Chapter 27
Chapter 27
kusa Maddibo,ta dinga kurma masa zagi babu ji babu gani, sai da tayi mai isar ta sannan ta juya ta koma cikin gidan tana jan kafarta suka ci karo da Balaraba tana kokarin futowa, Kaucewa tayi ta bata hanya a karo na biyu,ganin tana nema ta bangaje ta, tsayawa tayi ta na mata wani dan banzan kallo tace" Haka zaki kare,karuwa kawai" Murmushi Balaraba tayi kawai ta raba ta gefenta ta wuce tabar ta tsaye a gurin,tana cizon ya tsa taso ta tanka mata suyi kokawa kamar yadda suka saba shekarun baya da suka wuce. Can gefe ta hango Walidi tsaye da Wani mutum a tsaye,sabuda haka kai tsaye inda suke ta nufa cikin nutsuwa. Tunda ta fito ya nemi nutsuwarsa ya rasa har sai da Walidi ya fuskanta yayi saurin waiwayawa yana kallon bayanshi sai yaga Balaraba, washe baki yayi yace"Yallabai dama nace maka yanzu zata futo wallahi" Fuska a sake Maddibo yace"nagode Abokina" hannu ya mika masa,Walidi ya saurin mika masa nasa sukayi musabaha yana mamakin mugun sauki kai irin na Mutumin, Tun kafin takaraso ta fahimci Yusuf ne, (dan anace) sunan da tasa masa kenan, sam bata taba zaton zai nemi gidansu ba, lallai ta yadda yana sonta da gaskiya kamar yadda yake fada, Fuskarta babu yabo babu fallasa ta karasa gurin. Walidi yayi saurin wuce yana fadin "Yallabai a sauka lafiya, mungode sosai" Hannu kawai Maddibo ya daga masa,duk ya rasa nutsuwarsa,dalilin futowar Mutuniyar tashi, Anutse ta gaida shi, ya amsa yana mata wani kayataccan murmushi "Ya akai ka kawo kanka gidanmu"? kai tsaye tayi masa wannan tambayar. Murmushi ne dauke a fuskarsa yace" ke kin dauka son da nake miki na gaibu ne? duk inda kike zan biki wannan shine soyayyar gaskiya" Murmushi ne a kwance a kayatacciyar fuskarta, tace"gaskiya kam yau na yadda da kai dari bisa dari" Wani dadi gami da farin ciki ne suke ratsa zuciyar Maddibo,jin abunda tace, sam bai yi tunanin zai shawo kanta da wuri haka ba, "Alhamdulillahi Gimbiya ta, yau ranar farin ciki ce a gurina,nagode da tarbar da kika yimin" Shiru kawai tayi tana sakar masa murmushi mai kayatarwa. Gyaran murya yayi yana kallonta yace"tare muke da dan uwana kuma abokina aminina, yana can cikin mota, kizo muje ku gaisa dashi" Wani irin kallo Balaraba tayi masa, tace"kamar yaya inzo muje mu gaisa,shi bai isa yazo nan din ba kamar yadda kazo har sai an bishi inda yake" A nutse yace"Mutumin nawa ne akwai tsirfa, baya son hayaniya, kinga yanayin unguwar taku" ya karashe maganar yana son boye mata abunda yake da akwai,dan a zahirin gaskiya bazai iya futowa ya fada mata kyamkyamin ne ya hanashi zuwa inda take. Shiru tayi tana nazari, a cikin zuciyarta, a yanzu Maddibo ya wuce wulakanci a gurinta,mutumin da ya tako yazo har inda take duk da tarin arzikin da yake dashi,ita sam bata san yana da alaka da sarauta ba tunda bai taba fada mata ba,wannan dalilin ne kawai zai sa taje har inda abokinsa su gaisa kamar yadda ya fada din, baya ga haka kuwa, bai isa ta taka taje har inda yake ba. A nutse ta kalli Maddibo tace"Muje kawai amma fa sabuda darajar ka, zani har mu gaisa dashi dan gaskiya ni babu wani mahalukin zai nuna min isa da mulki, idan ba mahalaccina ba" Fuskarahi a sake yace"godiya nake Gimbiya ta gidan Maddibo" Murmushi tayi tana wani fari da ido,suka jera a tare suna hira cikin fahintar juna, "yan yaran da Balaraba take rabawa naira biyar-biyar kullum in za tafita, suna zaune bakin hanya suna ta wasa, duk da dare ne kuma babu wadataccan haske,amma sai sa suka gane ta, nan suka rude," laaaaa Aunty Balarabamu, a dawo lafiya" "Allah yasa" Balaraba