Chapter 46
Chapter 46
bace, ni ne wan mahaifin ta, na santa ciki da waje jiya nan ta yankewa d'an uwanta ya tsa da wuk'a, sabuda haka in mata yake so yazo zan bashi d'aya daga cikin "yayana masu hankali da tarbiya" Yafi minti biyar yana nazarin maganganun da Sallau ya fad'a masa, daga bisani yace"shikkenan dama abunda ya kawo ni kenan" Sallau yace"to madallah, ka gayawa Abokinka cewar yazo ya duba d'aya daga cikin "yayana zan bashi, amma ya rabo da wannan yarinyar,in ba haka ba sai ta kashe shi" Sarki! yace"za'afad'a masa, hannu ya zura cikin aljihun jins d'in dake jikinsa ya ciro kud'i kimanin dubo goma ya mik'a masa, jiki na kyarma! ya warce kamar zai had'a da hannusa, saura k'adan ya tsuguna sabuda tsabar godiya da rawar jiki, nan Sarki! ya wuce ya barshi yana sambatu daf, da zai futa daga lungun sukayi karo da Balaraba, fad'uwa ta kusa yi yayi saurin rik'o hannuta, yana kallonta ta cikim gilashin dake idonsa, kallon kallo sukeyi da ita, fuskarta a had'e ta fuzge hannunta tana hararasa, tare da zabga tsaki tayi gaba, ji yayi bazai iya jurewa ba yasa ya tarota ta hanyar fuzgota ta dawo gabanshi, ya rik'e mata kafad'u da duk hannuwan shi sannan ya mannata da bango fuskarsa daf da tata yace"wai ke dame kike tak'ama ne, mara kunya, dan ma kin samu zaki fad'i na taimake ki shine zakiyi min tsaki" a tsiwan ce tace"anyi maka d'i... bata karasa ba ya rik'e bakin da ya tsunsa biyu ya murd'e leb'ubunan fuskarshi babu walwala yace"wai me kike da suna"? Balaraba kome? d'azu kafin ki futa kin min tsak'i yanzu ma haka, daga kawai an miki tambaya, zakina wa mutane, tsaki, wai ke kina tak'ama da kyau,ko dame kike tak'ama ne"? yafad'a yana zura hannun shi ta bayanta in da ya shafo tudun mazaunan ta a hannunsa, cikin sigar duniyan ci, yace "ko da wannan kike tak'ama ne"? Zabura! Balaraba tayi tana mutso-mutso, gashi har yanzu bai sakar mata baki ba, wani munafukin murmushi ya saki, yace" yarinya ko dame kike tak'ama bai dame ni ba, babu abunki wanda zai rud'ani kamar yadda yake rud'a wasu mazan, yanzu "yar uwarki tafad'a min wai inyi taka tsan-tsan dake, bata sani ba ni ko a k'afa aka d'aura min ke sai na kwance,na gudu" yana gama fad'ar maganarshi ya sake tayi taga-taga zata fad'i sabuda rashin k'arfin jiki, shi kuma kamar walkiya ya b'ace daga gurin. Kamar ta d'ora hannu aka haka takejin wani mugun d'aci a zuciyar ta, gabanta ne ya fad'i lokacin da ta tuno muryarsa sai taji kamar tasan mai irinta, tsugunawa tayi a gurin tana cusa fuskarta tsakanin k'afafunta tafashe da kuka wurjanjan! babban bak'in cikinta yadda wannan guy d'in ya samu nasara a kanta, gashi ta kasa gane fuskarsa duk da haske futula, tunda take a duniya babu namiji da ya tab'a kusantar ta kamar haka,sai shi har yayi nasarar tab'a mata jiki, bayan shi sai Sarki! ranar da suka zo tare da Moddibo, shima kuma bai yi a banza ba sai ta d'auki fansar abunda yayi mata, ta dad'e tana kuka a tsugune a gurun, daga bisani ta mik'e ta shiga gida, duk suna zaune a tsakar gida Sallau yana mayar musu da magana abunda ya faru, amma k'iri-k'iri yak'i futo da k'udin, tanaji Uwa! tana cewa"ai yadda Shamsiyya take f'adamin mutumin da yazo yayi mata, sabuda haka ko ya sake dawo wa ka had'ashi da ita kawai, amma me za'ayi da waccan mutsiyaciyar yarinyar, nan sukai ta zagin Balaraba, gami da mata mugun baki, duk tana jinsu a d'aki, abunda ya hanata kwana a gidan da ta kama haya shine, babu fenti babu shara, yanzu futar da tayi ma kenan, domin tasa yara su share mata gidan, tunda anyi