Chapter 96
Chapter 96
Riga da sket ne,, tayi fuskarta fayau,, ko kwalli babu sai mai leb'e da ta goga,, a nutse ta dunga d'ibar kayan abuncin tana kaiwa part d'insa,, su Amina da Hadiza bayinta sukayi-sukayi ta barsu su d'aukar mata tak'i tace"su barshi itama ladan take so, sai suka hak'ura suka k'yaleta ,, lokacin yana sama ta gama shige da fucen ta, ta koma part d'inta sai bayan tayi Sallahr magariba ne, sannan ta kimtsa, da niyar komawa part din nasa. Da shirin zuwa masalaci ya sauko hankalin sa bai kai kan daining ba, sai Mai dafa masa abunci fa ya gani a tsaye tsakiyar falo ya sunkuyar dakai kasa, gyaran murya yayi da sauri ya dago yana masa barka da sakkowa, Yace"Kana tsaye gashi ana shirya-shiryen tayar da sallah" Yace"Allah ya taimaka ke Nazo zan jera abunci na ga an jera wani nace Allah yasa ba laifi nayi ba" Kallon daining teble din yayi yaga wasu had'addan kuloli ba Wanda aka saba zuba masa abunci ba,, girgiza kai yayi kawai, yasan aikin Gimbiya ne, yana k'okarin tafiya yace"Yau an hutar sheka, gobe ma kar kayi gudun asara ka futar muku da Wanda ka girka" Yana gama maganar ya futa,, Shi kuma ya koma kicin, cikin zuciyarsa take cewa amma wannan matar tasa ta tarbiyantu ba kamar sauran ba, Allah ya kyauta. 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*GIMBIYA BALARABA*_ 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 _*NA*_ _BINTA UMAR ABBALE_ *®BINTUBATULA👄* ```MARUBUCIYAR``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUD'I* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* _*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_ _________________________ ```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades``` _________________________ _*DEDIGATED*_ _*TO*_ _RAHAMA ALIYU_ _*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_ *🅿107* Sai bayan sallahr Isha'i ya shigo, zama yayi a falo da carbi a hannunsa yana ja,, a hankali ya dunga jin wani sanyayyen k'amshi na ziyartar hancin sa, d'aga kansa yayi yana kallon inda yake jin motsi, Balaraba ce take saukowa daga matattakala cikin nutsuwa, a sirance ya sauke ajiyar zuciya ya su kunyar da kansa wani Abu na tsunkullin sa,, ta k'arasa daining cikin nutsuwa ta gyara komai ta tako a hankali ta zauna kujerar dake kallon sa, kansa na k'asa bai dago ba, a hankali tace"Barka da dare" d'ago kansa yayi yana kallon ta, minti biyu yace"Barka kin wuni lafiya"? "Lafiya Lou ta fada'a tana wasa da hannunta,, yace" Ya k'arin hakuri kuma" ? "Alhamdullahi" Shiri falon yayi sak'e-sak'e take a zuciyarta, shi kuma yana k'okarin ya cika carbin sa,, sai da ya kammala sannan ya aje ya d'auki wayar sa, numbar Halisa ya kira tans d'auka yace"Ki futo muci abunci " kashewa yayi ba tare da ya saurari abunda zata CE,ba, numbar Azima yake nema, sai gata ta shigo cikin uban kwalliya ta k'ananun kaya wanda suka d'ame ta,, b'ata fuska yayi lokacin da yayi arba da ita, kusa dashi ta zauna tana gaishe shi cikin wani irin salo,, a dakile ya amsa, yace"Wannan wane irin iskanci ne zaki futo da wannan kayan na jikin ki"? Azima ta sunkuyar da kai tana fad'in 'Yallab'ai me ye laifin su" A fusace! Yace"Ba duguwar magana na nema ba,, magana ta farko ta k'arshe kar ki sake futowa da irin wannan kayan in zaki saka kayan ki ki saka Ke ka dai a daki ba sai kin nunawa jama'a ba, gida cike da mutane ki futo min da wannan shashancin" Ganin ransa ya b'aci yasa ta fara bashi hakuri , ko sauraron ta baiyi ba ya mike ya nufi gurin cin abunci ransa in yayi dubu ya