Skip to content

Chapter 49

Chapter 49

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,236 words 0 views Progress saved
Download Book

ina wuni"? "Lafiya kalau ya mutan gida,ya kasuwa"? " Lafiyalou alhamdulilahi" "Masha Allah" Baba tace tw cigaba da cewa"ko jiyw sai da mukayi zancan ki da mutuniyar taki, tace wai tunda kin gujeta itama bazata k'arw zuwa gidan ku ba" Dariya tayi tana d'an hararar Bushira dake tsaye tana kallon Balarabar tace"Baba wallahi rashin lokaci ne kinga ina futa da sassafe shiyasa kuma bana dawowa sai yamma, ai ita tasan inda nake a kasuwar me yasa bata zuwa, in ta damu dani" "Gaskiya kam laifin ta ne" babarsu Bushira tafad'a tana kokarin mik'ewa kchin tq nufa domin kawo wa Balaraba abunci da ruwa, Bushira ta shaga d'akin sosai tana kallon Balaraba yace"lallai hajiyata kina lokaci wannan jiki haka kinganki kuwa yadda kikayi wani uban kyau da alama babu abunda yake damunki" Tab'e baki tayi tace"ke wannan ya dama, dallah ni ki zauna kiji abunda ya kawoni, neman shawarw nake"? Zama Bushira tayi kusa da ita tace"tofa ta samu kenan"? Ajiyat zuciya tayi cikin tausayin kanta tace"Bushira aure zanyi, nagaji da wannan gararanbar da nake" Zare ido Bushira tayi tace"wane me sa'a ne yayi dace a zuciyar ki" Lumshe ido tayi tana murmushi tace"Yusuf kenan mallakin zuciyata fari mai farar aniya, mai kyawun zuciya" Dariya Bushira ta kwashe dashi ta bata hannu sukq tafa, tace"a ina kuka had'u da wannan me sa'ar ke kuwa" "Gurin sai da abunci" Cikin mamaki Bushira tace"na tayaki murna aminyata,amma zanso in ganshi, wanda har ya iya mallakar wannan b'akar zuciyar taki,me shegen muskilanci" Duka Balaraba ta kai mata, tana shan kunu tace"banason iskanci wallahi,shikkenan daka mutum ya kama kansa sai a dunga kiransa muskili ko d'an wulak'anci" " Mubar wannan maganar mu koma waccan ta Yusuf d'in yaushe zaizo inzo mu had'u" Bushira tafad'a tana kanne mata ido d'aya cikin sigar tsokana, " Yau insha Allahu zaizo ki gama abunda kike sai muje gida tare" Bushira tace"ai kuwa babu wani abu da zanyi yanzu kawai sai cin abunci sai wanka" "shikkenan muci abunci sai mutafi amma zanje d'auki su Sadiya a makaranta Hira suke irin ta k'awaye Baba ta shigo da kwano mai murfi cike da abunci shinkafa da wake, da man k'uli soyyaye sai yaji a gefe, ta aje a tsakiyarsu Bushira ta mik'e da sauri ta lek'a waje ta kira yaro ta aike shi yq siyo musi lemo na kwalba had'e da ruwan pure watar, Dawowa tayi ciki, ta zauna Balaraba ta bud'e kwanon abunci, dariya tasa tace"lallai yau nazo a sa'a irin wannan gara haka, gaskiya inason wake da shinkafa a rayuwata, Bushira tace"ai ke dama "yar k'auye ce,sai auki son gayu kina abu irin na gidadawa, wai wake da shin kafa ta6! Balaraba tace" kema baki san dad'i ba ne" Yaron ya kawo musu aiken sannan suka fara ci Balaraba taci sosai rabon da tayi k'oshi irin na yau har ta manta, k'arfe d'aya saura sun shirya tsaf, Baba tai musu fatan alkairi suka futa, babu nisa dama tsakanin gidansu Bushira da makarantar sabuda haka a k'asa suke tafiya, Balaraba tace" kin san wani abu kuwa Bushira"? Bushira tace"sai kin fad'a" "Humm kwanaki sai ga mutumin ki a k'ofar gidanmu" "Wanene"? Bushira tafad'a cikin rashin sani " Sarki! Almansur" Tsayawa Bushira tayi cikin mamaki tace"gurin wa yazo"? " Gurina sukazo shi da Yusuf ya rakoshi"? " Ke ban gane fa ba kiyi min bayani dalla-dalla, nan Balaraba ta kwashe komai tafad'a mata, Bushira tace"yanzu dai kice Yusuf d'in naki jinin sarauta ne kenan"? d'aga kai Balaraba tayi alamun hakane Bushira tace"gaskiya lamarin ki da akwai abun mamaki