Skip to content

Chapter 31

Chapter 31

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,240 words 0 views Progress saved
Download Book

ina ganin yaron nan zai bamu kunya domin kasan halinshi da baudaddan ra'ayi, ina ganin kai ne zaka tilas tashi ya amunce da buk'atar mu,domin lokacin maganar Halisa ma haka muka dinga dauki ba dadi a kansa, Zai iya bujerewa bukatar mu, Azo a samu matsala game da dan gartakarmu da Sarkin Yalwa, Maimar taba Sarki Alkassim" Cikin Mamaki Maimarta ba yake kallon Waziri jin abunda yace, gyaran murya yayi a nutse yace"maganar in tilas ta Sarki! ya nemi auran yarinyar da kake magana sam! bata taso ba, domin babu wanda zai zauna masa da ita,sai shi,idan na tilas tashi yaje ya dauko yarinyar mutane, yazo yayi mata rikon sakainar kashi,in ce me? ko kai kace me, abunda nakeso ka fahimta shine, ba wai ina biye wa yaron da duk abunda yake so ba, ina neman zaman lafiya da kwanciyar hankali, ko yau Sarki! yace yana so ya auri mace hudu ni mai daura masa aure ne,sabuda nasan da amuncewar sa kuma ba kowa ne zai zauna masa da suba sai shi, sabuda haka ka aika ai maka kiranshi,sai ka zube masa maganar in ya amunce shikkenan nima na amunce, Allah ya tabbatar da alkairi" Ya karashe maganar yana duba wani karamin littafin husunul-musul wanda yake karantawa shi kullum da safe, Jikin Waziri Sanyi kalau ya dago kansa yana kallon Maimartaba yayi tunanin zai samu nasara gurinshi sai yaga sab'anin haka, a gurinshi, jiki a sanyaye yace"duk yadda kace haka za'ayi Allah shi taimake ka zan sanya a kira min shi yanzu kafin mu zauna a fada" Cikin sakin fuska Maimarta ba ya mika masa hannu sukai musabaha yace"masha Allah, ina sauraron ka duk yadda kukayi dashi sai ka same ni a shashenan domin tattauna maganar" "Insha Allahu, A tashi lafiya" Waziri yafada kanshi a kasa ya futa daga dakin. Sarki! kuwa ko da ya koma bangaran shi, kai tsaye bedroom dinshi ya nufa domin wani irin bacci ne yake damunshi, jallabiyar dake jikinshi kawai ya cire baya son zafi ko kadan, shiyasa kafin ya kwanta sai da yakara karfin AC sabuda baya son ya kwanta zafi ya ta dashi daga bacci, Kwanciya yayi kan bed dinshi,wanda yaji shimfudu na alfarma, wayoyinshi ya kunna ya zube su a gefanshi, nan take sakkoni suka da dinga shigowa, ko daya bai duba ba, kawai yana kwance ya zubawa rufin dakin ido, daka gani akwai abunda yake damun zuciyarshi, wanda shi kadai ne ya sanshi sai kuma mahallincin shi, wannan abu na damunshi, sosai in dai zai rufe idonshi da nufin yin bacci,sai Allah ya nuna masa wata mata, tana kuka sosai gata a durkushe a gabanshi ita da wata yarinya matashi budurwa itama tana kuka suna rokanshi wani abu,wanda ya kasa fahimtar menene shi,abun mamaki matar in ta tashi tafiya,cikin mafarkin sai ta zo ta hada hannunshi da wannan matashiyar yarinyar tace"ga amana na baka, daga haka sai ta tafi har ya daina ganinta, ita kuma wannan matashiyar yarinyar kuka take sosai tana kokarin kwace hannuta daga nasa, abun mamaki shi kuma sai ya rike hannun tamau! yaki saki a haka yake farkawa, in ya tashi yai taso ya tunano fuskar wannan matashiyar yarinyar amma sai ya kasa haka zai bi hannushi da kallo wanda ya rike nata, ya kan dade bai dai na jin dumin hannuta a nasa ba, Wannan mafarki yana damun rayuwar shi a kalla ya kai shekara biyar yana wannan mafarki, babu wanda ya sani da gashi sai mahaliccin sa, ko mahaifiyar shi bata sani ba, Wayarshi ce ta dame shi da kara, a nutse ya dauka yana dubawa Halisa ce, kamar ya share ta,sai wata zuciyar tace"ka dauka kaji wane shirme zatai maka, Cikin yanayin muryarshi