Skip to content

Chapter 9

Chapter 9

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,226 words 0 views Progress saved
Download Book

sun zubarwa da Suwaibah Joni ******* Tun daga ranar Su Sallau suka matsawa Suwaibah in har suna gidan bata isa ta fito ba sai su hau jifanta ko su sanya mata kafa tafadi ,ko du zuba karkashi kofar dakinta da ta fito tafadi kasa, Su kuma Na gefe Na faman kyalkyala mata dariya Ko idan tayi girgi ,suje su kwashe su cinye tai magana su zageta Ranar Sallau ya dauki cokali mai ya tsu ya kai mata jifa a goshin ta,bayan ta fito daga ban daki,ai kuwa kan kace kwabo jini ya tsinke sai ta saki butar hannunta,ta dafe gurin tana jin wani mugun zafi Lantana dake zaune kan kujera "yar tsuguno tana tsintar shinkafa ta kyalkyale da dariya,tace kayi min daidai Sallau!! *BINTA UMAR ABBALE* _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š _in kana bukatar cigabanshi ga number nan_ 08089965176 [04/05, 03:09] +234 808 996 5176: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation? πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€ *🐾GIMBIYA BALARABA*🐾 πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€ *✍🏻Writting by* _*BINTA UMAR*_ *MAMAN ABDUL WAHABU* _BISSIMILLAHI RAHAMANIR RAHIM_ *πŸ…Ώ14* Suwibah ta dago kai tana kallon Sallau ,dake tsaye , zuba mata ido yana jiran ta tanka masa ,yayi mata wankin babban bargo! Tafi minti biyar tana kallonshi ta gaza furta ko kalma daya,sabida tana tunin yin magana ,a yadda suke su kadai a gidan zasu iya yi mata duka, Sai kawai ta wuce shi ta nufi dakinta jini Na diga a goshinta, Suka kwashe da dariya suna nuna ta da hannu Lantana kamar ta tuntsira kasa Dan dariya Tace "in kin sa kiyi magana mana" Maman yace"wallahi Na dauka ma ramawa zatayi da naga tana kallonka. Sallau ya zabura! Yace ta rama? Lallai da ta tarowa kanta Masifa tana cikin gidan Uban nawa" Lantana tace "duk Ku rabu da ita a kwai Abinda zamu kulla mata idan an kwana biya" "Zo kaji" tafada tana yafito sallau da hannunta Rada tayi masa wacce ko Maman dake gurin a zaune bai jiba. Su LA fashe da dariya murya kasa kasa ,Sallau yace"gaskiya Lantana dole a Sara miki' Lantana tace ba dole ba! ai ni duk Wanda yaci tuwo miya ya sha dani Ko da Malam tanko ya dawo yaga goshin suwaibah a fashe yayi tambayar duniya yaya haka tafaru taqi fada masa,sai ya rabu da ita kawai ya samo mata magani ,ta sha ta kwanta nan da nan bacci ya dauke ta,kwananan tana yawan yin bacci tarasa meye dalili. ***** To haka rayuwa tai ta tafiya har cikin suwaibah ya fito ,lantana ta daga hankalinta,sosai Amma da ta tuno Abinda suka shiryawa cikn ita da sallau sai hankalinta ya kwanta. Cikin suwaibah Na da wata tara tana dab da haihuwa ko yau ko gobe, ta fito zata ban daki ,da kyar take taka kasa sabida tsabar nauyin da cikin yayi mata bayan haka kuma Mararta Na mata ciwo Ta juya baya tana jawo ruwa a rijiya Sallau ya fito daga dakin mahaifiyarsa ya hankade ta ,tayi taga taga zata Afka cikin rijiyar tayi saurin dafa bango ,Amma INA!! Santsin gurin ya kwashe tafadi ,gurin rigijff!! Cikinta ya bugu da murfin rijiyar dake jin gine jikin bango Duk yayi tsatsa ,dalili kenan da yasa yaqi zama a rijiyar shine Lantana ta jin gine shi gurin Suwaibah ta kwala ka!! Tana fadin wayyo Allah cikina *innaliliahi wa inna ilaiyi rajiun* Lantana tafito a suk wane tana fadin "ke lafiya ne kike yi mana ihu? Sai taga nta zube bakin rijya gurin wanke wankensu, Cikin zuciyarta tace Sallau ya cika ai ki kenan Suwaiba ta dinga daga mata hannu Alamar ta temake ta, Tabe baki lantana tayi "tace Abinda ya dame ki kenan ,nima lokacin da nake haihuwa babu wacce take te makamin ,sabida haka kije can ki karata,ta