Skip to content

Chapter 30

Chapter 30

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,253 words 0 views Progress saved
Download Book

nan, abu mawuyaci ne su yarda ka aure ta" "Ko kowa yaki yarda da al'amarin Maimar taba zai lamunce min,sabuda kasan halinshi da saukin kai, mutukar a kayi buncike a kanta, a gano babu wani aibu, a tattare da ita, ba zai hana kulluwar al'amarin ba" "Ok Allah ya bada sa'a" Abunda yace kenan, ya koma ya kwanta cikin kujera Shiru falo yayi kowa yana sake-sake cikin zuciyarsa,daga bisani Maddibo ya mike ya nufi wani bedroom dake falon domin ya yi wanka yayi shirin bacci Shi kuwa Sarki! da alama a falon zai kwana domin dai bashi da alamar tashi ya shiga bed din yana kwance yana dacin rai, tunani kawai yakeyi kan Balaraba, wane irin mataki zai dauka a kanta, domin duk abunda yayi mata bai wuce ba sai yaga karshen rashin kunyar ta, sai dai wannan ya zama dalilin batawarsu da Maddibo *Comment* *Vote anda Share* [07/07, 22:32] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 ^^^^^^^^ _*GIMBIYA BALARABA*_ ^^^^^^^^^ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®REAL BINTU BATULA👄* *MARUBUCIYAR* ```Nana khadija``` ```Yaro da kudi``` ```Gimbiya Balaraba``` _*Zamani Writes Association*_🤝🏻 _*DEDIGATED*_ _*TO*_ ```{ RAHAMA ALIYU}``` *🅿41* ```Bisimillahir-rahamanir-rahim``` Har karfe biyu na dare yana zaune a falo yana kallace-kallace,Maddibo ko tuntuni yayi bacci babu abunda ya dame shi, wani film yake kalla tashar Sky Moveis, sai da yaga karshen film din sannan ya mike a nutse ya kashe kayan kallon ya nufi bedroom din nasa, kai tsaye toilet ya shiga yayi wanka gami da dauro al'wala, ya futo a nutse ya shirya, jikinshi, ya fesa turare sannan ya shimfida dadduma ya tada sallahr nafila kamar yadda ya saba,duk daran duniya, yana nan zaune kan abun sallah har aka fara kiran sallahr asubahi, ya mike tsaye hannushi rike da carbi ya sanya wani takalmi mai uban kyau,jikinshi duk wani gashi-gashi kana kallon takalmin kasan irin na masu mulki ne, futa yayi daga dakin nasa ya nufi kofa, har yq bude zai futa,sai ya tuna da Maddibo ya koma da baya, ya bude bedroom din da yaga ya shiga jiya, Maddibo na kwance bacci yake sosai, Kiran sunanshi yayi"Maddibo" Bude ido yayi dake bashi da nauyin bacci "Ka tashi kayi sallah ni na tafi massalaci, sai kafito" Bai tsaya ya saurari abunda Maddibo zai ce ba kawai ya fuce daga dakin Yana futa suka ci karo da Maimarta ba ya futo tare suka jera har zuwa massalacin, Bayan an idar da sallah suka gaisa, jama'a kowa yana so su gaisa da Maimarta ba, da yake in an idar da Sallah ya kan zauna a massalanci su gaisa da Jama'a ko kuma in da akwai daurin aure ko radin suna duk nan za'a gabatar kafin ya koma gida ya futo fada Sarki ya na zaune kusa dashi Waziri yazo suka gaisa da dan uwanshi, da alama akwai maganar da yake so yayi, ganin haka yasa mutane suka fara futa da dai-dai da dai-dai, gurin ya rage daga Maimarta ba,sai Waziri da Sarki! Sai Maddibo dake gefe guda yana lazimi Kanshi a kasa yace"Allah shi taimake, dama akwai maganar da nake so muyi da kai, tuntuni wallahi sai yau, nace,ko zamuyi maganar kawai a huta Allah shi taimake ka" Maimarta ba,yana zaune hannushi rike da wani carbi mai kyau sai kalli yake,lazimi yake, kallon kanin nasa yake, yana nazarinsa sabuda yafi kowa sanin waye Waziri, duk da girmansa sam bai san abunda ya dace ba gashi bai iya yanke hukunci ba,shiyasa ko wani abu a kakawo gaban fada,ba ya wakiltashi a kai, gwara ya wakilta Sarki!sabuda yana yin abu cikin hikima da adalci, Gyaran murya yayi yana nuna masa carbi,alamar ya daka ta tukkuna, ya cika carbin