Skip to content

Chapter 89

Chapter 89

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
Download Book

ya akayi ne ta yarda mutumin nan ya raina ta, Wannan fa ba sara bace, yasan dole zata gani kuma zataji ciwo shine zai ce ta gyara masa d'akin,me yasa bai sa Halisa ba saboda yasan baza tayi ba kenan, don dai ita yasan komai yace tayi tanayi shine zai sanya ta wannan aikin gaskiya ta canza shawara baza tayi ba,ita wacce aka kwanta da ita tazo ta gyara abunta, wallahi ya mugun raina mata hankali ma, tana ganin zata dawo masa da ainihin kalar ta, gudun irin wannan rainin, rai a b'ace ta juya domin barin d'akin shi kuma ya sako kai zai shigo sukayi gware goshi da goshi, ja da baya tayi tans dafe goshin ta, cike da takaicin sa, shigowa yayi dakin sosai ya mai da k'ofar ya rufe yana bin d'akin da kallo ganin babu abunda tayi a ciki. Kallon juna sukayi ita dashi,wannan karon tayi jarumtar tsayar da idanta a kansa domin ta fara yak'in k'watar kanta a ganinta rainin hankalin yayi yawa. Cikin yanayin maganar shi yace"Baki gyaramin bed ba ina so in kwanta, oh ko da yake ma naga babu wani gyara a d'akin sai shimfid'ar ki cire bedshirt d'in ki sanya min wani zan kwanta in huta" Babu zato taji bakinta ya sub'uce mata da cewar"Ita wacce ta b'ata me hanata gyarawa nifa wannan ba hurumi na bane Allah shi gafarta maka" Yadda tayi maganar yaso ya bashi dariya Lallai itama za'aje da ita.Yace"OK yanzu me kike nufi"? "Cewa nayi ba hurumi na bane gyara bed d'in nan da dai nice na kwanta a kai sai in gyara da hujja" Sai da tayi wannan maganar tazo tana da tasani ganin tana nemam ta zarme, sai ta sunkuyar da kanta k'asa kunya na yunk'uro mata. Tsaf ya fahimci abunda take nufi kuma ya gano kishi ne yake damunta,, wani murmushi yayi yana me tsatstsata da idanunsa masu dafi, yace"Kema kinyi magana me kyau, jiya Azima tazo ta faran ta min rai, ta d'ebe min kewa ta shekara da shekaru, yau kema kin kawo kanki bari kawai mu barshi in kin b'ata sai ki gyara naki" Ita ba yarinya bace tsaf ta fahimci abunda yake nufi, kallonsa take cike da d'umbun mamaki wato shi rashin rashin hak'urinsa bazai bari a kawo masa matayen nasa ba Kulle k'ofar yayi sosai ya zare key d'in ya wuce toilet abunsa. Baki sake ta bishi da kallo tana mugun mamakin k'arfin halinsa da sauri ta nufi k'ofar tana jijjigata,, kamar dotse take ja tak'i motsawa, wani bala'in tsoro ne ya tsirga mata tayi da ta sanin wannan maganar tayi shiru da bakinta tayi abunda ya sata yanzu yaya zatayi da fitinar wannan mutumin,, shiru tayi jikin Kofa tana sak'a wacce zata fisshe ta. Futowa yayi yana goge hannunsa ya zauna gefen bed d'in yana k'okarin cire rigar dake jikinsa,, kallonta yake a fakaice yaga duk ta mu zanta, yau zai ga tana da wayo ko bata dashi. Shawarwari take da zuciyoyin ta wata na bata shawara kan taje tayi aikin da ya sata wata na cewa ta bashi hakuri wata na cewa kawai ta kyale shi dole ai sai da amunce war ta kome ye zai faru,,, Da kansa ya janye bedshirt d'in ya jefar k'asa kan katifar ya kwanta sosai yayi rigingi ne gami da d'ora hannuwan shi saman k'irjinsa lumshe ido yake da alama baccin zai yi. Da k'yar ta bud'e bakin ta tace"Ka bud'e min k'ofa