Skip to content

Chapter 86

Chapter 86

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

jikin ki" Aikuwa jiki na kyarma! Shamsiyya ta hau tub'e kayan jikinta a gaban Arrama duk idanunta sun rufe k'okarin ta kawai taga tabi umarnin da aka bata, domin aiki yayi" Zigid tayi gaban Arrama ta fara shafa ruwan tawadar a jikinta, Arrama ya gigice ya d'imauce ganin yadda nonowan Shamsiyya suka k'ara girma sosai ba kamar yarda ya sansu ba, idanunsa suka kada sukayi jajazur tuni kayan aikinsa suka cika wando sai haniniya suke. Ita ko shashashar sam bata lura ba shafe jikinta kawai take tana jujjuwa, muryarsa a sark'e yace"Ki shafa a mazaunan ki da bayan ki" Tana shafawa tace"Hannuna ba zai kai ba" Cikin futar hayyaci ya mike ya Isa inda take ya karb'i k'okon yana fad'in "Kawo in shafa miki kiga yarda ake" Mik'ama masa tayi ta juya masa baya, aikuwa Arrama ya karb'a yana fara shafa mata a mazaunai yana mulmula masu [9/14, 8:27 AM] Akwai Citta💵💵🥳: Jin yanda Arrama yake Mulmula mata mazaunai, yasa wata mahaukaciyar sha'awa ta bujuro mata dama Shamsiyya tana daga cikin jerin mata masu masiyaffafiyar sha'awa(Harija) ce sosai lumshe ido ta dunga yi jikinta ya soma zuba,, babu shiri ta juyo, shima jefar da k'okan yayi saboda baya cikin hankalinsa, rungume juna sukai suna nishi, sosai da kanta ta cire masa ragowar kayan jikinsa, a gigice kwanta kan wata tsohuwar katifa, Shamsiyya ta bud'ewa Arrama k'afa ya afka kanta idanunsa a rufe. *********** *********** *********** Tsito na d'akinsa yana aiki da aljanu domin yinin yau aiki yake sosai kan buk'atar da Waziri Zayyanu ya kai masa kan Sarki! Almansur, kawai sai yaji gida ya karad'e da karatun alk'urani me girma, Ihuhhhhhhhu!!! Ya kurma wani uban ihu! Ji da yayi jikinsa ya d'auki wani mugun zafi! Mik'ewa yayi ya fara zarya cikin d'akin yana wasu sambatu, duk a k'okarin sa na Koran aljanun idan tunda ya kirasu. Jikinsa na kyarma! Yasan duk al'janin da ya k'one ta dalilin haka sai ya d'auki fansa a kansa. ************** ************** ************** Lantana tana zaune ita kad'ai a d'akin da aka ware mata Wanda take kwana a ciki take cin karanta babu babbaka, tunanini take da sak'e-sak'e na yanda zata zubawa Balaraba garin magani nan a Lemo da kuma wannan k'asar kabari, kwana biyu hidima tayi yawa ga idanun jama'a shiyasa ta Bari sai bayan buki kowa ya wa tsa sannan, to amma tana wani tunani har indai Balaraba ta shiga gidanta to ganinta ma zai mata wahala yanzu tunanin yaya za'ayi take. ******* ******* ******* Tun bayan sallahr Isha'i su Shahid suka tafi kowa na da iyali, sun bari sai gobe kuma zasu zo da iyalinsu domin akwai walima da suka had'a domin farin cikin Wannan rana. Yana zaune shi kad'ai a falo, yana duba wannan k'aramin littafin nasa idanunsa sakaye da farin gilashi as'usuel, a tak'aica dai wayoyinsa duk kashe su yayi saboda yanda kira da sakkoni suka dame shi, "yan uwa abokai, kowa nasu yayi masa fatan alkairi, sosai ya amsawa wasu, ganin abun bazai k'are ba ne yasa ya kashe wayar domin yana bukatar Hutu a tare dashi. Karatun yake amma hankalinsa da tunaninsa baya kan abunda yake karantawa ya tafi wani guri na daban, tunanin moment (Yanayi) da ya shiga d'azu dashi da Balaraba,, yayi ne domin ya rage ma kanshi radad'i, amma kamar karawa kansa damuwa yayi, yanzu haka daurewa kawai yake, agogon hannusa ya kalla goma shaura, yana sane da zuwan Gimbiya Halisa, shiyasa yake yawan kallon agogo, akai-akai. Minti biyar a tsakani yaji alamun bud'e Kofa, nutsuwa yayi sosai ya ki kallon k'ofar shigowar,Gimbiya Azima ta shigo cikin sallama fuskarta d'auke da kayattacan murmushi. Amsa mata yayi ba tare da ya dago kai ya kalle ta ba, kusa dashi taje ta zauna har sai jikinsu ya had'u da juna. 