Tsit!gurin yayi har sai da ya kammala, sannan ya dago kanshi cikin nutsuwa yace"Wace irin magana ce, wannan wacce ka boye ta ka kasa fada gashi kullum muna zama a fada, da tuni an warware ta" "Allah shi gafarta maka, ai wannan maganar bata shafi fada, ba ta shafi cikin gida ne," Girgiza kai Maimarta ba yayi tsawon minti biyu bece komai ba,daga bisani ya kalli Waziri yace"ka sameni a shashen Fulani sai mu tattauna maganar, Allaj ya warware mana" "To" To Masha Allah, Allah ya kara nisan kwana ai magana ce ta alkairi nasan kuma kai ma zakaji dadin ta" Murmushi Maimarta ba yayi ya mika masa hannu suka musabaha, yace"ai tunda naga kana farin ciki nasan maganar ta shafe ka" "Kwarai kuwa" Waziri yafada shima yana murmushi, amma fa ta ciki na ciki Sarki! ne ya matso sosai kusa da mahaifin nasa, kanshi a kasa yace"barka da asubah" Hannunshi Maimarta ba ya riko fuskarshi a sake yace"kai kayi min laifi, kwana biyu baka zuwa fada,bazan karbi gaisuwar ka b Sosa kai yayi na sabo,yayi kasa da kanshi yana murmushi yace"tuba nake ranka shi dade, tunda mukaje can gwarzo na dawo bana jin dadi jikina,wallahi" "Me yasa baka kawo uzirin ka ba" Shiru yayi sai faman sosa kai yake Waziri Zayyanu yace"wannan sharme ne, mu me yasa muke futowa fada, kullum kuma ai tare mukaje can Garzon ko ba haka ba ne, wannan yana nuna mana cewar sam baza ka iya wakiltar jama'a ba. Cikin fada ya karashe maganar, A nutse Sarki ya dago kai yana kallonshi,ya wani hade fuska sam ba ya so yana shiga lamarin shi,shi kuma yaki ya gane, Ganin yadda Sarki! ya hade fuska ne yasa Waziri saurin sunkyar da kansa, sabuda wani irin kwarjini da Allah yayi masa, Wannan abun da Waziri yayi masa yasa ya fasa gaida shi,kawai ya dauke kanshi,jira kawai yake Maimarta ba ya mike shima ya samu damar tafiya, Maddibo ne ya karaso kusa da Maimarta ba ya gai dashi, ya gaida Mahaifin shi Waziri Zayyanu, Maimarta ba ya mike cikin nutsuwa, suma suka mike suka biyo bayanshi lokacin gari ya soma washe wa, Wasu fadawa ne guda Uku tsaye bakin massalacin sune suka rufa musu baya,har sai da Maimar taba,ya shiga Shashenshi,sannan kowa yayi nasa ban garan, Sai wajejen Goma da wani abu sannan Waziri ya samu Maimar taba,bangaran Fulani, nan suka zauna a ke bantaccan falo wanda yake zama domin sirri irin wannan, Gyara zama yayi sosai yace"ranka ya dade magana ce daga Sarkin garin Yalwa, kasan tare mukayi karatu dashi,sosai har yanzu alakar mu dashi tanan, to shine yake neman wata alfarma a gare ka, wato ya naso ya hada jini da kai, wai yarinyar shi Azima tana son Auran Almansor,, shine ya aiko min da sako, a kan hakan, Allah shi tai makeka kaji abunda yake tafe dani" Waziri ya kare maganar yana sauke ajiyar zuciya Kanshi a kasa yana sauraron abunda Maimar taba zai ce Minti biyu a tsakani, Maimarta ba yace"wannan ba hurumi na ba ne,domin bazan iya tilas ta Sarki! ya je ya nemi auran yarinyar nan ba, abunda zakayi kawai ka nemi shi kafada masa zan can, sannan yarinyar tazo ya gan ta in yaga tayi masa shikkenan,ni dan addu'a ne, sai a hada da Halisa kawai" *Comment* *Vote and Share* [08/07, 13:24] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 ^^^^^^^^ _*GIMBIYA BALARABA*_ ^^^^^^^^^ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®REAL BINTU BATULA👄* *MARUBUCIYAR* ```Nana khadija``` ```Yaro da kudi``` ```Gimbiya Balaraba``` _*Zamani Writes Association*_🤝🏻 _*DEDIGATED*_ _*TO*_ ```{ RAHAMA ALIYU}``` *🅿42* ```Bisimillahir-rahamanir-rahim``` Shiru Waziri Zayyanu yayi na minti biyu kana ya dago kanshi yana kallon Maimartaba yace"Allah shi taimake ka

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108