yace"Assalamu alaikum" Wata irin ajiyar zuciya Halisa tayi, cikin shagwaba tace"Habibi ka tashi lafiya"? "Lafiya,kefa"? " Nima lafiya lou, sai dai tunanin ka da ya uzzira min" Halisa tafada tana mutso-mutso kan bed din ta, itafa ko muryar shi taji sai ta shiga wani hali, ballan tana ta kusance shi, ji take kamar ta rungume shi ta huta da abunda take ji a kansa Muryar shi kasa-kasa yace"bacci zanyi yanzu in kina da abun fada ki fada ko na kashe waya ta" Jin yanda yayi kasa da murya ya kara gigitata, makale wayar tayi a kunnen ta tace"cewa nayi fa gani ina kewar ka ina ma ina kusa da kai da nayi maka tausa" Shiru yayi mata,kawai ranshi ya soma baci da shirmen da tafara yi masa, shiyasa suke fada kullum,sabuda shi ya tsani mace mara kamun kai Shiru da taji yasa ta kara kwantar da murya tace"ka ga babu abunda nake yanzu nima a kwance nake,bacci yaki zuwa sabuda tunanin ka,ko inzo ne, in tayaka bacci" "Gyaran Murya yayi yana lumshe ido yace" Ke wai yaushe zakiyi hankali ne "? Shiru tayi gabanta yana faduwa sabuda tasan halin dizginsa Tsaki!yaja kasa-kasa ya cigaba da cewa "wannan shirmen da kike sam baya burge ni, ni nafison ki kama kanki, ki zama cikakkiyar mace, sabuda rashin hankali ke yanzu in nace kizo sai kizo,Ok toum in kinzo kiyi min me"? Yafada cikin sigar tambaya Shiru tayi kawai takasa cewa komai " Ba magana nake miki ba" Yafada a fusace! sabuda ya tsani ya na magana ana shareshi Bakinta na rawa tace"yi hakuri,ni ai na dauka, babu komai tunda auran juna zamuyi" Jin abunda tace kawai sai ya kashe wayar ranshi a bace, yace"Shashashar Yarinya kawai, aje wayar yayi gefan shi, ya lumshe ido yana tasbihi cikin zuciyar shi, har bacci ya dauke shi *Comment* *Vote and Share* [09/07, 13:33] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 ^^^^^^^^ _*GIMBIYA BALARABA*_ ^^^^^^^^^ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®REAL BINTU BATULA👄* *MARUBUCIYAR* ```Nana khadija``` ```Yaro da kudi``` ```Gimbiya Balaraba``` _*Zamani Writes Association*_🤝🏻 _*DEDIGATED*_ _*TO*_ ```{RAHAMA ALIYU}``` *🅿43* ```Bisimillahir-rahamanir-rahim``` Wannan, mafarkin da yake ne, ya tasheshi firgigit! ya mike zaune sai hada uban gumi yake, na yau mafarkin yafi na kullum domin kukan da wannan matashiyar yariyar take yafi na ko yaushe, tunda yake ganinsu cikin mafarkin bai ta ba yi musu magana sai yau Allah ya bashi iko, bayan Mahaifiyar yarinyar ta tafi ganin kukan da matashiyar yariyar take yasa ya bude baki yace"tayi shiru, tabarwa Allah komai zai yi mata magani, duk da maganar da yayi hakan bai sa tayi shiru ba, sai ya mike da niyar tafiya sabuda cikin mafarkin kukan ta ya dameshi yana taba masa zuciya, wannan karon ma hannunta ya rike cikin nasa yana janta tana turjewa, sai ya daka mata wata irin tsawa, wacce tasa ta bude ido da sauri, tana kallonshi, fuskar da ya gani ce ta sashi furgita ya farka daga baccin hankalinshi a tashe, Ya jima Zaune a gefan gado yana mamakin yariyar da yagi cikin mafarkinsa, sosai yake mamakin meye alakar shi da wannan mara kunyar yarinyar wato budurwar Maddibo, dama ita ce yake gani cikin mafarkin tsawon shekara biyar, Allah bai bashi ikon ganin fuskar ta ba sai yau, kusan minti ashirin yana zaune yana saka wa da kwancewa, nan Maddobo ya shigo ya same shi, hannushi dafe da kai, sai kace wani mai ciwon kai, Kanshi ya tsaya yana gyara link din rigarshi yace"Lafiya tun dazu nake kiran wayarka shiru" "Bacci nake" abunda yace kenan Cikin Nazari Maddibo yace"Bacci fa kace"? dago kansa yayi yana masa wani

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108