Skip to content

Chapter 108

Chapter 108

Gimbiya Balaraba Book One Complete Hausa Novel 988 words 0 views Progress saved
Download Book

. Balaraba takasa nutsuwa sai shige da fuce take da hidima da mutane duk 'yan gidansu sunzo tare da wasu 'yan unguwar su, Wanda suke mata wani irin ladabi da biyayya tamkar zasuyi mata sujjada, ita kam sam bata son abunda suke mata. Lantana ce me sallamar baki da taga Balaraba ta motsa zata hanata wai saboda cikin jikinta, su Uwa da Iyalinta na gefe guda gwanin tausayi, Mabaruka kadai aka bari a gida saboda babu k'afafu, Shamsiyya kuwa danta ya girma har yana rarrafe, Walidi dashi ake komai yana can waje cikin jama'a yana shige da fuce. Har magariba gidan sarautar babu masaka tsinke, shi kanshi me Martabar bai samu damat shigowa gida ba tun safe da ya futa sai bayan sallahr Isha'i lokacin jama'a sunyi sanyi, ya nufi part d'insa tare da dakarunsa. Balaraba da Halisa sun shirya masa guri sosai suna tsaye bakin kofar shigowa sun ci uwar kwalliya ba'a magana, yana shigowa suka fara watsa masa wani abu me kyalkyali yana takawa wani. A jikinsa, murmushi yayi ya rungumo su gefan kafad'unsa yana manna musu kisses cike da so da kauna yace." Allah yayi muku albarka."suka amsa da amin. Sama suka nufa suna rungume a jikinsa. ***** Kulu me dakin kudu kuwa tun da taji labarin abunda ya faru da Waziri ta tattara inata-inata ta gudu domin tana jin tsoron tunowar asirinta, ba karamar sata ta labta ba, Sarki! Da ya samu labari yaji ciwon abun sosai saboda 'yan uwansa su Shukura dole duk inda suka shiga ya sanya a nemo su. ***** Kwana biyu kura ta lafa me Martaba ya fara zama a fada cikin aminci yana gudanar da mulki cikin adalci da yanda Allah yace aikuwa jama'ar gari suka fara kiransa da "D'an karaminsu babansu, Babansu kuma a cikin sarakai mulki azo a koya a gurin shi, Sarki! Ya zama mutum na matasa na tsofaffi na dattijai na yara kanana. ***** Balaraba ciki ya tsufa sosai ya shiga wata tara yayin da Halisa ma NATA yake da wata shida,me Martaba kullum cikin sarauraren haihuwar ta yake tayi kib'a sosai ga wani girma da cikin yayi shiyasa sai ya shiga gida sau uku a rana har India lya futa sallah baya komawa fada sai ya koma ya ga jikin nata. ***** Ranar litinin misalin k'arfe goma da rabi na safe Allah y sauke ta lafiya inda ta haifi 'yaya uku rigis duk maza, cikin hukuncin Ubangiji haihuwa tazo mata cikin sauk'i ba tare da tasha wahala me tsanani ba, Ubangiji kenan me bayarwa da hanawa Allah ya azurta me Martaba da 'yaya uku lokaci guda, gida ya d'auka gari ya d'auka tunda ga ranar aka fara shagali babu kama hannun YARO,Mama kullum a tafe take gurin 'yayanku kullum cikin yi musu hidima take, shi kam me Martaba ai da k'yar yanzu yake zaman fada, kullum yana nanike da baby's din sa tare da Queen d'inshi da yake jin yanzu ta zame masa wani b'angare na RAYUWAR sa, ranar suna yara suka ci sunan Abdullahi Abdulraham Abudr jabbar, shagali da aka gudanar har sai da na wajan gari ya San dashi domin gidanan tv ne suka dinga d'auka suna watsa shi duniya me jego da 'yayanta tare da me girma Me martaba sunga kauna da soyayyar mutan gari,. Iya ce ta zauna mata har sai da akayi arba'in, sannan aka had'a mata shatara ta arziki aka kaita har gida, tare dasu Sadiya da Usuman zasuje Hutu kafin a koma makaranta. Tofaaa! Yallab'ai fa na ganin ta fara sallah ya bud'e huta domin can gurin Halisa babu bayani cikinta ya tsufa gashi daman can raguwa ce bata d'aukar laluransa, Balaraba ta karbe shi hannu biyu ta fara shayar dashi madara da Zuma irin na aure, sai ga Yallab'ai yana kin zuwa fada, kullum yana kan aiki 😄Balaraba tace batasan wannan ba, sai da yaga ranta ya b'aci sannan ya cigaba da zaman fada, hakan ma tana raya masa zai gudu ya biya buktarsa sannan yayi Wanka ya koma, aikuwa ciki ya samu babu shiri. Watansu Abdulrrahan uku Halisa ta haihu 'yan ta gwaye duk mata, Wai-wai murna gurin Yallab'ai ya samu 'yan mata masu kama dashi, ranar suna an dagargaji buki babs suka ci sunansu Hasana da husaina. Balaraba kuwa ta fahimci wani cikin ne da ita sai ta fara Neman yaya zatayi gudun karsu Abudul su sha ciki.nan family dector dinsu yace babu matsala zata cigaba da shayar dasu da nonon ta, amma cikin na kaiwa wata shida dole ta cire su daga nono sai a dorasu kan madara me kyau. Aikuwa haka akayi yara suka cigaba da shan nono Mamansu cikin koshin lafiya, inda Yallab'ai ya durfafe ta, ganin yadda yake kwasar gara, kunsan dai mace me yaron ciki abun marmari ce ga mijinta. *Alhamdullahi* *Alhmdullahi* *Alhmdullahi* Nan na kawo karshen wannan littafin Ubangiji Allah ka yafe min kurakurana abunda na rubuta dai dai Allah kasa a amfana ka sanyamu cikin ladan baki d'aya 👏🏻👏🏻 *🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂* Cigaban littafin. _*Yaro da kud'i💵💵*_ *WASA FARIN GIRKI📲* *INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN, WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO LITTAFI NE ME K'UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA🦹🏼‍♂💷 BABBAN YARO YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN YAKE🦹🏼‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...... DUK ME BUK'ATA ZAI NEMI TA WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA* 08089965176 07084653262 *NI CE DAI HAR ILA YAU* _BINTA UMAR ABBALE_ ```MARUBUCIYAR WANNAN LITTATAFAN``` *NANA KHADIJA* *YARO DA KUDI* *GIMBIYA BALARABA* *TSANTSAR BUTULCI* *LADIDI K'WADAGA* *MUJE ZUWA MASOYA NA* A KAFTA!!!!!!!!!!!!!! *BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI🦹🏼‍♂💵💵💵💵* Kar Ku bari a baku labari

Table of Contents

Chapters

108 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108