Chapter 100
Chapter 100
yayi nasarar cire mata rigar jikinta, ya d'auke ta ya d'ora ruwan cikinsu, fuskokinsu suka had'u guri guda, rintse ido tayi tana mugun jin kunyar sa da mamakin abunda yake lallai bashi da dama, abu yake tamkar mai cikkakiyar lafiya, wuyanta ya rik'o da hannushi guda, muryarshi bata futa sosai yace"Kiss me plaesa". Balaraba ta dinga jin kanta yana wani irin juyawa saboda lokacin da yayi maganar wani mugun kamshi mai dad'i ne ya futo daga bakin sa, cikin sigar jan hankali mace ya k'ank'antar da muryar shi yace." Ki kula dani kin ce in ina da buk'ata nayi miki magana, toum ke nake buk'ata a yanzu, yanayin yadda yake mata wasa da gadon bayanta ne ya furgitata, sai ta hau kufce-kufce zata sauka daga kansa, ya rike ta sosai yana k'okarin b'alle mata briziyya, murya a sark'e tace."Kayi hakuri kai da baka da lafiy..... Ka tsata yayi ta hanyar fad'in" Lafiya k'alau mutukar a wannan fannin ne babu abunda bazan iya ba" Shiru tayi masa tana jinsa yayi dubara ya zare mata brziyya jikinta ya wani kara damk'e ta sosai yana sakin wata irin azabbabiyar ajiyar zuciya jin taushin brast d'inta a tsakiyar k'irjinsa, a gigice ya lalubo bakinta ya had'a da nasa ya farai mata lafiyyan kisses masu wahalar mantawa, Balaraba taji kamar ba'a cikin duniya take ba jin wani mugun dad'i da shauki yana dibanta, ga gashin k'irjinsa yana tsikarar ta a jiki, nan take ta sakar masa jiki, suka fara shan soyyayarsu irin ta ma'aurata. Nan na futo na barsu domin ganin sirrin wasu bashi da amfani.......Cikin dabara da hikima irin tashi ya dinga lallab'ata har ya samu ya mayar da ita cikkakiyar mace, Balaraba tayi kuka sosai kuma ta razana da jarumtar sa, cikin zuciyarta take fad'in"Babu Lafiya ma yayi mata wannan aiki ina ga idan ya samu sauk'i .. Ni ko nace Balarana kenan Sarki! fa lafiyansa lau kawai matsalar shi rashin k'afa babu wani Abu da mai cikkakiyar lafiya zai nuna masa. Cikin jin kunya da nauyi ta tashi da safe jikinta duk yayi tsami da nauyi da k'yar ta shiga toilet ta gasa jikinta ta futo lokacin shi yana zaune kan dadduma har ya idar da sallah tayi ta mamakin yaya akayi ya tashi yayi wanka haka har ya shirya jikinsa, dadduma ta hau tayi sallah bayan ta idar tayi addu'a yanda ya sauwak'a, jiki babu kuzari ta mike tana cire bedshirt din domin duk ya b'aci da jini, gyaran murya yayi, ta Dan kalle shi kad'an, ta d'auke kanta da sauri, can taji muryarsa yana fad'in"Ki bari kar ki bawa kanki wahala zasu zo su gyara" batasan sanda ta kwad'a masa harara ba, Murmushi ya saki yana girgiza kai toilet ta wuce da bedshirt din a hannu ta cikin zuciyar ta na fad'in "Abun kunya ne in bari wani ko wata ya ga sirrina da mijina komai sai na gyara da kaina. Tsaf ta wanke shi ta rataye ta kara wanke toilet din, a nutse ta futo, taka had'a ido dashi, shi kuma sai kallonta yake yana sakin k'ayattacan murmushi yarinyar ta gama masa komai yanzu baya jin wata damuwa a tare dashi mararsa sakayau kamar anyi masa wankin Mara,sab'anin jiya da shekaran jiya da take damunsa ko jiya da ya taki Azima ya rage wani abun ne, amma yau Balaraba ta gamsar dashi sosai don haka bakinsa bazai tab'a gajiya da shi mata albarka ba, Gurin da ta aje kayan ta ta nufa ta d'auko wata duguwar riga mai hula rigar ta gaji da haduwa sosai kalar sky blue ce, dogon wando ta zura sannan ta Dora rigar ,duk idonsa akanta, cikin zuciyarsa yake fad'in" Yarinyar nan nason abu sky kamar tasan ina son shi. 