fenti da yamma, haka ta kwanta tasa su Sadiya da Usuman a gaba tana kuka tunda take bata tab'a kukan maraici ba sai yau *Comeent Vote and Share* [21/07, 06:17] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 ^^^^^^^^° _*GIMBIYA BALARABA*_ ^^^^^^^^^^ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®{REAL BINTU BATULA}👄* _*MARUBUCIYAR*_ ```Nana khadija``` ```Yaro da kudi``` ```Gimbiya Balaraba``` _*DEDIGATED*_ _*TO*_ ```{RAHAMA ALIYU}``` _ZAMANI WRITES_ _ASSOCIATION_🤝🏻 ```Bisimillahir-rahamanir-rashim``` *🅿55* Da wuri ta tashi tayi shirye-shiryen ta, tsaf ta shiryasu Usuman cikin kayan makaranta, ta had'a musu shayi, suka sha, itama ta had'a tasha, tana zaune gefan katifa, wayarta tafara k'ara tana dubawa taga Moddibo ne, sai ta kusa katsewa ta d'auka, ajiyar zuciya taji yana saukewa,sai ya bata tausayi , sallama tayi cikin muryar ta mai dad'in sauraro, yace"Gimbiya kin tashi lafiya"? "Lafiya k'alau, kai fa"? " Nima k'alau na tashi, jiya nai ta kiran wayar ki tun safe a kashe, gashi baki futo kasuwa ba" Cikin nutsuwa tace"wallahi kuwa na kashe ne sabuda ina da uziri,nagode sosai" " Wane uziri ne wannan, da alama kina cikin damuwa" yafad'a da cikin tausayin ta gami da so da k'auna A jiyar zuciya ta sauke, tace" yanzu zan fito zan kira sai muhad'u domin maganar ta wuce a fad'eta a waya" "Ok toum in sha Allahu yanzu zan futo sai mu had'u, amma kicire damuwar komai a ranka kinji ko" K'walla da take k'okarin zubo mata take k'okarin mayarwa tace" nagode Yusuf sai mun had'u" kashe wayar tayi ta aje gefan katifa, ta cigaba da kurb'ar ruwan shayin ta, sha takeyi kawai amma zuciyarta babu dad'i,, tana jiyo hayaniyar mutan gidan a tsakar gida,, Uwa sai cinikin awara take babu abunda ya dameta A nutse ta futo daga d'aki nta ta jawo k'ofar gami da sanya mata kwad'o, Lantana na tsaye bakin k'ofar futa hannunta rik'e da wani k'aramin buhu da alama kasuwa zata shiga, wani kallon banza ta watsawa Balaraba, ta ci gaba da magana da Uwa! dake zaune a kujera "yar tsugono tana faman soyawa a wara, gaishe su tayi, suka k'i amsa wa, tace" Matar Kawu Ina antashi lafiya"? Sadiya dake sunkuye tana wanki bakin rijiya tace"lafiya lou Balaraba,kin futo"? "Eh matar Kawu" Balaraba tafad'a tana k'okarin barin gurin. "Allah ya bada sa'a" Matar Kawu tafad'a ta cigaba da wankin ta. "Ameen" Balaraba tafad'a ta nufi kofar d'akin Iya. Iya jiki yayi sauk'i suka gaisa a gurguje, ta aje mata kular abuncin su Sadiya tayi mata sallama ta futa. Ashiru yana cikin Napep yana jiran futowar ta, dan haka tana shiga suka gaisa, cikin mutumci yaja Napep din suka bar Unguwar. Daf da zasu shiga kasuwar wayar ta tayi kara, tana dubawa taga Modibbo ne, d'aga wa tayi tace" Ina titin jark'asa yanzu, zan tsaya dai-dai masu sai da lemo da a yaba sai kasame ni a nan" "Ok gani nan zuwa" Moddibo ya fad'a gami da kashe wayar. Futa tayi daga Napep d'in ta sallami Ashiru, Nik'ab d'inta ta futo dashi ta sakaye fuskar ta,sabuda zurga-zurgar jama'a duk da safiya ce, ko minti goma batayi ba, taga wata mota mai kyau tayi parking a gabanta, d'auke kai tayi domin tasan ba motar Moddibo bace, futowa yayi yana murmushi, yace"Gimbiya wannan shan k'amshin naki yana burge ni, gaskiya dole maza su dunga jin shakkar ki" jin muryarsa yasa ta waigo da murmushi a fuskarta tace"barka da zuwa" "Barka kadai Gimbiya,shigo mota mana" yafad'a yana bud'e mata k'ofar motar, tunda take bata tab'a shiga motarsa ba sai yau, sabuda haka a nutse ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108