baci"! Balaraba kuwa taji dadin abunda yayi wa Azima ta lura tayi shigar ne Dan Taja hankalin sa, a randa ba girkin ta ba, dariya kawai take mata Cikin zuciyarta tace"Wallahi wani lokacin mutumin nan na burge ni da halinsa baudadden mutum ne! Gyaran murya yayi Balaraba ta mike da sauri kar ta samu rabon ta,, Azima ma ta mike jiki a sanyaye,zama tayi, daya daga cikin kujera ita kuma ta fara zubawa kowa nashi cikin nutsuwa, Halisa tayi sallama ta shigo,,, itama ansha kwalliya kamar masu zuwa gasar fidda kyau!! Gwara ita material ne, a jikinta dinkin riga da sket kusan irin na Balaraba kala ce kawai ta banbanta,, gaishe shi tayi ya amsa ba tare da ya kalle ta ba,, sama-sama suka gaisa da junansu ko wacce na danne Kishi a zuciyarta. Balaraba ta zubawa kowa nashi ta zauna ta fara cin nata cikin nutsuwa. Sarki! Yaji dad'in girkin Balaraba sosai ya bude ciki ya ci ya k'oshi ya yagi tissue ya goge bakin sa,, da kuzari a jikinsa ya mike daga gurin, falo ya koma ya zauna,, to suma dai su Halisa sunji dadin girkin shiyasa babu wacce tayi k'orafi suka cinye plate din tass ko wacce ta tashi tana goge bakinta,, Balaraba ta gyara gurin tsaff!! Ta isa in da suke,, k'asa-k'asa yake kallon ta ganin tana k'okarin futa,, yace"Ina zakiji kuma? Duk gashi muna zaune da juna" A takure take jin jikinta kasan cewar tana cikin halin rashin tsarki,, wannan motsa jikinta da tayi Duk pad din ta ta jik'e haka take a rana sai ta sanya sau biyar,, tace"Yanzu zan dawo zan Dan watsa ruwa ne"" Nan ma akwai toilet kin shigo kenan ki dawo ki zauna" wannan halin nasa yana bata haushi wallahi, to in ta dawo ta zauna yana da pad din da zai bata oho masa,,, zama tayi kujerar dake daf da bakin kofa ranta a bace, duk ya lura da yanayin da take ciki,, Azima sai watsa mata d'an iskan kallo take,, Ita ko Halisa sai hira take masa yana biye mata,, goma shaura, sukayi masa sallama ko wacce ta wuce part d'inta, falon yayi shiru da shi sai ita mik'ewa yayi ya nufo inda take zaune,, Balaraba ta sunkuyar da kanta tana jiran taga me zaiyi,, kulle k'ofar yayi ya cire key din,,, ta kalle shi bakin ta na rawa tace"imm... Ina da Uziri a gurina fa,, yanzu zan futane in je in dawo naga kuma ka kulle kofar" Tsayuwa yayi a kanta yayi mata rumfa! Cikin wani irin voice yace"Me zaki je kiyi? Uhumm kin ce wanka nan babu toilet ne"? Girgiza kai tayi yace"To kin gani, tashi muje ki gyara min shimfid'a ta"" ta d'ago dararan daran idonta tana kallonsa,, lallai akwai rigima kenan mutuk'ar ya san halin da take ciki, yaya za'ayi ta fada masa,,, hannunta ya kama ya mikar da ita tsaye,, zura hannusa yayi ya rungumo k'ugunta suka fara tafiya, a haka suka dunga hawa mattatakala duk rabin jikinsa na jikinta,, lokaci guda ya soma neman nutsuwar sa,,, zama tayi gefen gado ya shiga toilet ya futo daure da alwala yace"Ki shiga kiyi wankan sai ki dauro alwala kizo muyi nafila" babu musu ta mike ta shiga toilet din,, Wanka tayi sosai,, ta sanya towol ta goge jikinta ta maida kayan jikin ta,, tana futowa taga ya shimfid'a dadduma yana tsaye yana jiran ta,, hijab ya mik'a mata, ta karb'a amma bata sanya ba,, ik'ama yake so ya tayar ya kalle ta yana fad'in"Ki sanya mana" A nutse tace"Bani da tsark" Yaji wani irin fad'uwar gaba, amma dake Namijin duniya ne,, sai ya maze Dan kar ta gane,, yayi minti biyu yana nazarin ta daga bisani ya tada sallahar shi,, zama tayi gefan gado jikinta a sanyaye , Ya dade kan dadduma yana addu'a har ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108