koma cikin dakinta,tana waqe waqe. Sallau ma ficewa yayi daga gidan babu Abinda ya dame shi. *BINTA UMAR ABBALE* _MARUBUCIYAR_ *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMIBIYA BALARABA* πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š _in kana bukatar ci gabanshi ga number nan_ 08089965176 [04/05, 03:09] +234 808 996 5176: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation? πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€ *🐾GIMBIYA BALARABA*🐾 πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€πŸ§β€β™€ *✍🏻Written by* _*BINTA UMAR*_ *MAMAN ABDUL WAHABU* _MALUKAL MULKI ZULJALALI WAL IKIRAM_ *πŸ…Ώ15* Suwaibah ta ruqe cikin ta tana fidda numfashi Sama Sama ,sai ko karin tashi take yi a gurin ta kasa ,sai kawai ta koma ta kwanta tana salati gami da Addu'oi tana fatan idan mutuwarta ce tazo to Allah yasa ta cika da Kalmar shahada. Murqususu take tana jin wani mugun ciwon Mara kwankwason ta tamkar ya balle daga jikinta,tun tana iya yin Addu'ar afili har ta gazayi ta dawo yi a zuciyarta Lantana tafito daga dakinta hannunta riqe da bota da Alama ban daki zata shiga, Sai taga Suwaibah kwance a bakin rariyar Bandaki kamar ma bata numfashi, Wani farin ciki ya kamata ,ta karaso gurin ta daki cikin Suwaibah da kafar ta tana dariya ,tace" shegiya "Yar mutsiyata "yar dadi miji ,yanzu shi malam din ai sai yazo ya karbar miki haihuwar ,shida ya dirka miki cikin,in sha Allahu dake da duk Dan da zaki Haifa sai kun muto kowa ya huta da jaraba" Tafada tana kara dukan cikin a karo Na biyu ganin suwaibah bata motsa bah. Nan ma shiru Sai ta daga botar dake hannunta ta kwara mata ruwan ciki. Suwaibah tasaki Ajiyar zuciya Wanda yayi dai dai da tsinkewar jini ,a jikinta kwarara yafara bin rariya Gaban Lantana ya fadi ,ganin yadda jini yabi bin makwarara tamkar Wanda a ka kwance famfo ,tayi sauri ta tsallake Suwaibah ta shiga bandaki tayi uzirinta ,tafito da sauri ta shige dakinta ,tabar Suwaibah ,Akwan ce Rai a hannun Allah. Atika ta shigo gidan Cikin Sallama ita ma da nata tsohun cikin,dama tare suke jerawa ,kusan kullum ta kanzo gidansu gurin suwaibah ,si ta hirarrakinsu duk a kan Haihuwa, Lantana tai tajin haushi tana zubarmusu da habaici,basa kulata *innalilahi wa'ina ilaihi rajiun*!! Shine Abinda Atika tafada ta yi kan suwaibah tana kokarin tashin ta ,Amma ina!!ina takasa sakamokon yadda jikin Suwaibah ya shika bubu kwari wuya ya langwabe, Bakinta a bushe tace"Atika mutuwa zanyi ki cewa babanku ya gafarce ni bani da rabon kumawa ga Dan gina ,Dan Allah duk Abinda Na haifa ki riqe min shi a hannunki Na baki Amanarshi Atika ta fashe da kuka tace"bazaki mutu ba in sha Allahu zaki goya danki da hannuki" Suwaibah ta rimtse ido tana cije baki! Cikin Wahala jin wani Abu da yake kokarin dannowa ta kasanta ,ta riqa sakin Nushi a galabaice!! Atika ta kwantar da ita a gurun ta mike cikin zafin Nama tayi dakin Lantana da Sauri. Tana zaune kan tabarma da mifici a hannunta ,ta ware wakokin bar mana coge cikin redion ta sai ji take cike da Nishadi tana bin wakar cikin kwarewa ,tamkar ita ce ta rerata. Atika taga labule fuskarta jike da ruwan hawaye Ciki tashin Hankali tace"Lantana ki kawo temako Dan girman Allah,ga suwaibah can zata haihu jini yana kwarara a jikinta" Lantana tayi mata kwallon banza tace"ke Fice min A daki munafukar banza da wofi ni ce nai Mata cikin zaki zo kice in temaka mata kowa ai da haka ya haihu,lokacin da nake haihuwa Uwarki! Ta taya ni ne"? Da sauri Atika ta fita daga dakin tana Mamakin Rashin Imanin Lantana Ta yi hanyar waje da sauri domin taje ta kira Gwaggo Shattu matar Liman, Ita ko Lantana tana

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108