zan futa ana jirana a b'angaran Mama" "Yau duk wanda yake jiran ki sai ya hak'ura domin shi da ya sake ganin ki sai da gobe idan Allah ya kai mu" Ya fad'i haka ido a lumshe. "Kasan dai wannan ba al'adar mu bace ko,ai ka bari a kawo maka ni tukkuna" Bud'e idonsa yayi yana kallon ta Jin abunda take cewa wai ba Al'ada bace" Mik'ewa zaune yayi sosai ya fuskance ta tana daga bakin Kofa kamar kace kett ta ruga a guje yace"Zo ki fad'a min al'ada tun da ita ki ka sani, i n ban da shirme irin naki an riga an d'aura aure kuma me ya rage miki, dole sai an lullubo ki an kawo min,, shiyasa ni Azima take burge ni sosai take da waye wa, amma ke da wancan duk baku iya komai ba sai kishi" Kallonsa tayi jin abunda yake cewa kar dai ya gane cewar tana kishin sa,, "Addini na bai hanani in kusance ki ba a yanzu saboda kina a matsayin matata ke kin zo kenan ma ba zaki koma ba kalas!!" Balaraba ta tsorata da jin abunda yace karfa girman kanta ya kai ya ya baro Bari kawai ta bashi hakuri durk'usawa wada ba gajiyawa bane,, murya na rawa tace"Kar muyi haka da kai ni dai don Allah ka bud'e min in futa kaji ko, wallahi ina jin kunyar mama sosai" Komawa yayi ya kwanta k'asa -k'asa yace"Sai kin biya min buk'ata ta zan bud'e miki" Ba taji abunda yace ba tace"Me kace ban ji ba sosai ba" Bud'e murya yayi yanda zata ji yace"Sai kin biya min buk'ata ta zan miki Kofa ki tafi" Kuka tasa tana fad'in Wannan wace irin magana kake min ne, nifa kawai ka bud'e min Kofa in tafi gurin Mama Fulani daga zuwa gaishe ka sai ka kulle min k'ofa" 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿101* Kallon ta yake tana kuka sai kace wata k'aramar yarinya, sosai ta bashi sha'awa, kuka yana sa wasu muni ita ya sa ta kyau Lallai Allah d'aya gari bam-bam,Ashe akwai abunda zai kar ya mata zuciya da sauri har ya sanya ta kuka irin haka. Mik'ewa yayi da kuzari a jikinsa ya durfafi in da take tsaye,, da sauri ta matsa da gurin, inda ta koma ya bita bai yi wata-wata ba ya d'auke ta kamar wata yarinya ya dure ta kan bed d'in gami da yi mata rumfa da faffad'an kirjinshi mai sanya mace me Lafiya ta manta kanta... ********* ********* ********* Sosai Arrama yake sasakar Shamsiyya sai da yayi sau biyar sannan ya sirara mata, to da yake itama Shamsiyar numbar one ce a wannan gurin sam bata gaji ba, inda zai cigaba tana so,, domin ba k'aramin gamsar da ita Arrama yayi ba,, sosai taji dadin harkar, mik'ewa tayi yana mik'a gami da gan tsaro k'irjinta nonuwan ta suka ban k'aro, gaba, Arrama yaji kamar ya sume wata sha'awar ta rikito masa, ido jajuzur ya k'ara afka mata,, ta rungume shi k'am suka cigaba da aikata masha'arsu, kusan minti talatin sunayi daga busani suka samu nutsuwa a tare, fuskarsu cike da walwala da farin ciki suka sanya kayan su Arrama ya koma ya zauna kan wannan dutse da ya tashi, yace" Dole zan dage da tsayuwar dare gurin ganin na kafa sonki a zuciyar Sarki! Tunda kika bani kanki zan dage in yi miki aiki yadda ya kamata, don haka zamu d'auki tsawan sati biyu kina zuwa nan INA kwanciya dake kamar irin nayau, ni kuma ina miki aiki, zakiyi mamaki sosai kafin sati biyun aikin ki zai yi

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108