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 ~*NA*~ _BINTA UMAR ABBALE_ *BINTUBATULA👄* *MARUBUCIYAR* ```NANA KHADIJA``` ```YARO DA KUDI``` ```GIMBIYA BALARABA``` ```TSANTSAR BUTULCI``` ```LADIDI K'WADAGA``` _*ZAMANI WRITES ASSOCIATON🤝🏻*_ _____________________ ```We are here to educate motivate and entertain aur reades``` _______________________ *ALHAMDULILAH* *HAUWA S ZARI'A* _Maman Usuwan_ *Ina taya ki murna na kallama littafin ki HAKA ALLAHA YA NUFA* _KADDARA TACE_ *UBANGIJI ALLAH YA K'ARA BASIRA YA SA SAK'ON KI YA ISA INDA KIKE SO* _________________________ *JAN KUNNE⚠* _*Ban yarda a siyar min da d'aya daga cikin books d'in ba, duk mai buk'atarsu sai ya nemi numbar ta, ban yarda ka/ki siyar min da littafi to wallahi tallahi ban yafe ba kuma zamu tsaya gaban Ubangiji kan hakan, hattara!! Masu satar fasaha, ka nemi halak d'in ka yafi kaci da gumin wani, halak d'in ka shine mafi alkairi a gare ka.*_ *DEDICATED* ~*TO*~ *RAHAMA ALIYU* ~*ABUJA*~ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM*_ *🅿112* K'ok'arin futa take daga d'akin, ba tare da ta k'ara kallon inda yake zaune ba, cikin nutsuwa yace." Ina zakije kuma"? D'an juyo wa tayi tace."Zan je in kawo maka abun kari" k'asa yayi da kansa cikin so da k'aunarta yace."Na huttashe ki dawo ki zauna, domin yau bana jin yinwa saboda kin cika min ciki da so da k'aunar ki, hak'ik'a ina alfahari dake cikin matana Balaraba kece Gimbiya ta." Lumshe idonta tayi tana jin wani yarrr! a jikinta gaskiya taji dadin yabon da yayi mata, itama yanzu ta fara jinsa cikin zuciyarta, yace." Dawo ki zauna muyi hira" Simi-simi ta dawo ta zauna nesa dashi,sai kauda kai take cike da kunya, shi kuma ya k'ura mata ido yana sakin k'yatattacan murmushin sa, cikin shagwaba'a tace." Ka daina kallona haka inajin babu dad'i a jikina."Lumshe ido yayi ya bud'e tare sa zuba mata su yace." Haka nake so ai da alama kin fara sona, ko da yake ma, jiya naga alamu daddare an karb'eni hannun biyu" rufe fuskarta tayi ta mik'e da sauri ta bude dakin ta futa cike da kunyar sa. Karo! Suka buga da Halisa ta d'ebe ta ta watsar! tab'e baki tayi tamkar taga kashi tace." Ke kuma wannan shashan cin fa? dube ki don Allah abun tausayi dake wai har kece zaki shigo cikinmi ki nakasa min miji,to bari kiji wallahi Duk irin k'ulunboton ki baki isa ki kashe min mijina ba, domin kici dukiya sai dai Idan mu, mu kashe ki, kar ki manta da cewar mun San kece silar mutuwa d'an uwanmu Moddibo, to wallahi Sarki! Almansur yafi k'arfin ki, jaka kawai, 'yar talakawa" Wani mugun b'acin rai! Ya turnek'e zuciyar Balaraba, tabbas Halisa taci albarkacin mijinsu da bashi da lafiya, amma da badan wannan ba, da sai ta k'ara nuna mata ita wacece, da alama ta manta karon su da ita na farko, amma taci al'washin duk randa ta k'ara yi mata magana irin wannan tabbas sai ta nuna mata kuskuran ta. Azima ce ta k'araso inda suke tsaye ta buge k'afad'ar Balaraba tana zabga tsaki! Hannun juna suka rike suka wuce ta cikin wata irin tafiya ta k'asaita. Kallo ta bisu dashi zuciyarta tana zafi,! Lallai ruwa ya daki babban zakara, ita kad'ai take fad'in haka a zuciyar ta, idan da ba haka ba wallahi da sai sun gane kuransu. Yana zaune inda yake tun futar Balaraba, fuskarsa cike da annuri suka same shi, amsa musu sallama yayi ya nuna musu gurin zama, jiki a sanyaye ko waccen su ta zauna, babban abunda ya sa jikinsu yayi sanyi shine ganin da sukayi yana cikin farin ciki da annushuwa kamar yadda suka ga fuskar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108