tabisu tana amsa wa babu kyara ballantana hantara! Wata katuwar Mota taga sun nufa, ga wanu mutum tsaye jikinta,jikinsa sanye da wasu jajayen kaya, irin na gidan Sarauta, cikin mamaki ta dinga bin Maddibo a nutse sam babu wata fargaba a tare da ita, Sarki! Yana zaune cikin mota yana danne-danne cikin waya ranshi yayi mugun baci! ganin yadda Maddibo ya bawa banza ajiyarshi yana can yana zance da budurwarsa ya manta tare suke,wato da ma dan ya wulakanta shi ne yasa yazo ya takurashi dole sai yayi masa rakiya,dole ya nuna masa bacin ransa,dan bazai yi zaman banza, cikin mota, sai kace mara abin yi" Kokarin bude motar yaji a nayi, sai ya gyara zama a nutse ya sanya hannushi ya bude motar ta ciki sabuda ya sanya mata sucurity dole sai shine zai bude, Shan kunu! yayi domin yasan Maddibo ne, ya bude motar kawai ya dauke kansa, ya mayar da hankalinshi kan wayar dake hannusa Balaraba na tsaye a bayan Maddibo duk taga abunda yayi, so take ta kalli fuskarsa, sosai babu haske sai hasken wayar hannunshi, Cikin Dariya Maddibo yace"Mutumina kaji ni shiru ko, kasan halin Gimbiya tawa sai a hankali" A fusace! Sarki! ya dago kanshi ya watsa masa wani kallo,kana yace"kaga Malam abunda ya dame ka ne wannan, dan tsabar rashin mutunci ka tafi kabar mutane zaune a cikin mota kamar wasu marasa abunyi, dubi time fa" Yafada yana kallon haddadan agogon dake daure a hannushi, ya cigaba da cewa"tun misalin takwas da kwata duba fa sai yanzu ka dawo tara da minti ashirin da biyar, duk irin zancan da zakuyi da kai da "yar towo-towon naka ai yaci a ce ka tuna dani,tunda dai ni ba banza bane da zaka shanya ni kamar wani shashasha" Ya karashe maganar cikin masiba! Tunda Ya fara magana gabanta ya dinga faduwa! ko cikin mafarki taji wannan muryar baza ta taba mance da me ita ba, Sarki! ne Yariman Sarki Almustapah Maimarta ba sarkin garin nasu mai adalci, gabanta ya cigaba da dukan uku-uku jin sunan da yake kiranta dashi, wai "yar towo-towo. *Muje zuwa* *Comment* *Vote and Share* [05/07, 12:57] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation πΈπ»πΈπ»πΈπ»πΈπ» ββββββ _*GIMBIYA BALARABA*_ ββββββ πΈπ»πΈπ»πΈπ»πΈπ» _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *MARUBCIYAR* ```Nana khadija``` ```Yaro da kudi``` ```Gimbiya Balaraba``` _*Zamani Writes Association*_π€π» ```Bisimillahir-rahamanir-rahim``` *π Ώ38* *Real Bintu Batula*π Rai a bace Maddibo yake kallonsa, jikinsa duk yayi sanyi jin irin bak'aken maganganun da Sarki! yake ya wa Balaraba, kwata-kwata ya rasa me zai ce masa, kallon Balaraba yayi jiki a sanyaye ya bude baki zai yi magana, tayi saurin tararsa,fuskarta babu yabo babu fallasa ta kalleshi a nutse tace"Kar ka bata ranka a kan abunda abokin ka ya fada a kaina, tabbas kamar yadda ya fada cewa ni "yar bakin kasuwa ce,haka abun yake, duk da nake " yar towo-towo ban taba nema a gurin uban kowa sabuda haka babu wani mahalukin mutum da ya isa yazo har kofar gidanmu yace zai ci mun mutumchi in kyaleshi komai kudinshi da mulkinshi wallahi" A nutse ta kalli Sarki! dake zaune cikin mota yana jin duk abunda take cewa kwata-kwata bai yi mamakin jin abunda tace, Sabuda tun da tafara magana ya gane ko wacece, tabbas muryarta baza ta taba bace masa ba. Wayarshi ya ke dubawa amma hankalinshi na kanta, duk da cewa a kwai duhu a gurin hakan bai hanashi kare mata kallo ba, ta kasan idonshi. Cikin isa da gadara Balaraba ta kalleshi shekeke! tace"Idan ka isa kai wani ne ka aje wayar muyi magana da kai, bari kaji
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108