Balaraba, Allah ya sanya alkairi, yasa za'ayi damu, ina fatan baki masa rashin kirkin ki ba ko"? "Kinsan sai nayi, sabuda in nace bana son mutum to har abada bana sonsa, sai da na nuna masa bai isa ba, shine ya tofa min miyau d'insa, ni kuma na d'auki alwashin sai na rama" Dariya Bushira tasa tace"a ina zaki ganshi balle ki rama"? " Na fad'a muki fa yadda suke da Yusuf,watarana dole mu had'u Bushira tace"gaskiya zanso inga wannan game din naku ke dashi" Balaraba tace"ni zanso ki gani wallahi ke kin san halina bana manta abu komai dad'ewarsa sai na rama" Bushira tace" yaya mutan gidan ku sukayi da sukaji labari"? "Basu sani ba tukkuna" " Nasan zasu tada hankalinsu, "yan bak'in ciki kawai" Dariya Balaraba tayi tace"sai dai suyi kuwa in dai nice" Haka suka k'arasa makarantar suna hirarsu gwanin sha'awa Daf da zasu shiga gidan suka ci karo da Walidi, ya futo daga lungunsu yace"yawwa Gimbiya dama ke nake jira, ki dawo,na kira wayar ki naji a kashe" cikin tashin hankali yake maganar Balaraba tace"menene ya faru" " Yanzu Kawu ya tafi gurin me unguwa, da goro da alwa,wai yau da asubah a d'aura miki aure da Iro,kan sadaki dubu biyar" Wani irin yammmm! taji a jikinta jin abunda Walidi yace Bushira tace"anya kaji dai-dai kuwa,ko Shamsiyya a ke nufi"? " Ya zakice haka abunda a kayi a gabana, wai jiya wani babban mutum ne yazo gurinta,shine yake fad'awa Lantata tace"maza yaje ya siyi goro a d'aura auran da Iro sabuda taga alamun yarinyar jininta na masu kud'i ne" Balaraba tsugunawa tayi a gurin jiri yana d'ibarta tarasa abunda zatace, Walidi yace"yanzu meye abun iyi ne" Bushira tace"kaje anjima zamu kiraka" wucewa yayi yana fad'in ina saurare, ni da cewa nayi ko zata gudu ne kawai sabuda nasan tunda suka had'a wannan makircin babu abunda zai hana a daura auran" "Hakane komai nufi ne na Allah babu wanda yasan mijinta sai Allah, kaje kawai zamuyi shawara" Tafiya yayi, Bushira ta kamata ta mik'e tsaye suka shiga gida, zama sukayi gefan katifa Sadiya da Usuman suka nufi d'akin Iya domin cin abunci Bushira tace"ana wata ga wata yanzu me kika yanke" Wayarta ta d'auko cikin jaka tafara lalubar numbar Yusuf d'in ta fada masa halin da ake ciki, hankalinsa ya tashi sosai yace ta saurare shi zaizo kafin la'asar sukayi sallama Yana gurin wani abokinshi wanda suke harkokinsu a tare a kasashen waje, lissafi suke na irin ribar da suka samu bayan dawowar shi daga Swiziland , hankali a tashe yayi masa sallama kai tsaye gida ya koma bai zame ko ina ba sai sashen Sarki! suka had'u a farfajiyar gurin, yana tare da Buba Direba zasu fita wata jana'iza yanzu, wanda me Martaba ya wakiltashi, yana sanye da wata alkyabba mai kyau da walwali kanshi ned'i ne irin na sarauta, k'afarshi sanye da wani takalmi mai gashi-gashi yayi bala'in kyau in ka kalleshi sai ka k'ara kallonsa,wasu fadawa ne uku tsaye a bayanshi, tsayawa yayi yana kallon Moddibo har ya k'araso inda yake, fuskarsa ya kalla yaga kamar yana cikin damuwa, yace"har ka gama jin haushin nawa"? " Muje mota,zamuyi magana" Tab'e baki yayi kawai yq fara tafiya cikin kasaita, Moddibo yq rigashi zama ciki sabuda yanayin tafiyarsu ba d'aya bace, yana shiga Buba ya rufe motar, ya zagaya da sauri ya zauna a mazaunin sa, su kuma wad'an nan fadawan suka shiga mota guda suna bin bayan motar a nutse Banyan sun d'an yi nisa da tafiya Sarki! ya kalleshi yaga duk a furgice! yace"kayi shiru wai menene" "Balaraba za'ai wa aure" yafad'a kamar zai rushe da kuka! Wata dariya ce ta kama Sarki! ya dara yace"shine zakayi kuka

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108