi, yana d'an lasar leb'anshi,yace "Matso nan mu fara aikinmu" Shamsiyya ta matsa kusa da Arrama sosai,idonta tar a kansa. Shima kallonta yake cike da sha'awarta,yace"D'ora hannunki a kan yashin" Shamsiyya ta d'ora hannuta duk biyun kan tarin, yashin dake cikin fefe. Minti biyu yace"Cire hannun naki" Shamsiyya ta cire tana dubawa. "Me kika gani"? Arrama yafad'a hankalinsa na kanta. " Babu abunda na gani" Tafad'a tana k'ara dudduba hannuwan nata. "Mugani" Yafad'a idonsa a kanta kamar tsohon maye. Shamsiyya ta nuna masa hannuwan ta, yayi wani bazawarin murmushi irin na yaudara, yace"Dama ke ai baza ki ga komai ba,sai dai a gane miki,nagano miki alkairi me tarin yawa,kuma kamar yarda kuka buk'ata zaki auri wannan mutumin da "yar uwarki zata aura mutuk'ar kin bi umarni" Shamsiyya ta gyara zama sosai fuskarta cike da farin ciki, tace"Nagode Arrama nasan dama zakayi k'olari a kaina,ni kuma nayi maka alk'awarin idan na auri d'an sarki zan kaika hajji da umara kuma zan siya maka gida me kyau" Arrama yayi dariya yana lumshe idonsa, yace"Nagode k'warai da gaske, ya fad'a yana d'aukar wani allon k'arfe dake jingine a bango, ta wada, ya bud'e ya fara rubutu, sai da ya cika allon sannan, ya wanke cikin wata roba me fad'i, ya kalli Shamsiyya dake zaune, yace"Aiki na farko da zamu fara yanzu, zaki shiga wannan d'akin na bayana ki kwab'e kayan jikin ki Tass, ki shafe jikin ki da wannan rubutu,ki zauna haka tsawon awa uku,sai rubutun ya bi jikin ki sannan zaki mai da kayan ki" Ba tare da wata damuwa ba, Shamsiyya ta mik'e da sauri ta karb'i robar da rubutun yake ciki,tace"Yanzu zan shiga kuwa,ai ni duk abunda akace nayi zanyi" "Yawwa haka ake son mutum me bin umarni" Malam ya fad'a yana dantso wani garin magani a hannunsa,ya barbad'a a cikin rubutun,yana fad'in maza shiga ki fara'a aiki" Shamsiyya ta bankad'a d'akin ta fad'a abunta, wasu irin tarkace ta gani a k'uk'utaccan d'akin, kamar bola,da wata ya mutsatsiyar katifa,a shimfid'e, ba abunda ta dame ta, ta tub'e kayanta tas, ta fara shafa ruwan rubutu kamar yadda a ka umarce ta. Tun kafin ta gama shafawa tafara jin jiri na d'ibarta, da k'yar ta gama shafawa dan bayanta ma bai san anayi ba, ta b'ingire a gurin wawan bacci ya d'auketa. Mintuna goma, Arrama ya mik'e yaje, ya saka sakata, a k'ofar d'akin,ya dawo da saurin ya shige d'akin da Shamsiyya take, da sauri ya saki a sabarin da ya ke, lullub'e d'akin, wani murmushi ya saki lokacin da yaga Shamsiyya,a kwance zigidir haihuwar uwarta, bata san in da kanta yake ba, Nonowan ta,ya kalla yaji wani zillo a k'asan sa, da Sauri ya cire "yar sharar dake jikinsa, ya zage ta zugen wandonsa, da sauri afka kan Shamsiyya, ya damk'i qirjinta, yana wani irin ihu, ya fara saduwa da ita, tamkar matarsa ta aure. *Wa'iya zubillahi* Sai da Arrama yayi awa hud'u a kan Shamsiyya yana lugudarta, bata san inda kanta yake ba, duk inda ya ga damar sarrafata bata motsi, ya gamsu iya gamsuwa, ya mik'e jikinsa da kuzari saboda ya zubar da duk abunda ya dame shi,a mararasa, kayansa ya zura ba tare da wani tsarkake jiki ba,ya futa daga d'akin, ya zauna kam buzunsa,ya cigaba da amsar bak'insa kamar yadda ya saba. ************ Tsito da Jakadiya Ladi. Cikin yanayin maganarsa ta " yan daudu yace"Ladi kin nace dole sai naje,gidan nan nayi aiki,kin san fa gidan sarauta, wallahi duk abunda ya same ni, bazan k'yale ki ba" Ladi tace"Babu abunda zai faru sai alkairi, akwai shirin da zan maka yanzu,ga kaya nan na kawo maka,irin na hadiman gidan zaka saka a jikinka, muna shiga,gidan, shikkenan magana ta k'are" Tsito yace"Babu damuwa tunda kince akwai kulawa, za muyi aiki yadda ya kamata" Kayan ya karb'a ya Sanya a jikinsa tsaf ya saje da bayin gidan Sarki Almustafa, suka kama hanya suka tafi, Tsito duk jikinsa kayan aiki ne, wasu irin layu,da k'ananun k'ososhi,da wasu tarkace rakwacam,kana ganinsa kasan d'an bori ne. https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿83* Wani keb'antaccen d'aki a kaje Tsito,dake dare ne babu wanda, ya lura dashi a cikin bayin saboda sun san junansu duk yawansu. A daran Hajiya Kulu da Waziri suka shiga gurinsa. Ya cire kayan jikinsa yana zaune daga shi sai jan zani irin na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108