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿98* Cikin wani irin salo take gaida shi. Ya amsa hankalinsa na kan littafin dake hannunsa, tunani take yaya za tayi ta jawo hankalinsa,, Cikin siririyar murya tace"Yallab'ai fatan ka yini lafiya, ina fatan kaci abunci"? Murmushi yayi a k'asaice yace"Alhmdullahi yanzu dai bana tare da yunwa, sai dai anjima zan sha coffee" Gyara zama tayi sosai tace"Haka nake so, bari in ka tashi sha sai in had'a maka" "Babu damuwa" Ya fad'a hankalinsa na kan littafin. Shiru na minti biyar, yaji shi duk a takure saboda yanda ta nani k'e shi bayan haka kuma k'amshin da take ya fara tafiya da imaninsa, abunda da Wanda ya tara sha'awa, dama a kusa yake,, A jiye littafin yayi gefe ya d'an kishingid'a kan kujerar yana lumshe idonsa, shi kad'ai yasan abunda yake damunsa a zuciyarsa. Sosai ta matsa kusa dashi ta d'ora hannuta kan sumar kansa Wanda take bala'in so, lumshe ido tayi, yana jinta yayi mata shiru, shima sai yaji tamkar ta nayi masa Susa ne. A hankali ta d'ora hannuta a cinyar sa tana mammatsa masa jiki, ya bud'e ido da sauri yana kallon ta, ganin abun nata yana nema ya wuce gona da iri. Wani irin abu tayi da idonta Wanda ya d'auke masa hankali sosai ta burgeshi da salon ta abunka da Wanda yake jiran k'iris, hannunsa ya sa ya rungumo ta tafad'a faffad'an k'irjinsa lumshe ido yayi lokacin da yaji tudun k'irjinta a jikinsa,, sai ya k'ara shiga rud'u sosai, Azima kan tafi shi tafiya ji take tamkar numfashin ta zai d'auke saboda tsabar shauki. D'aukar jarirai yayi mata ya nufi sama da ita, Allah yasa k'ofar a bud'e take ya aje ta kan bed d'in shi a nutse yake komai,, gashi dai a cikin buk'ata yake amma bai nuna zalamarsa ba sosai, Azima kuwa ganin ta samu shiga sai ta dunga futo da salo-salo na janye hankalin maigida,,Sarki! Ya ji ba zai iya jurewa ba, babu shiri ya kashe wutar d'akin ya damk'i Azima a hannu domin ita ta kawo kanta kuma halilinsa ce. Babu laifi ya samu gamsuwa da ita, yadda ya kamata kuma ya same ta cikkakiyar mace sai tana da nak'asu gurin ni'ima ya jima yanayi kafin yayi rilizing. Gashi yana d'an jin zafi a jikinsa ko Dan wannan shine na farko a gurinsa oho,, *Ni kam mace baza ka banbamce ba sai ka kwanta da sauran biyun* A jigace Azima ta tashi tana cije bakinta sosai Sarki! Ya gurge ta tunda ya hau kanta bai saurara ba wajan awa guda yake sai da ya samu gamsu, gashi ya d'aga mata k'afafu sama yanzu ji take duk cinyoyinta ciwo ita kama baza ta d'orar da komai ba. Da k'yar ta samu ta gasa jikinta ta dauro alwala ta futo ta tada sallah, kwanciya tayi kan daddaumar ta kama baccin gajiya mamakin k'arfin Sarki! Take kamar wani doki gaskiya ta gurzu. Bakwai shaura ya shigo gidan, ya jima a waje yana gaishe-gaishe da jama'a nan ya tarar da Azima tana sharar bacci, girgiza kai kawai yayi ya shiga toilet da kanshi ya had'a ruwa yayi Wanka ya fito daure da towol, tsayuwa yayi dressing mrioow ya fara shirya kanshi,, komai yake a nutse yake, tsaf ya shirya jikinsa cikin wata shadda

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108